ZEEYABDOOL 24

7 2 0
                                    

*Zeey💞Abdool*
       *(2021)*






*True life story*




*Love story* ❤️❤️





*By Tooraee 🥰🥰🥰*





Page 24



*Xuuby wannan page din nakine,Ina yinki sosai sosai fa,I love you dear 🥰🥰🥰*









Zeey💞Abdool ce tayi shuru tana tunani sannan tace......

"Dole Inje gidan Aunty Rahela saboda ita kadaice zata bani mafita🤔"


Tashi tayi taje dakin Mummy....

"Mummy Daman Aunty Farida ce takeson muje gidan Aunty Rahela gobe"

"Ok babu damuwa Allah ya kaimu ga 500 ki ajiye kwayi kudin mota"

"Ok thank you ma"

Harta juya zata fita taga Aunty Hannafiya tana  list din kayan abinci....

"Yauwa Aunty Umma Bari nakawo nawa list din?"

"List din me🤔?"

"Abdool zaizo Nan da 3weeks"

"Toh fah,kawo nagani"

Zeey💞Abdool ce tadauko list din ta Mika ma Mummy,asaman list din an rubuta

*list din Zeey💞Abdool*

"Zeey💞Abdool list dinnan yayi yawa za'a rage😳🤔"

Zulaihat ce tabata fuska🥺,saiga Kaka tashigo dakin daga bayi take......

"Kin maida bakin Koh sai na buga?"

"Kai Kaka,list din damukayi dakene jiya Wai Mummy zata rage"

"Eh gaskiya za'a rage"

"A'ah Ni Zan Baki 10k ki dauki 5k kik'ara a cikin cefane,saiki dauki 5k kisiyo Mai kafan shanu kidafa Mai kice inji Kaka,tunda hannun damo gareshi toh nawa bana damo bane😉😀"

"Kai Kaka ba'aso kibar kudinki😒"

"Bakya so😁😉?"

"A'ah kyaleta Kaka muna so"

"Ai sai in maida abuna😁😉"

"Toh Aunty Umma karba,Dan wlhy Banda kudine da bamu amsaba😒"

"Ah, matsa mun anan bakida ko sis Amma sai zuciyan banza😀"

"Nifa  banaso ana kushemun Abdool fa"

"Kin matsa koh  saina kirba banza"

Dagudu tamatsa tana cewa....

"Kaka Naga kina hada jaka,Badai bakya Nan Abdool zaizo ba?"

"Nikam.gobe Zan Kama hanya"

"Koh Kaka?"

"Eh,idan angama Bincike mutun neshi sai ki kawoshi kano ya gaisheni"

"Kamarya Kaka?Daman ba mutun bane😨?"

"Ehen Wanda baida halin kirki ai ba mutun ba"

"Oh yanzu nagane"

"Gerrout jare"

"Wooooo Kaka tayi turanci🤣😅"

"Amma Abdool handsome neefa"

ZEEYABDOOLWhere stories live. Discover now