*Zeey💞Abdool*
*(2021)**True life story*
*Love story*❤️❤️
*By Tooraee 🥰🥰🥰*
*Page 64*
...... "Ok saikin dawo"
Zulaihat na fita ta hango Deeja da Wani mutun Mai matukar kyau Amma duk kyanshi Bai Kai Abdool dintaba.......*Bani nafada ba Zulaihat ce😉*
Shiko bawan Allah tunda tafito yake Kallonta Amma dayike miskiline Bai nuna yaganta ba,kyau yaga tak'ara Mai Daman kullun haka yake gani idan suka hadu,Deeja ce ta waiga karab suka had'a Ido tare da Zulaihat,cike da murmushi Deejah takira sunanta......
"Zeey💞 Abdool karaso Mana" "Daman itace Zeey💞Abdool?" "Eh itace Mi Mando" sunanan Yama Abdool Dad'i Amma Bai Kai sunanshi shida Kyakkawar shi Dadi ba wato *Zeey💞Abdool*......Zulaihat ce takarasa cike da natsuwa da kunya Dan kunyar Deeja takeji,Koh da ta Isa wurinsu kasa had'a Ido tayi da Deeja,Dan maganan da Mommy tagaya Mata yasa tashiga damuwa da danasani.........
*Ashe Zaki bar wani Abu yarabaki da k'awar yarintar ki? Shin kina tunanin Deejah zata cutar Dake? Ashe Deeja bazata iya rok.....*
Tsaka take da tunanin abunda Mommy tace mata Taji muryan Deeja nace wa "Barka da Zulaihat,ya kike" cike da in Ina da kunya ta amsa "lf lfy la Lau" Murmushi Deejah tayi sannan tajuya ta kalli Abdool tace "ga Zulaihat fa" Murmushi yayi ya bud'e idanunsa ya sauke su akanta sannan ya bude bakinsa da kaman Yana masa nauyi yace " Barka da fitowa kyakkawata" Jin sunan data jima batajishi daga bakinsa bane yasa ta waiga crab suka hada Ido.........
Murmushi yake sakin Mata hade da Mata magana da gira sai tabiye Mai tana Murmushi itama sun manta a inda suke......
Dr. Nee ya juya ya kalli Deeja yace "prit wa inan masoyan na dabanne" "Uhmmm gaskiya nee Mi Mando" maganan su yasa suka dawo daga duniyar da suke danshi Abdool harya ayyana cewa *randa zata Zama tawa kuma mallakina ya zanyi?Ayyah zanji kaman banfi kowa dace ba a Duniyar masoya?*
*Mom Anwar Abdool na tambaya fa with moi Xubby Yana jiran amsa😅🤣*
Gaisuwa sukayi sannan Deeja tanunama Dr. Yaseer Zulaihat Kuma tamai bayanin yadda ta dauki Zulaihat a rayuwarta, ya yaba da hankalinta sosai Dan tanada natsuwa ga Kuma Abdool Wanda yasan labarinshi tun a I.G danshi fan dinsu nee..........
Bayan sungama Hira da su Dr. Yaseer da Abdool, Dan Dr. Yaseer yanason su kulla alaka ta abota shida Abdool Dan ya a minta da natsuwarshi sosai da sosai.....
Zulaihat ce tabi Deejah suka shiga gida tare suka samu wuri suka zauna,ga mamakin Zulaihat Taji Deeja ta hau Bata labarin Dr. Yaseer tiryan tiryan tun daga haduwar su sannan takare da cewa......
"Dan Allah Zulaihat ki amince da bukatata a karo na karshe,wlhy bazakiyi danasani ba,Dan banason inyi Aure banga alakarku da Abdool yadawo daidai ba,pls and pls naroke......" Zulaihat ce ta katseta da cewa "kibar rokona haka Deeja,kin wuce haka a wurina moi besty,Wlhy na amince zan karbi Abdool a karo na biyu,tashi Deeja tayi cike da Jindadi ta rungume Zulaihat hade da Mata godiya.......✍🏼✍🏼.*Na shagaltu da kallam aminai biyu cikin Nishadi da walwala,Bye sai mun hadu a Next page😍😍😍😍 Love you ol readers*
By Tooraee 🥰🥰🥰.
*(GOLDEN PEN)*
YOU ARE READING
ZEEYABDOOL
Historical FictionLabarine na masoya,yadda suka shawala a rayuwar soyayyar su