ZEEYABDOOL 29

6 1 0
                                    

*Zeey💞Abdool*
        *(2021)*





*True life story*



*Love story* ❤️❤️





*By Tooraee 🥰🥰🥰*





Page 29








Aunty Rahela Koh hakalinta yatashi sosai,Dan batason ran Uncle G ya b'aci,Koh Dan Zumunci su........

"Yanzu dai gashawara Aunty Farida,tunda yace komun dare zaizo, tayi ta sallami Abdool sai gobe yadawo"

"Eh hakane Bari yaci Abinci toh"

"Baima Dade dazuwa ba kenan?"

"Eh"

"Toh Masha Allah,sannunshi dazuwa"

"Yauwa zangaya Mai bye,My regards to Ayyan"

"Zaiji insha'allah"

Zeey💞Abdool da Abdool dinta,gata ga Abdool sai taji ta k'asa sakewa,tashi tayi tabashi waje Dan yaci Abinci,har zatashiga dikin Mummy sai Taji muryanshi dayafi Mata kowanne murya dadin saurare, Yana mata magana......

"Badai wuri Kika bani Dan inci Abinci ba?"

"Eh😍"

"Kuturun can,Aikoh bazan iyacin komai anan ba in bakya kusa"

Shuru tayi tana zazzare ido🙄😳,tana mamakin kanta.....

*Wai meyasa take kunyar Abdool yanzu?*

Maganan shine yadawo da ita tunani da takeyi.....

"Oya Zo ki zuba mun Abinci"

Zuwa tayi tazauna babu musu Dan Babu musu a tsakanin su.....

Kuloli tabude itama sai alokacin ta lura da tarkacan yayi yawa,Dan harda tsiran pot akamai da Meat pie,shuru tayi tafara tunanin mezata Fara zuba Mai?kulan tuwon shikafa tabude taga yasaci kallon tuwon.....

Murmushi tayi Dan komai nashi datsari ☺️......

"My kitten Ina Deeja?"

"Tanan zuwa,Ammi ta aiketa ne"

"Ayyah Allah ya dawo Mana da ita lfy?"

"Ameen"

"Waye yayi lallan Nan 😇?"

"Mai yafaru dashi 😍?"

"Yamun kyaune sosai,Dan kaman k'arya goge Dan yadace da hannun"

Kunyane ya lullube Zeey💞Abdool🙈,saura kadan ta zubar da Miya ajikinta......

"Oh sorry My love karki Kona kanki"

Tuwon ta turamai gabanshi tareda ruwan wanke hannu,sai tazuba Mai zobo shima ta ajiye gabanshi........

Hannu yawanke yayi Bisimillah yafaraci ahankali a natse,ido ta tsuramai Dan komai nashi Yana burgeta,Duniya tunani tashiga.....

*Dama ace Mai kyauna karya tafiy ya barni,dama ace kusa Muke dashi da kullun muna tare,dama ace Ammana aure nidashi ba kawai sai in bishi ba?,Daman Mai kyauna yafi kyau a zahiri🤔?,Wow Allah Nagode maka daka hadani da wannan bawan naka da komai nashi ya kwanta mun🙏🏽*

Tana cikin tunane tunanta batasan ma yagama cin tuwon ba,ruwan Daya wanke hannunshi ne ya Dan yafama Mata a fuska.......

Cikin shagwaba tafara Mai magana.....

"Uhmmmm Mai kyauna kajikani fa"

Shima Dan gwabe fuska yayi,ya rage idanuwanshi saiya sura Mata idanu.......

"Bakece kike wani tunani agaba naba"

"Toh kasan tunanin wa nake☺️?"

"A'ah saikin fada?"

Har zatace shi,saita tuna da hudubar Aunty Rahela da Aunty Farida........

*Bakowanne Abu kikeji game da namiji ba Zaki Gaya Mai,yakamata ki dinga boye Soyayyar ki ayayin da kuke tare da saurayinki*

"Uhmmmm result dinmu nake tunani"

Tsura Mata ido yayi yasan k'arya takeyi,Dan sunyi sabo sosai da daga muryanta Yana gane halin datake ciki balle Kuma gashi ga ita?, murmushi☺️ kawai yayi baice komai ba........

Sallamar Deejah ne da Nana Zeey💞Abdool ta jiyo......

"Lah ga Deejah 😁"

"Masha Allah Bari su karaso"

Deejah ce taboye abayan curtain tana lekan Abdool......

"Karaso Mana bestyn mu😀"

Nana ce tashigo tafara Mai magana...

"Ina wuni?"

"Lfy Lau,ya kike?"

"Lfy lau,ya hanya?"

"Alhamdulillah, Amma kyakkyawata wannan Sis din Deejah ce Koh?"

"Eh"

"Ainaga Kama"

Mamakine yakama Deejah,batasan sanda tafito ba.....

"Sannu dazuwa Mr Man"

"Sannun ki bestyn mu"

"Ya hanya🤩?"

"Alhamdulillah"

"Yasu Mummy?"

Saida yayi Jim kadan kafin yace.....

"Lfy Lau suke"

"Masha Allah,Amma ya akayi kagane Nana Sis dinace🤩?"

"Kama nagani,wannan Koh a hanya na hadu da ita zance Sis din bestyn mu nee😀"

Dariya abun Yaba Deejah,Dan Abdool yanada Abubuwan burgewa,komai nashi a natse,magana yake Amma kaman bada bakinshi yake magana ba,magana tayi a Zuciyarta......

*Am happy for my besty😁*

"Uhmmmm sannu fa barin shiga ciki"

"Harkin Gama tunanin?"

Murmushi tayi tashiga dakin Mummy dansu gaisa☺️.......

Abdool dai Abu Uku ya iya ci,tuwo,zobo da Kafan shanu sauran tarkacan Foiled paper suka dauko suka samai Siran pot din da meat pie,sai fruit salad shima suka samai a takeaway suka ajiye akan zai tafi dasu......

Aunty Farida ce takira Zulaihat....

"Zeey💞Abdool yayi yatafi,Dan Uncle G yakira waya Wai matan Yaya Musty ta haihu an samu Mace"

"Ok,Masha Allah,Allah yaramana ita bisa sunna"

"Ameen,Kinga any moment from now zai iya zuwa"

"Eh gaskiya"

Duk wannan maganan sunyishine lokacin da Mummy taje zasu gaisa dashi shine suka kebe ita da Aunty Farida........

B'angaran Uncle G kuwa,Allah Allah yake yaga yakai gida yayi wanka yayi Sallah yazo yaga bloody dinshi,haka kuwa akayi Dan acan yabarsu Wai sai gobe za'a sallamesu tunda ya Musty da ya Imran da sauran family members nanan mezai tsaya yamusu......✍️✍️.


*Aikuwa Kam gwamma ka hanzarta zuwa wurin bloody*..........







By Tooraee 🥰🥰🥰





*(GOLDEN PEN)*

ZEEYABDOOLWhere stories live. Discover now