Page 31&32

200 33 2
                                        

👩‍👩‍👧‍👧 *WASU MATAN*  👩‍👩‍👧‍👧
          @2021

~Mallakar Zeesardaunerh~💜🖤

*Story and Writting*
           by
*Zainab sardaunerh*

   بسم الله الرحمن الرحيم
Da Sunan Allah Mai Rahama Mai Jinkai 📚

         _________________      
       ______
🅙︎𝗮𝗿𝘂𝗺𝗮𝗶 🅦︎𝗿𝗶𝘁𝗲𝗿𝘀 🅐︎𝘀𝘀𝗼𝗰𝗶𝗮𝘁𝗲𝗱📚🖊
https://www.facebook.com/101679598253281/posts/101680068253234/?app=fbl
_Marubuta masu aiki da jarumta domin wa'azantawa illmantarwa, nishadantar tare da fadakarwa da jama'a bisa harshen hausa_

                 🏔🅙︎🅦︎🅐🏔
*Follow this link to join my* *whatsApp group*
https://chat.whatsapp.com/LXIF4UAUqeGCWONjQCrG4Y

*Follow this link to join my* *WhatsApp group* : https://chat.whatsapp.com/J7fqJ9AqzNTGfSryVEm4dZ

*Follow this link to join my* *WhatsApp group:* https://chat.whatsapp.com/Cd03QGzs8Wq2OR69JnNWuT

*Join me on Telegram*
https://t.me/joinchat/yZ0tHN29JA4wMzZk

*Join me on Whattpad*
https://www.wattpad.com/

_Ina yiwa daukacin_ *_WASU_* *_MATAN COMMENT GROUP__* _barka da zuwa sannan ina mika_ _sakon ban hakuri ga_ *_WASU MATAN FAN'S 1,2&3 I_* *_LOVE YOU OVER_*

*Page* 31~~32

     " Pls babe wait " ta juyo gurin wannan matar tana cewa cikin harshen turanci hadi da hausa  " ke wace irin mahaukaciya ce,baki da hankali ne da ba kya kallon ga ban ki,taya wasa mun tea a jiki? "
hausan da tasa shiyasa matar nan ta fahimci kadan daga abun da take nufi tace" hajiya dan Allah kiyi hakuri bada gangan bane,Allah ban gani ba "

" ke wace irin dabbace da b......"cikin tsawa ya kira subanta " Suhailat "batasan lokacin da sauran maganar ya koma,ba ita kawsi ba hatta wannan matar saida ta razana amma cikin dakewa Suhailat tace " yadai babe lfy "
cikin harshen nasara yadda matar baza ta fahimci mike going on ba yace

" lfy kike tambayana alhali kinsan mikaka aikata,miyasa baki da hankaline Suhailat taya zaki d'aga hannu ki mari wannan matar da ta haifeki sannan kuma ki bita da bakaken maganganu da baidace b........." tarar numfashinsa tayi tace cikin yaren da ya mata ta mayar masa"babe nice banda hankalin kan nadau hukunci good nagode,sannan kace ta haifan point of correction kamata ta haifa ba niba ka gane kar ka sake hada momyna da wannan trash d'in ok,look at me fa babe duk jikina ya baci da tea d'in da ta zuba mun sannan kace bazana dauki action ba! it's not possible Allah "

" really "

" yeah "

" ok kinsan Allah idan kika kuskura naji kin aikata mata wani abun da baidace *WLH×3* kinji na rantse har sau ukku,wlh bazaki kara kawomun housemade a gidana ba then ke zaki cigaba da yin ayukkan bcox banga amfanin ki a gidan ba "
ida nunta ta rumtse domin tabbas kalamansa sun doketa a baxata" babe nice akan wannan abun da nayiwa wannan trash din kake cewa ba kaga amfani na a gidan nan ba? "

     "to miye amfanin naki Suhailat"cikin sanyi mryarsa da baza ka d'auka fada ne yakeyi ya fadi wannan maganar.

     Shiru Suhailat ta matsa bata ce komi ba yaci gaba da cewa "baki damu dani ba cina,shana,lafiyata duk basa gabanki ako da yaushe kina bisa hanyaa baki abuja,baki kano,,kaduna da sauran garuruwa duk domin bukii ko kina ma gari alway's kin fita baki iya zama a cikin gidan ki,bakya tambayana idan zaki fita sai dai na taras baki nan,kin manta ina da hakki a kanki to miye amfanin naki *SUHAILAT?*"

     " babe ni kake gayawa wadannan kalaman kan wannan trash din,laifi fa tamun na mata hukunci dadai da ita "

" ke duk laifin da kike ana miki hukunci ne"

" ba daya muke ba that is why,dallah ma ni kabar hada ni da ita domin wallahi bazata sabu ba dole tabar mun gidana a yau dinnan not tomorrow "

  " what am i told you?ban fada miki bana bukatar y'ar aiki a gidana ba?miyasa baki bi umur ninaba?da kika tasgi kawota kinyi shawara da ni ne?nasan amsar *NO* ce to ki buda kunnuwanki kijini da kyau tunda har ki ka tsallake umurni na  kika zo da ita,ba inda zata je sai in ita ce ta bukaci hakan  " yafada tare da hayewa uptchairs sannan ya waiayo yace" idan kika kukura kika kaucewa maganata wannan time d'in ni da ke na " yafada yana ciza lips d'in sa tare da ida hayewa uptchairs d'in"

Wani kololon bakin ciki ne ya to karewa *SUHAILAT* wuya "yau ita babe yake gaywa magana tabbas tasan ta d'an kure hakurinsa ne,amma ai ita bata ga wani abun bacin rai ba kan wannan aun da tayi,dage shoulder dinta tayi tateda tabe lis dinta ta juyo gurin wannan matar da jikinta yayi sanyi sosai tun dazu da taji suna musayar kalmomi cikin harshen nasara duk da yadda Haidar ke magana cikin sanyi amma tasan kanta ne ake maganar musamman lokacin da Suhailat ta nuna ta " get out my frnd tun ban saba miki ba "taada tare da nuna mata hanya.

   Wucewa tayi batare da ta fahimci abun da Suhailat tafada ba.Part d'in yan aiki da Suhailat ta nuna matajiya da suka dawo ta nufa .

     Suhailat kuwa tayi part d'in ta domin itafa maganganun babe basu daga mata hankali ba kawai ta kyale matar nan ne saboda rantsuwar da yayi amma ita baza tayi aikin gida ba wallahi tunda bashi aka kawota ba inji ta (😳🤣😂)amma dole ta karo wata y'ar aiki tunda ya hana ta korar wannan m.................................✍️✍️✍️

    *Zeesardaunerh ce*
   
          ( ~Y'ar karamar su babbar su~👧🥰🤩)

# _comment_
# _like_
# _share_

*comment and vote d'inku shike* *karamin karfin guiwar* *typing* 💋

WASU MATAN✔Stories to obsess over. Discover now