ZeeyAbdool page 58

8 1 0
                                    

*Zeey💞Abdool*
      *(2021)*

*Tru life story*

*Love story* ❤️❤️

*By Tooraee🥰🥰🥰*

*Page 58*

.......Sauka tayi suka cigaba da maganan bayan fitan Aunty Hannafiya daga d'akin,bayan sungama magananne Deeja ta wuce gida dan tana son tayi wani abu,Zulaihat  kuwa bata wani damuba dan ta gamsu da maganan da Deeja tagaya mata,koh Aunty Rahela ma batagaya mata ba dan ta gamsu da bayanin Deeja,mantawa tayi tasaki jikinta amma tanan tana tunani kadan kadan,yau wajan sati daya kenan kulin Zulaihat indai taje skull saita dinga neme neme da ido hade da waige waige amma ko mai kama dashi bata k'ara ganiba,haka tagaji tabari dan yau 3weeks kenan da faruwan hakan,Deeja ta turawa Abdool sak'o tayi ta inbox kamar haka.....

*ASLM Oga Abdool indai bantakuraba pls inason kasake haduwa da Zulaihat amma ba'a skull ba wannan karon,but if u have tym pls,Nagode*

Kwance yake akan gado yana tunani,yanason yasake ganin kyakkwarshi amma Deeja bata bashi damaba,gashi kuma baze iya zuwa wurin Zulaihat ba sai da izinan Deeja,shuru yayi yana tunani dan bayason yanunama wani gazawarshi a rayuwa tunda shi takeson tataimaka yakamata yayi hakauri,yana tsaka dahaka ne saiga text message din Deeja yashigo,yama dauka MTN ne zasu dameshi,ya dauko wayan kenan zaisa a silent sai yaga sunan Deeja asaman wayanshi,alamun sakonta ne,cikin hanzari ya bude yana karantawa yayi hamdala,yagodewa Allah,ansa ya mayarta kamar haka *Zan iya kiranki?* *Yes* tamai reply,hannunshi narawa yayi dailing number ta,bugu d'aya ta dauka.....

"Aslm Oga Abdool" "Wlkslm Hadda ke kema" "Ehen ya karatu" "ga karatunan babu dadi" "Masha Allah Allah ya taimaka" "Ameen" "kaga sakona ko?" "Eh nagani" "yauwa Wannan karon ina son kuhadune a 44 zataje kai Young G allura na measle da akema yara" "eh nagane,amma yaushe kenan" "Gobe insha'allah,kuma inason kasa mayan kaya pls,amma da dsame glass din dakayi using ranan" "Ok Insha'allah,amma by what tym?" "Irin zuwa 10 dinnan,but intabar gida zankiraka" "Ok Maddallah da Deeja,Allah yasaka miki da gidan Aljannah" "Ameen,Thank u" "Ok nagode".....

Washegari kuwa haka a kayi,dan Zulaihat ta tashi dawuri tagama shirya kanta zata kai young G asibiti,amma saitaji kasala tace "Aunty umma koh zaki kaishi ne?" Deeja ce taji gabanta yafadi amma saita danne kar Zulaihat ta ganota,budan bakin Aunty umma saitace "bake kike kaishi ba,yau kuma sai aganni kinsan dai 44 wlhy basuda kirki karsuzo sumun wulakanci" "Menen abun wulakanci,card kawai zanbaki kije dashi,amma indai bazaki ba sai kice bazaki ba bakina kame kame ba" "Eh bazani ba,sai me?" "ai daman bakida mutunci" "eh bandashi kuma bazan tab'a yiba" budan baki Deeja tace "haba Zulaihat karki zama butulu mana,bakiga yadda Aunty hannafiyah ke dawainiya da Young G ba" Baki ta turo tace "Uhmm ai Aunty hannafiyah ce tanada abu" "toh ba'a haka kibata hakuri" "kiyi hakuri" banza da ita aunty umma tayi,Zulaihat ce ta rumgumeta tabaya tana mata dariya "Haba Bakutun gidanmu,kiyi hakuri,Haba sweetyn Oga Zayyad" "menaji kikace?" "Oga Zayyad?" "Badai Oga Zayyad din Uncle G ba?" "Shi Wlhy" "Wow Masha Allah,Alhamdulillah Kai naji dadi sosai wlhy" Aunty hannafiyah ce tayi murmushi dan duk halin datake ciki  indai aka kira Oga Zayyad toh zata watstsake,"Congrat Aunty Umma" "Uhmm thank you" "Amma Zulaihat baze dauki Time bako?" "no gaskiya dan shima ya kosa gaskiya,dan karshen year dinnan zamusha biki insha'allah" "Wow can't wait,amma tashi kije kidawo sai mufara shirin yadda zamu tsara biki,dan P/H is calling again" Jikin Zulaihat yayi sanyi sai kuka,batareda taba Deeja amsaba ta dauki Young G ta rungume tana hawaye,hankalin Deeja ne yatashi sosai dan batasan taga Zulaihat cikin wani yanayi,saitaji babu dadi amma data tuna zata hadu da farincikinta saita basar kawai,Sako ta turamai *Tafita yanzu,amma tana cikin wani yanayi,pls kasamu kataimaka mata dan Allah,katareta a gate idan tashiga* reply yamata *Ok thank u insha'allah*,Mutumin daman yagama shiryawa tsaf dan yadi yasa sky blue yamai kyau sosai,kunsan dogone gashi kuma yadan kara murmurewa tunda daman can ba siriri bane,ya dauki glass dinshi yasa da agogonshi na alfarma,tashi yayi yafara fesa turaranshi da koh a mafarki Zulaihat tajishi tasan meshi,Fita yayi ya kulle dakin yafara tafiyanshi na daukan hankali,dan daman Abdool akwai natsuwa akomai balle a wurin tafiya,Tafiya yake wani kwarin guwa nakara zuwa mai,dan wannan karon baijin wani abu a zuciyarshi,Abun mamaki ta sauka kenan shima yana sauka,wani kyau yaga takara mai,dan tana sanye da glass a idonta shiyasa baiga hawayan datake yiba,amma yadda yaga tana tafiya yasan tana cikin damuwa,bakin gate din taje ta tsaya tana wani tunane tunane,kawai sai hawaye ya rubomata,d'aga kan da zaiyi sai yaga fuskanta cike da hawaye dan baya iya ganin kwayan idonta dan tabaran datasa bakine,takawa yayi zuwa inda take,tana jin kamshin turaranshi sai ta juyo tafara kokarin goge hawayen, mika mata hand-ky yayi tashare fuskanta,batare da musuba ta amsa,hannu ya mika mata alamun tabashi young G batareda musu ba ta mik'a mai,tsayawa yayi saida ta goge hawaye tukunns sannan yafara mata magana......

"Assalamu'alaiki Mom G" shuru tayi takasa magana dan sunan yamata girma dataji yafada,dukda bashine yafara fada ba,ganin bazata bashi amsaba yace "muje koh?" binshi tayi babu musu sukafara tafiya,tare suka shiga ciki,tafiya suke kaman wasu mata da miji,dan duk wanda ya gasu bazece ba mata da miji bane,dan itama material tasa royal blue da red Hijab tasa,tayi kyau sosai kunsan *Zeey💞Abdool* akwai daukan wanka.....

*Mom amwar nima na d'ana koh😅?,lolx*

Tare suka yi komai a asibiti,dan duk inda suka shiga sai sunba kowa sha'awa dan saida wasu y'an mata suka cemusu "Bayin Allah kunmana kyau sosai,Wlhy kun dace,Allah yak'ara dankon soyayyah" Zulaihat sororo tayi da ido dan abunda Abdool yayine yabata mamaki,dan cikin fara'arshi dayake burgeta taji yace "Ameen mun gode" Hira yake mata a hankali kaman baze motsa bakinba,amma magana yake wani tabashi amsa wani tai banza dashi,har Ta'aziya yamata kuma ta amsa,bayan angama ma young G allurane, sai kuma yafara kuka sosai,yadda hankalin Abdool ne yatashi yaba Zulaihat mamaki,dan koh ita uwarshi batashiga wannan tashin hankalin ba,"wai shin don Allah  dole ne wannan alluran?" "Ai wannan ne na karshe" "Better,dan baza akara wani ba gaskiya" binshi take da kallo dan ya dage yana lallashin Young G,dan gefe yayi ya barta a zauna,yanda yake abunne cikin natsuwa ya burgeta  yasa ta dauko wayanta tafara musu Video.....✍🏼✍🏼.

*Nima na shagalta da kallon Abdool da Young G,Sai mun hadu a next page,Love u ol my Fans💫🌹🔐*

By Tooraee🥰🥰🥰.

*(GOLDEN PEN)*

ZEEYABDOOLWhere stories live. Discover now