*Zeey💞Abdool*
*(2021)**True life story*
*Love story*❤️❤️
*By Tooraee 🥰🥰🥰*
Page 36
Abdool kwana yayi Yana tunani yadda zai shawo Kan mahaifin shi,Amma abun yaki yarasa yadda zaiyi,gakuma Zulaihat Dan yayi Dana sanin shiga rayuwar Zulaihat takoma *Zeey💞Abdool*.....
Hawaye nee suka zubo Mai daga Ido😭,Yana wasu Yan nazari,tashi yayi yafara sallah Dan neman mafita.....
B'angaran Uncle G kuwa tunda yakoma P/Harcourt yake fama da ciwon zuciya💔,yasan hakan zai faru shiyasa yakoma saboda gujewa cecekuce na Family....
Bak'aramin ciwo yakeyi ba,Dan Koh abinci baya iya ci,dakyar yake iya zuwa Office shima wuni yake a zaune,wani abokinshi nee Zayyad yalura dahakan.....
"Oga G kalau kake kuwa?"
"Zazzabine ya dameni kwana biyu"
"Kaje kaga doctor?"
"No?"
"Y?"
"Just"
"No,u have too pls, can't u c ur condition?"
"No don't mind pls,matsalana bana ganin doctor bane?"
"Ok Allah ya sawake,Amma kacire damuwa aranka pls🙏🏽"
"Okay"
Abdool tuni yakoma Maiduguri,Dan yaga zamanshi a Gombe baida anfani,Dan sai tunani tunani yake yi....
Koh da yadawo Malan Ahmad Bai barshi ba,Akan lallai tunda ga abunda babanshi yace Dole yagawa Zulaihat halin da ake ciki....
*Turkashi 🤔🤔*
Wannan maganan ya damu Abdool yadda zai tunkari Zulaihat da maganar......
*Wai ta Ina zanfara nee Ni Abdoolsamad😫?*
Baisan yayi maganar a fili ba, saidai yaji Malan Ahmad nacewa....
"Ta yarda kayi kashiga rayuwar ta,bazan boye maka ba,Rashin baiyanama Zulaihat wannan maganan bashine mafita bafa"
"Wlhy nasani,Dan yadda Naga aka karbeni a Gidansu da Yan uwanta Yama isheni amsa"
"Atoh bana Gaya maka ba,kawai dai kagaya Mata"
"Toh Taya zanyi in gayamata?"
"Shine Kuma D'aya,Amma zanyi tunani akai"
"Thank u Sir"
"Ah Haba karka damu"
Wannan fa magana dashi Abdool yake kwana yake tashi Dan Koh yakira Zulaihat,sai tadinga bashi tausayi Dan kullun zancanta yaushe zai dawo,hakama yau dasuna wayama.....
"Darling words cannot describe how much I miss you,I miss you terribly,I wish you were here to cry along with me and take my sorrows away"
Zufa yaji yafara keto Mai,baisan sanda yace.....
"Subhanallah😳"
"Lfy kuwa Mai kyauna?"
"No wani tsohone yafadi Ina zuwa"
YOU ARE READING
ZEEYABDOOL
Ficción históricaLabarine na masoya,yadda suka shawala a rayuwar soyayyar su