*Zeey💞Abdool*
*(2021)**True life story*
*Love story* ❤️❤️
*By Tooraee 🥰🥰🥰*
Page 19
*Wannan page din nakine My kakati,Allah ya jikanki da Rahma, missing Granny😭😭*
*Pls Fans💗 pray 4 her🙏🏽🙏🏽*
Su Mummy sun iso around 9:00pm sun gaji, Amma Zulaihat ta ishi Kaka da tambayoyi.....
"Nikoh Zulaihatu bazaki barni na huta ba?"
"Toh Kaka,Aunty Farida sannu da zuwa"
"Yauwa Zeey💞Abdool"
Zulaihat tashi tayi ta rungume Farida😁.....
"Mummy tabaki labarin soyayyana da Abdool koh😁?"
"Eh Zeey💞Abdool,naso Dani akaganshi da kinsha labari😅"
"Allah sarki Aunty farida Nagode dawannan kulawar ki😁"
"Ah karki damu,ai Ina yinki keda Abdool😁"
"Wooooo Masha Allah,aikoh Zan Gaya Mai kema kina yinshi🤩💃"
Fira nee yabarke tsakanin Aunty farida da Zeey💞Abdool,kunsan labarinta baya dadewa inba maganan Abdool ake ba,amma gashi harta Saba da Aunty farida,Dan Bata taba ganinta a zahiri ba,Saidai suyi waya Koh chart........
Mummy ce da Kaka sukayi wanka sukayi sallah sukaci abunci suka kwanta.....
Zeey💞Abdool Bata wani damuba Dan ga Aunty farida tana debe Mata kewa,kafin anjima su hau waya da Abdool......
"Aunty farida ai Zaki Dade a KD Koh😅?"
"Eh zanyi 3 months"
"Wooooo Alhamdulillah,🤩kinanan Abdool zaizo"
"Dan Allah😅😳?"
"Wlhy kuwa🤩"
"Wow can't wait to see Abdool😁"
"Aikuwa Kam munada yawa Kennan🤩?"
"Eh Autan Mummy,kema kinason Abdool?😁"
"Ah Aunta nayin Abdool🤩"
"Zeey💞Abdool Nana ma nayin Abdool"
"Dan Allah😅😳?"
"Wlhy😁"
"Nana su Deeja?"
"Eh Aunty Umma"
"Kai Masha Allah, Abdool yaji Dadi Dan yasamu masoya🤩💃"
"Sosai sosai,sai gobe zamuji Dame Kaka tazo dashi?"
"Aikuwa dai Allah ya kaimu🤔?"
"Ameen🙏🏽"
Hmmmm aikoh a ranan Saida akaba Farida waya sukayi waya da Abdool aikoh, Farida sai addu'a take musu,aikoh me Zeey💞Abdool zatayi sai murna.......
Bayan sungama wayane suka hau Hira ita da farida,Dan abun nema yasamu ZeeyAbdool tasamu Mai tayata son Abdool💃😅.....
Hmmmmm washegari da sassafe Zeey💞Abdool tatashi ta gyara gida Amma Bata ma Kaka magana ba,bayan angama breakfast nee Kaka tace......
"Zulaihatu Naga Abdool😁"
"Dan Allah Kaka🤩?"
"Sosai Abdool yayi,Dan yanada tsayi Kuma jikinshi dadai"
Aikoh dagudu Zeey💞Abdool tatashi ta rungume Kaka💃🤩....
"Kaka Dan Allah,kice Abdool Dina ya hadu🤩?"
"Eh ya hadu,Amma saidai Abu daya"
"Menene shi😲?"
Aikoh Aunty Hannafiya ce tafito daga bedroom dinsu da gudu danjin gulma🏃🏼♀️......
"Kaka muna jinki😁?"
"Abdool Hannun damo gareshi😀"
"Kaka menene hannun damo😧?"
Mummy ce tayi fashe da dariya 😅😂,juyawa tayi ta tambayi Mummy...
"Mummy pls menene hannun damo😩?"
"Ni nafada, dazaki tambayeni😁😅?"
Aikoh Mummy tak'ara fashewa da dariya😅😂......
"Mummy pls kogaya mun Dan Allah😥?"
Zeey💞Abdool ce ta sassautawa runguman data Ma kaka,tayi raurau da ido😩😩....
"Zulaihatu bawani Abu ake nufi ba,sai hannun Abdool a dunkule yake😂"
*Toh fah,Koh Abdool yashiga SMA ne?😳😅😜*
Aunty Hannafiya ce tace.....
"kin wani zare ido,ba ance Miki kuturu bane shi?no ana nufin hunnunshi a dunkule yake✊"
"Kinsan me Kaka ke nufi Zeey💞Abdool?"
"A'ah Auta😩?"
"Wai Abdool yanada rowa"
Aikoh Nan take ran Zeey💞Abdool ya b'aci😠😠.....
"Kaka abunda nace kibashi ai kinbashi koh😠?"
"Eh😅"
"Toh Nagode, Allah yasaka da Alheri😠"
"Ameen😅"
"Ehen Kuma rashin ungonshi bashine damuwana ba,damuwana shine ace yanada kirki😠"
"Eh babu laifi😅"
"Toh Masha Allah"
Ran Zulaihat ya b'aci sosai,Dan tashi tayi fuuuu tawuce😠😠....
Aiko me Mummy da Kaka zasuyi sai dariya😅😂.......
*Nima abun yaban dariya sosai😅😂*
By Tooraee 🥰🥰🥰
*(GOLDEN PEN)*
YOU ARE READING
ZEEYABDOOL
Ficción históricaLabarine na masoya,yadda suka shawala a rayuwar soyayyar su