ZEEYABDOOL 07

7 1 0
                                    

*Zeey💞Abdool*
         *(2021)*



*True life story*

*Love story* ❤️❤️


*By Tooraee* 🥰🥰🥰





Page 7



*Madallah da Aunty Hafsat Lolx😁,Wannan page din nakane Oga Abdool,su Yan TOORAEE NOVELLA'S LODGE📚📚📚 sukace Yaya Abdool,Toh fah kaji kazama Yaya🤣,Suma amusu Madalla Oga Abdool🤣🤣🤣,Ya Allah ka karemana shi a duk inda yake,ka k'aramai Son addininka da Tsoranka a duk halin Daya sinci kanshi🤲🤲🤲,We love you Oga Abdool❤️❤️❤️and we can't stop loving you insha'allah🙏🏽🙏🏽🙏🏽🙏🏽*






"Toh kungani,Allah dai ya tabbatar da Alheri?"

"Ameen Ammi"

 

Su Abdool ne suka hango wasu sojaji acikin DAJI,gashi bazasu yadda dasu ba saboda Boko Haram suna kashe su Suna sa kayansu,shiyasa basa yadda da junansu a DAJI.........

Gashi basu da farin kyalle dazasu nuna musu alamun sune,dabarane ya zowa Abdool Dan boxers dinshi farine,shine ya cire ya maida wandanshi Yafara d'aga wandon Yana ihu suzo su tai makesu......

Dakyar suka tsaya sukazo wurinsu,suka Zo Saida suka Sha tamabayoyi sosai sannan suka Dan yarda kadan,Dan wurin babu network,mota Daya suka basu Dan Basu wani yarda dasu ba,saikuma suka sasu agaba Suna biye dasu.....

Saida suka shigo gari sannan suka Kira waya aka tabbarta su Abdool sojojine sannan suka saki jiki dasu suka koma Battalion dinsu dasu......

Murna hade da jimami,Dan su 20 suka shiga DAJI su 9 kawai suka dawo,Haka Koh Media ta dauka akace sojoji sun dawo Amma 9 ne kawai suka dawo.....

Mummy da Zulaihat ne A Palo Suna kallan news Aka fada,Amma bazasu iya ganesu ba saboda sunsha kura da yunwa.....

Shuru sukayi babu Wanda Yama kowa magana,ita dai Zulaihat tana ta sake sake a Zuciyarta.....

*Infa ace banda Abdool acikin wa inda suka dawo?infa ace ankashe Abdool?yazanyi da rayuwata?Anya Zan iya cigaba rayuwa babu Abdool?.....*

Tana tsaka da tunani sai Taji muryan  Mummy kaman daga sama.....

"Zulaihat Baki lurada Abdool ba acikin hotunanan?"

"Yana Ina Mummy?"

"Ashe bama shi bane agabanki,toh ai angama News din ai"

Wayanta ne yahau ringing, kamar bazata dauka ba saboda sabon Number ne,Bata cika daukan sabon number ba.....

"Bakazi dauka bane?"

"Zan dauka"

Saida aka Kara Kira sannan ta dauka......

Karawa tayi akunne kamman ansata Dole......

"Assalamualaikii kyakkyawata"

Kasa amsa sallamar tayi saboda rudewa,tashi tayi ta rumgume Mummy💃😁......

"Mummy Ashe kin Fadi gaskiya,Ashe Mi Amor na Bai mutu ba😁?"

"Oh Daman Ina wasa dake ne😏?"

"A'ah Mummy😁"

"Toh gashi,Saida yakira Kika yadda?"

Duk Abunda Zulaihat sukeyi da Mummy Abdool naji tawaya yayi shuru Yana sauransu......

Mummy ce tatureta gefe tatashi tabarta a Palo......

"Ya Omri"

"Na'am Noory"

"Kaga Mummy ta tureni Koh?"

"Ba kinki yadda da zancanta bane?"

"Wlhy ba Laifina bane,zuciyatace Taki aminta da Abokiyar rayuwata tana Raye"

"Subhanallah,meyaa Taki yarda,So u mean Baki rike Amana bakenan?"

"Mai kyauna na rike wlhy,u r d first person I think of when I wake up and d last one I think of when I sleep.day in and day out, Sometimes I cry thinking dat u will not come back".....

"Subhanallah,u cried?"

"Yes"

Nan take takwashe labarin abunda yafaru agidan duk tagaya Mai,wani Hali da Zulaihat kedashi, batada sirri kanta indai tana tare da Abdool,Koh shekara zaiyi basuyi waya ba,toh Randa zasu Fara waya zata zaiyane Mai komai,itakuma a tunaninta Gaskiya da Gaskiya sukewa juna.......

Wannan halin nata Yana damun Aunty Umma,Dan harfada take Mata,akan bakomai ake gayawa namiji ba,Amma bata yarda ba,Dan a tunaninta bazama sutaba yin fada da Abdool bare Kuma yace zai Mata gori......

"Allah sarki Nima Bari kiji abunda yafaru damu,Amma promise me something?"

"Inaji"

"Don't cry, promised?"

"Yes insha'allah"

Lbrn abunda yafaru yagaya Mata,haba Zulaihat sai salati,Dan tayi kokarin hadiye hawayan ta,amma Saida suka zuba,Dan da ace sun yayyaga sufa?da yanzu babu labarin su.......

"Dan Allah Hubby dolene aikinnan?"

"A'ah ba Dole bane,Amma inajin dadin aikin,ki  tayini da Addu'a kinji?"

"Ok love insha'allah"

"Masha Allah,I love you sweetheart"

Murmushi tayi,Dan kalmar I love you Baya Dadi abakin kowa sai abakinshi,Dan haka take gani.....

"Uhmmm Nisful-hayat"

"Na'am my better half"

"Kace in kadawo zaka bani brief history of ur self"

"Yes I will,but sai kin bani hadda na da mukayi Alkawari"

"Wlhy bansamu kwanciyan hakalin gyarawa ba"

"Yanzu kin samu?"

"Uhmmm"

"U better open ur mouth and talk,dan saina Miki gwaji sannan Zan Baki History na"

"Ok zanyi insha'allah,zuwa gobe Zan baka,ehen natuna?dakuma kace zaka bani wani lbr"

"Eh Rayhana Amma nace sai mun hadu Koh?"

"Toh naji,Amma kasan wani Abu Rayhan?"

"A'ah saikin fada"

"Banine zanfara ganin Mai kyauna ba"

"Toh fah,waye zaifara ganina🤔?"

"Mummy da Hajiya Kaka"

"Dan Allah😁?"

"Wlhy,zasuje Maiduguri Akan benefits din Kaka so zasu tsaya a check point dinku  ku gaisa kafin su wuce"

"Innalillahi wa'ina ilaihirraji'un,anshiga Uku Zulaihat shidai mutumin da baida sirri wlhy baiyi ba"

Aunty Umma ce tazo wuce tajita tana bashi lbr......

Baki ta zunburo ta cigaba da waya, Abdool yaji abunda aunty Umma tafada,Amma shi wani mutune da Babu ruwanshi da abunda ba'asaka shi ciki ba.......

"Masha Allah,naji Dadi sosai zanfara ganin kyau"

"Wacece kyau?"............✍️✍️.





*Uhmmmm yanzu mukafara Zeey💞Abdool,Kubiyoni sannu ahankali zakusha LABARI.........✍️✍️*




By Tooraee🥰🥰🥰




*(GOLDEN PEN)*

ZEEYABDOOLWhere stories live. Discover now