ZEEYABDOOL 10

4 0 0
                                    

*Zeey💞Abdool*
         *(2021)*


*True life story*


*Love story*


*By Tooraee* 🥰🥰🥰.





Page 10




*Fresh Ummie Xieey,I dedicated dis page to u ma,❤️❤️❤️ inayinki Sosai wlhy,Dan kema kinayina Allah ya k'ara daukaka🤲🤲🤲*





*Me kyakkyawata takeso tace🤔,in Bata number Bilkisu😳?no wannan yarinyar Mai shegen Fadi ba'a tambayeta ba,in lokacin kisan sirrina yazo zangaya Miki by myself......*


"Aunty Rahela gani"

"Oya zauna Zulaihat,Kuma karki tashin mun yaro Dan d'azun ma Saida ya farka"

"Wannan balagaggen yaronne Kike cewa Kar a  tasheshi?"

"Ehen Dan Daya Daya na?"

"Kidaina fada Zaki haifo Mana wata yar beauty"

"Allah yasa?"

"Ameen"

"Zulaihat menene yasaki farinciki haka dakikusan tada Y'an gidannan?"

"Wlhy Abdool nee Wai zaizo soon"

"Nashiga Uku Ni Rahela,shine Kika k'asa boye farincikin ki a gabanshi?"

"Wlhy Aunty Rahela abunda nakosa kenan naji yafada"

"Yaushe zaizo?"

"Bansani ba,Amma soon yace"

"Kenan su Mummy zasu Fara ganinshi?"

"Eh sosai su Mummy dazasu next month"

"Eh hakane"

"Aunty Rahela Kuma kinsan yau yabani labarin shi in brief"

"Dan Allah?"

"Wlhy"

"Toh bani insha,tunda kintasheni daga bacci"

"Am Sorry pls"

"Oya am ol 👂"

Nan take takwashe labarin Abdool yadda yabata babu Koh Kari Koh ragowa......

"Allah sarki kice Dan fari neshi?"

"Eh wlhy"

"Wai shekaranshi nawa?"

"27"

"Wai shine mamansu tayi kanne haka,kice ansha gwanne🤔"

"Kai Aunty Rahela,surikata ce fa?"

"Oh haddani a iskancin naki😳?"

"Nifa Aunty bazan yarda acima Abdool fuskaba wlhy inagani"

"Toh Kar acimai,ke Mai surika,Allah yasa dai tasoki"

"Aunty Rahela Saida safe,Naga kaman Baki so  inkwata bacci yau"

"Allah yatashemu lfy,Amma dai kiyi tunani Mai yasashi yafara Miki kyarya a karo nafarko?"

Harta Mike tadawo ta zauna a bakin gado.....

"Aunty Rahela kyarya fa😳?"

"Ehen,yaza'ayi yace Miki Kanwarshi batada  waya Kuma ta University,saiya dawo daga DAJI zaizo yasai Mata waya,Kuma kince gidansu ba laifi sunada rufin asiri badashi suka dogara ba"

"Gaskiya Dan yadda yataba bani labari da sundan yi babu Amma yanzu Alhamdulillah,baban su yanada rufin asiri"

"Kuma kince babansu malami nee?"

"Eh babban malamine Yana koyarwa a GSU(Gombe state University) malamin Addinine,shine ma Admin na Arabic language department a can"

"Den saikice zaikasa saima yarshi wayan 3k dazata rike just to answer a  call"

"Kumafa haka nee?"

"Amma fa baitaba mun kyarya ba"

"Yaudai yayi,Amma kiyi tunani Mai kyau akwai dalili"

"Kai Aunty Rahela, Goodnight insha'allah Babu wani dalili,keda Deeja wlhy kunada k'ak'ale k'ak'ale"

"Ok bye"

D'aki tashiga tafada kangado,harta rufa tatuna da Alwala kafin ta kwanta,Dan tunda suka hadu da Abdool yasamata Al'adar Alwala da Addu'oin bacci,Dan wani sa'inma shiyake karanta Mata tana amasawa,shiyasa take ganin Abdool baze taba fadan kyarya ba.......

Bayan tayi Addu'oin tane sannan takwanta abunta batareda tunanin komai ba.....

Washegari takoma makaranta tashirya da Deeja,Daman itace tadau zafi ba Deeja ba......

Soyayyah da shakuwa Yana karuwa tsakanin Abdool da Zulaihat Amma intai Mai maganan Y'an  gidansu baya San zancan yayi tsawo,Dan har number mamanshi taso yabata Amma ya waskar da zancan....

*Nikoh nace Zulaihat da kokari🤔😳*

"Oyoyo Kaka,Oyoyo Kaka"

"Kaka fa😨?"

"Eh wlhy,nima ganinta nayi a saman layi a wuce da ita"

"Ina zata toh🤔?"

"Wai gidanmu zasuzo Amma suka bace hanya,shine na Taho da ita"

"Ah gafara mun a hanya kafin in bubbuga ki,mutun yasha hanya bazaku Zo ku karbi Kaya a hannun mutun ba"

"Ai Kaka kece Kika bamu mamaki,tafiya Babu sani,da fatee bataje saman layi bafa😳?"

"Eh zankira waya"

"Mummy tasan kin Taho?"

"Angaya muku ni kune,in zakuyi tafiya saikun gayawa Duniya,kaiwai ka taso abunka sak saidai a ganka"

"Aikuwa gashi munganki"

"Bari kuji wani magana yarana"

"Muna jin Kaka"

"Idan zakuyi tafiya karku gayawa kowa,ko Wanda zakuje wurinshi karku Gaya Mai, saidai Yan  gidan da kuke tare......

Suma sai da safe in anga kina Shiri kice yanzu tafiyan yatashi,sak sai kitafi abunki,in bahaka ba wani yanajin haishin ki sai yaje ya jiraka a hanya"

"Toh fah inyajiraka a hanya yamaka me?"

"Ya Gama dakai Mana"

"Ah Kaka,kundinka sa Allah a ranku"

"Ah matsa anan mekin sani?Duniya yanzu ya lalace bakowa bane zaka yarda dashi"

"Kumafa hakane,sannu dazuwa,Bari nakawo Miki ruwa kisha"

"Toh Zulaihatu"

Zulaihat ce tadaukowa Kaka ruwa a fridge tana mamakin Hali irin na Kaka,yanzu dafa tayi accident,wayansan tataho?oh ni Zeey💞Abdool Allah dai ya Kara tsare Mana ita,Ameem.......✍️✍️.






*I need more comments😉😉*



By Tooraee🥰🥰🥰



*(GOLDEN PEN)*

ZEEYABDOOLWhere stories live. Discover now