ZeeyAbdool 38

1 1 0
                                    

*Zeey💞Abdool*
        *(2021)*




*True life story*





*Love story*❤️❤️







*By Tooraee 🥰🥰🥰*







Page 38







*Page dinnan nakane Suleiman💖💖💖💖,Allah yakara maka daukaka da tsawon kwana💖💖💖💖🙏🏽🙏🏽🙏🏽*







Rungume Malan Ahmad yayi yacigaba da😭😭 hawaye Kama karamin yaro.....


B'angaran Zeey💞Abdool kuwa takwana cikin farinciki ciki da dauki,sabanin Abdool kuwa Dan gani yake zaizo ya aikata abunda bashiba........

Washegari Yana yin sallar Asuba,Malan Ahmad yarakashi park yahau mota yak'ara jaddada Mai, murmushi Abdool yayi baice komai ba.....


Zeey💞Abdool kuwa an kalkale gida,anyi sa babbin dinki,Dan wannan Karan ba irin wancan bane,lace din Uncle G ta dinka aka siyo Mai plain yard za'ayi dauri dashi,Kuma baza'asa ba sai ranan da Za'a tattauna dasu Mummy.........

*Hahaha asfa irin  Engagement dinnan Koh Zeey💞Abdool🤣🤣,kina ruwa*

Aunty Hannafiya ce a kitchen, wannan  Shirin girkin   ba tuwo bane,Dan bun shinkafa ake shirya Mai da Kunun Aya Mai Rai da lfy,Cab  wannan  Dan bun zai hadu dannaga su hanta da kayan vegetables.....

Wow😁🤗 wani abun ma sai Kun biyoni kitchen din.....

*Amma Bari naje P/Harcourt 🏃🏼‍♀️in dawo kafinnan kilan kingama*




Uncle G ne yarasa yadda zaiyi da Dr. Zulaihat Kuma gashi bazai iyamata wulak'anci ba,danshi Babu wannan a tsarin rayuwar shi,zaune suke suna tattaunawa da Oga Zayyad.....

"Narasa yadda zanyi da Dr.?"

"Daman ba soyyah kukeyi ba?"

"Wlhy nikawai Ina biyemata nee,Amma Babu sonta Koh kadan a Raina"

"Meyasa 😨?"

"Inada wacce nakeso 💔"

"Oh wannan Sis dinnan naka?"

"Yes"

"Toh kagayamata Kai kanada aure kawai"

"Tun banyi ba Oga Zayyad?"

"Ehen ba yar uwarka bace?nasan za'abaka"

"Eh da tana Sona za'abani,Amma takoma Zeey💞Abdool"

"Kamarya Zeey💞Abdool?"

"Eh sunanta Zulaihat,Amma tafara soyayyah dawani soja sunanshi Abdoolsamad,shine suka hada sunansu wuri daya yakoma Zeey💞Abdool"

"Toh fah😨,Amma ba'asan kana sonta bane?"

"An sani,tuntana yar karama  nake d'awainiya da son Zulaihat"

"Subhanallah😨,Daman Ciwon So ke damunka?"

Uncle G murmushi yayi yace☺️....

"A'ah bashi bane"

"Ayyah harkaban tausayi wlhy,Amma gaskiya Basu kyautaba"

"Ba Alheri bace a rayuwata  shiyasa"

"Toh kaba Dr. Dama Mana a zuciyarka?"

"Anya zata samu?"

"Sosai Mana Koh tayaya,zatana debe maka kewar Zulaihat"

ZEEYABDOOLWhere stories live. Discover now