ZEEYABDOOL 22

3 1 0
                                    

*Zeey💞Abdool*
        *(2021)*





*True life story*




*Love story*❤️❤️




*By Tooraee 🥰🥰🥰*






Page 22






Aikoh dadin Hira ya dibeta hartaso ta dauko Mai labarin abunda Kaka tace,sai Aunty Farida tamata alama da hannu....

*A'AH*

Aunty Hannafiya nee tazura Mata ido Dan taga abun mamaki🤥🤥🤥....

Shine tajuya zancan zuwa wani labari........

Washegari Zeey💞Abdool,Aunty Farida da Aunty Umma sukaje gidansu Deeja Dan yau Basu da Exams,Kuma Aunty Umma batada lectures......

Khalil nee yazo dagudu 🏃🏼‍♂️ ya rungume Zulaihat Yana fadin ....

"Zeey💞Abdool Oyoyo,Zeey💞Abdool Oyoyo"

Wooooo Dadi kashe Zulaihat,kamar zatiyi tsalle,batasan sanda ta wulla Sadiq sama ba,saura kadan yafado Dan Saida Nana ta bude Baki😱.....

"Aunty Umma sannunku da zuwa?"

"Yauwa Nana"

"Nana kin Sha Zan yarda Khali Koh?"

Sosa keya tayi tana murmushi😁....

"A'ah"

"Bawani ai saura kadan ki k'arya musu yaro"

"Kai Aunty Umma"

"Bawani Kita Abu Babu natsuwa"

Zeey💞Abdool ce tayi murmushi,Dan batasan Randa Aunty Umma zata fahimci halin datake ciki ba,Dan bag din data rike na taduba ta daukowa Khalil Chocolate a ciki,Dan Zeey💞Abdool Bata rabo dashi.....

Dan Koh Uncle G zaidawo tsarabar ta kenan,sai ya siyo Mata dayawa yadda zai isheta.....

Habawa Khalil ansamu abunda akeso, chocolate sai murna😀....

"Zeey💞Abdool Thank you"

Kanshi tashafa tana murmushi, Deeja ta fito daga kitchen tana share zufa.....

"Wai Wai yakamata a sa AC a kitchen dinnan😀"

Dariya suka kwashe dashi,Dan suntuna wani Film nee na Adam A Zango🤣😂.....

"Ai Abdool ma zaiyi haka Dan yanada iyayi"

"Keh Wai Aunty Umma me nakine da Abdool"

"Ai Aunty Farida yacika ne"

"Keh bakima sani ba,yanzu maza ma sun Fara yanga da iyayi"

"Gaya Mata dai Aunty Farida,swag kenan in Baki sani ba"

Habawa sai dariya😀😂🤣😁,palon su Deeja suka shiga suka zauna,ga Ammi ma batanan habawa sai Hira.....

Nana ce ta dauko Zulaihat tace.....

"Zeey💞Abdool Dan cire mun password inyi game"

"Me?yaushe Kika Fara wannan,Oya keep it"

"No no kyaleta haka suke,Oya gashi jekiyi abunki"

"Lah 😳😁Zeey💞Abdool wannan ne Ya Abdool?"

"Eh 😁Shine Nana"

"Kai yanada kyau wlhy,very handsome guy"

ZEEYABDOOLWhere stories live. Discover now