👩👩👧👧 WASU MATAN 👩👩👧👧
@2022
~Mallakar Zeesardaunerh~💜🖤
Story and Writting
by
Zainab Sardaunerh
🔔📚JARUMAI WRITER'S ASSOCIATION📚
{Marubuta masu aiki da jarumta domin wa'azantawa ilimantarwa, nishad'antarwa tare da fad'akarwa da jama'a bisa harshen hausa}
https://m.facebook.com/story.php?story_fbid=337435884671992&id=103920888023494&sfnsn=mo
⚜️©J.A.W📚🖌️
بسم الله الرحمن الرحيم
Da sunan Allah mai rahama mai jinkai
Ya ALLAH YADDA NAFARA WANNAN LITTAFIN LAFIYA KA YARDA NA KAMMALA SHI CIKIN KOSHIN LAFIYA.
SADAUKARWA
WANNAN LITTAFIN SADAUKARWA NE GA FADILA SANI BAKORI,HAFSAT ZUBAIRU SAMBO(Autar mama)AMINA MUHAMMAD BASO, MUMMYN SHUKURA,ASIYA MUHAMMAD,MAMAN AMATULLAH,MAMAN NUSAIBA,RAHMA KOISE,SISTER MIE AND HABIBTY NASMAH LOVE U ALL GUYS♥️♥️♥️
GODIYA
GODIYA MARA MISALI GA PHARTY BB,UMMU MAHIR,MOM ISLAM,UMMU ABDALLAH DA KUMA DAUKACIN MEMBERS NA JARUMAI WRITTER'S ASSOCIATION,MY DEAREST FAN'S SON SO FISSABILILLAH💓💓💓
BOOK 2
Page 15&16
Acikin motar ma sun kasa sakewa gabansu faduwa kawai yake sun rasa ta yadda zasuyi magana da Yah Amar dake gaban mota sanin kansu ne ba'a yi masa surutu acikin mota, shi ko gogan naku bai masan suna yi ba tukinsa kawai yake.
Kallon gurin da ya kawo su suke cikin mamaki MALAM AMINU KANO INTERNATIONAL AIRPORT,miye zasuyi a airport din,ba wanda zasu tambaya gashi ya Amar yayi fuska like baima sansu ba yana fitar da luggage dinsa.
Agogon dake daure a hannunsa ya kalla it's almost time jirgin nasu ya kusa tashi,alama ya yiwa Jauhar da idanunsa,ta tako tazo wurin da yake ta tsaya.
Kallon Amar da Amna ya yi tare da yin gyaran murya dukkaninsu suka dago suna kallonsa,cikin kamilalliyar muryarsa yace"Get inside I'm coming"
Tafiya Amar ya fara yi ya yin da Amna tayi tsaye ta na kallonsa domin takasa fuskantar abunda ya lion ke nufi,ita da ba wani garin tayi ba minene kuma zata yi a airport har da zayace ta shiga ciki,lallaima guy dinnan da abun mamaki yake but zata ga ta yadda zatayi tafiya ba tare da passport ba because jirgin bana kakansa bane,wani shegen kallo ya watsa mata ganin tayi tsaye bata tafi ba ai ba shiri da sassarfa tabi bayan yah Amar har ya dan mata nisa "hi Mr shariya wait for me"
Dakatawa da tafiyar da yake yayi ya juyo yana kallonta,itama kallonsa tayi tana cewa "haba ya Amar maa hazihiddabi'atu,kana wani abu like you don't know me"
" you know ya lion baya son hayaniya da kaudi idan yana tare da mutum,even what did you want me to do for you"
"Ok leave it that's is not my problem, abu guda na kasa Understanding where am I going"
"don't stress yourself,just wait and see"
"bazan yi waiting ba ai nasan kasani domin dakai za'ayi tafiyar kawai idan zaka fadamun ka fada kabar mun wata kwana_kwana as you don't know"
"yeah it's true,I don't know inda zaki"
"na lie wlh,even your eyes sun nuna karya kake"
Hannunsa biyu ya hade guri daya like zaiyi apologise dinta yace"Okay I'm sorry hajja uwata mijin naki bai bani damar sanar miki ba"
Matsowa tayi kusa dashi sosai tana murmushin yake kamar zatayi abun arziki sannan tace"kasan Allah sometimes magana dakai b'ata lokaci ne" ta wuce gaba cikin jin haushinsa.
YOU ARE READING
WASU MATAN✔
Historia Cortaبسم الله الرحمن الرحيم WASU MATAN Littafi ne da ya kunshi halayen matan mu na yanxu ko nace matan zamani,halaye masu kyau da ma akasin su. Wannan littafi ya kunshi Kishi,kiyayya,tausayi,dama sauran su. INA ROKON UB...
