ZEEYABDOOL 09

6 1 0
                                    

*Zeey💞Abdool*
        *(2021)*


*True life story*


*Love story* ❤️❤️



*By Tooraee* 🥰🥰🥰




Page 9





*Miss Deeja waziri,wannan page din nakine,Idan ina typing  Saina tunaki My dear,Bazan taba mantawa dakeba,kin daurani a hanyar Dana Dade Ina mafarkin yinshi, can't stop loving you Deeja🤍🤍🤍🤍*

*(Ya Allah ka kare Mana Deeja waziri ka Kara daukakata tafi matsayin da take ciki🤲🤲🤲)*








"Hello my everlasting one"

"Wa'alaikumuslam ya Omri"

"Oh subhanallah nayi kuskure😳,Ashe fa kyakkyawata Ustaziyace"

"A'AH,bakaine kace baka son hello ba?"

"Anko yi haka kyakkyawata,Kuma nayi hakanne inji kingyara?"

"Ai duk abunda bakaso atake zuciyata take tsanan shi,hakama idan kanason Abu atake zuciyata takeson shi"

"Kice Bata jira takoya?"

"Kamanta zuciyarka Umarni take batawa sai tabi?"

"Hakane cutest kamar yadda tawa Bata Sha'awan Bata umarni Mai wahala"

Murmushi tayi Mai sauti😊😍.....

"Alhamdulillah da nakasance Mai sakaki nishadi ako da yaushe"

"Godiya ga Mahalicci na Daya halicci bawan da zuciyata tafi aminta da ita, Akan bazata taba saka Mata sabanin farinciki ba"

"A'ah kyakkyawata,Ashe Kenan bazakiyi  uzuri ba idan akasin haka Koh kaddara ya Fado mana?"

Shuru tayi batace komai ba....

*🤔🤔 Anya zataso hakan?Kuma ya rayuwarta zata kasance idan hakan yafaru?*

Shurun dayaji tayine yasan akwai aiki agabanshi,Amma sai ya basar......

"Oya kyakkyawata Bisimillah"

"Ok Rayhan"

Jamata yadinga yi tana dauka,wani wurin takasa saiya tuna Mata Amma Wanda take kamawa yafi yawa.....

"Barakallahu fiki, Masha Allah kinyi kokari beautiful"

"Shukran ya mu'allim"

"See u,nine malamin ki?"

"Ehen"

"kinci bashi Zan Rama"

"Eh naji,sokake kamun wayau,oya Fara banin labarin zuciyata❤️......"

"Yanzu kuwa rayuwata"

"Ok am ol 👂"

"Saina ciji kunnanki"

"Nidai kafara bani"

"Well I m Abdoolsamad Abdulaziz as u knw,nd am d frst born 2 my parents with Brothers and sisters i was born in Gombe, i did my Nursery in Gombe my Primary in kano started my Secondary school in kano,yola and finished in Gombe.....

The reason is bcos of my stubborness so immidietly after my SSCE i was suppose to apply 4 GSU(Gombe State University), den i got into a fight with a Police were after i have to move to Bauchi to My Uncle's house.

Shikuma ya sani a shagon Atamfa sabida yasa ido akaina,dan nacika fada,Danni inada zuciya sosai,a hankali al-amura sukayi sauki he has a daughter call Zainab, kamarda wasa muka fara soyayya har ya kasance kaf cikin gida babu wanda baisaniba except my Uncle.

So i get a frnd call Abbas nd his Dad was my Dad's frnd dey run business 2gthr in central market Bauchi, i dnt knw how Abbas did it bt his Dad jst ask baba auren Zee to his son Abbas,and d kind of family i hav my uncle said yes.....

Dan baisan ni da Zainab muna san juna ba, kuma kaf matansa 4 babu wacce zata iya sashi ya canja maganarsa tuda ya ce yabada ita.

She cried her life out amma baisa ya canza magana ba, Nikuma I promised to END Abbas 4 dat, so I join d military cuz i thought i will be able to  kill him and marry Zainab........

IN no consequences to my surprise,as I begin to join d Military  sai naga abun ba haka bane,sai Allah yasamun salama azuciya ta har na manta da ita.......

Amma with time u will get to know d REAL *ABDOOLSALAM ABDULAZIZ*"

"Ok Allah kaimu,Amma menene sunan Brothers Dina da Sisters Dina?"

"Bayan Ni akwai Idris,den Hamza,sai Bilkisu"

"Ok"

"Munda Fatima takwaran Auntan Mummy"

"Yeah sunan Autan Mummy kenan, Kuma Auta ma tana yinka"

"Allahu Akbar,Nima kice Mata inayinta"

"Bayan Bilkisu sai wa?"

"Akwai Umar sai   Aishatu"

"Kace Mama ta iya Haihuwa?"

"Oh da Bata iya ba kenan?"

"Ita Koh ta iya,tunda Saida tafara haihuwan Mai kyauna sannan ta haifomin takwaran Auta mun,and datashi faranta mun sai ta haifomin takwaran Mummy na"

"Iyeeh kice Mama ta Miki gwaninta"

"Gaskiya Kam,Dan Babu abunda zance Saida Allah yasaka Mata da gidan Aljannah"

"Ameen ya Azeez"

"A Mata wacece babba?"

"Bilkisu ce"

"Tanada waya?"

"A'ah"

"Ba babba bace?"

"Babbace tana University yanzu"

"Wanda yake University bashida waya?"

"Ya lalacene shiyasa"

"Shine bakasai Mata wani ba?"

"Zan sai Mata,na barine sai zanje in siyamata Dan nakusan zuwa"

"Hadda wurina?"

"Insha'allah kyakkyawata,daga Gombe naje bauchi ai sai KADUNA"

Nan take Zulaihat ta saki 😁💃💃wani Kara Dan Saida Aunty Rahela taji tsoro😳.....

"Zulaihat lfy?"

"Mai kyauna yakusan zuwa yaganni"

"Shine kike wannan ihun🤔"

"Aunty Rahela bazaki gane ba"

"A'ah bazan gane bafa,Dan Lamarin ki da tsoro"

Duk wannan abun dasukeyi Abdool najinsu,Amma dayike shi yanada kawaici baice komaiba....

"Aunty Rahela yanafa jinki?"

"Oh Baku kare wayan ba?Oya kuyi sallama kizo muyi magana"

Sallama sukayi,tare dama juna fatan Alheri,bayan sun kare wayanne Abdool Yayi shuru Yana tunanin🤔🤔.....

*Me 🤔kyakkyawata takeso tace,in Bata number Bilkisu😳?no wanna yarinyar Mai shegen Fadi ba'atam bayeka ba,in lokacin kisan sirrina yazo zangaya Miki by myself......*✍️✍️.



By Tooraee🥰🥰🥰.





*(GOLDEN PEN)*

ZEEYABDOOLWhere stories live. Discover now