*Zeey💞Abdool*
*(2021)**True life story*
*Love story*❤️❤️
*By Tooraee*🥰🥰🥰
Page 2
*Wannan page din na sadaukar dashine ga duk sojojin NIGERIA,Ya Allah kajikan duk sojan dayarasu Akan kare kasar sa🤲🤲🤲🤲,ya Allah kaduba bayansa,Karaya Masa bayansa kyakkawan rayuwa,Sojojin dasuke Raye,Ya Malik ya Allah ka tsare masu,wa'inda basu da lfy,Allah samadu ya Allah,ka basu lfy🤲🤲🤲🤲🤲,ya Allah ka kare Mana kasar mu daga duk masu sharri🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲*
"Anya batayi kuskure ba Aunty Deeja?..........."
"Wannan ne Kuma bansani ba,Kuma don't ask me again"
"Ok"
"Better"
Zulaihat ce taketa jimamin rashin kawo dinki da Tailor baiyiba,haka tatashi jiki Babu kwari tadauko wasu a akwatin ta tahau guga Akan washe gari za'ayi hotuna da'aza turawa Abdool.......
" *Zeey💞Abdool* ana kiranki awaya?"
"Waye?"
"Rayhan nee Naga ansa"
Murmushi tayi Saida dimple dinta ya lotsa, mummy na kallonta ta kitchen tana mamaki......
*Oh ni Aishatu,wannan yaron yatafi da Zulaihat🤔🤔🤔🤔🤔*
Tashi tayi tatafi dakinsu tana magana......
"Assalamualaikum"
"Wa'alaikumuslam"
"Mai kyauna😍"
"Na'am kyakkyawata🥰,Ina sonki sosai"
Aikoh Nan take Zeey tafara dariya tana murmushi,Dan tana matuk'ar Jin Dadin muryanshi😊😊😊.....
"Inkina dariya dayawa kina sani nishadi,kamar karki daina dariyan Nan wlhy"
"Incigaba kenan?"
"Sosai ma kuwa"
"Toh karka damu,idan kazo sai kace ya isa haka"
"Wayagaya Miki Zan gaji dawani Abu Daya dan gance ki,balle Kuma nishadinki? Haba kyakkyawata....
Shin kina da lbrn farincikin ki shine farinciki na?
Damuwanki shine damuwa ta?
Walwalarki shine walwata ta?
Bari ingaya Miki kyakkyawata,idan za'aba zuciyata dama tayi maga toh sunanki zataita maimaitawa batare da tagaji ba........"
"Ashe Koh zata shekara Kiran sunana,Dan tawa zuciyar bazata gaji wajan amsa Mata ba......."
"Kinga Koh Amshin bazai Bari tadaina Kira ba kenan "
"Ashe zamu mutu a tare kenan"
"Da man kina Kokotan hakanne?"
"A'ah"
"Gashi kinsa Ashe,kenan bakida tabbaci?"
"Ina dashi"
"Toh kisa aranki soyayyar mu Babu kokanto Koh Ashe acikin ta"
"Insha'allah nabari"
"Kin shirya?"
"Eh"
"Oya afara"
"Badai hadda ba?"
"Ehen, AM ol 👂"
"Ok"
Karatun Al-qur'ani tafara cikin muryanta Mai taushi da Dadi,Dan duk bayan kwana Biyu take bashi hadda........
Shuru yayi Yana sauraranta,Yana Jin yadda takeyi,surori biyu sukayi zata bashi(munafiqun da juma'at)........
Tana gamawa yace....
"Alhamdulillah mun hada izu biyar"
Murmushi tayi☺️☺️
"Amma kyakkyawata sai kin Kara kokari akan tajwudi,but still kinyi kokari sosai,Allah ya Miki Albarka"
"Ameen"
"Yanzu Zan Baki 1week ki zauna ki gyara izu biyar dinnan,Ina tunanin lokacin mun dawo daga operation insha'allah (DAJI)"
"Operation kuma😳?"
"Yes ance boko Haram sunshigo Buni-yadi"
"Uuuuhhhhh Rayhan banason katafi"
Haba sai hawaye shaaaaa suka Fara zubo Mata😪😪.....
"Haba Rayhana yazaki mun haka?,kinason inshiga wani Hali Koh?"
"A'ah"
"Oya ki daina kuka kishare hawayanki kinji loveeyyy"
"Ok"
"Kinsan menakeso ki mun?"
"A'ah?"
"Ki rikemun amanar kanki,sallah Akan lokaci,haddanki,skull ki dinga revision Dan Allah,bansa kallo kinji,bansan Jin Waka,Kinga kun kusan Fara S.S.C insha'allah"
"Eh hakane"
"Toh ki maida hankali akan abunda nace miki, insha'allah zamu dawo lfy,Kuma kimun Alkawari bazaki Kara hawayeba harsaina dawo insha'allah"
"Eh nayi Alkawari,Allah yadawo mun dakai lfy,ya tsare Mana ku gabdaya,yakawo Mana karshen Boko Haram saboda Nurul-Qalb dina yadawo kusa Dani"
"Ameen kyakkyawar mace"
Sai tafara murmushi☺️☺️.....
"Alhamdulillah da hurul-een dina tadaina Hawaye,ya Aunty Nafee?"
"Tanan gobe ma zatazo"
"Masha Allah,intazo ki Mika mun gaisuwata insha'allah gobe zamu shiga (DAJI)"
"Amma ai zamuyi waya ai?"
"Insha'allah"
"Alhamdulillah"
"Yanzu Zan barki zamuje muyi short meeting,Ina bukatar addu'ar ki as usual"
"Ya Rahman ya Allah,ya barru ya Allah let my habeebee-da'iman be safe wherever he is, protect him Guide him from all evils 🤲🤲🤲"
"Ameen ya Azeez ya Allah"
Bayan sungama wayane Boko Haram suka shigo garin dasuke,Dan tubabbema Yana wanka yafito da gudu.....
"Oga Abdool dis people don com woooo"
"Subhanallah,yazamuyi ne yanzu"
"Gashi Nan Oga David ya buga Alarm"
"Where's Shatima?"
"Gashi can Yana gudu"
"Omo zasu shigo fa"
Aiko Nan danan suka Fara harbi,aikoh an bada wuta sosai,Dan Abdool ma awurin ya yarda wayanshi baisani ba suka Fara yaki da Boko-haram.....
Aikuwa sunyi fada da boko-Haram sosai Dan Saida suka kashe boko-Haram suka Kora wasu,Amma sorry to say ankashe Oga Emmanuel.......
Wani Air Force Officer ne dayazo kawo musu map din yaki,sai abun ya ritsa dashi,ya gigice baitaba ganin bala'i irin wannan ba,Dan Abdool yanata cemai.
"Oga Emma go down,go down,go down"
Amma Ina ai ya Sandare Dan tsoro haka suka kasheshi a tsayannan......
Bayan sun Kora Boko Haram dinne,suka koma ciki sukai shirin yaki suka bibayn Boko Haram.........
Tun bayan da Abdool da zulaihat suka Gama waya,Koh data kirashi da daddare Yana ringing Bai dauka ba,Bata damuba tayi baccinta,Dan a tunaninta suna meeting ne haryanzu..........✍️✍️
*Muje zuwa,inajiran comments dinku,my Fans*💖💖
By Tooraee🥰🥰🥰
*(GOLDEN PEN)*
![](https://img.wattpad.com/cover/257143015-288-k141625.jpg)
YOU ARE READING
ZEEYABDOOL
Historical FictionLabarine na masoya,yadda suka shawala a rayuwar soyayyar su