Page 31&32

208 21 5
                                        

👩‍👩‍👧‍👧 WASU MATAN 👩‍👩‍👧‍👧
@2022

~Mallakar Zeesardaunerh~💜🖤

Story and Writting
by
Zainab Sardaunerh

🔔📚JARUMAI WRITER'S ASSOCIATION📚
{Marubuta masu aiki da jarumta domin wa'azantawa ilimantarwa, nishad'antarwa tare da fad'akarwa da jama'a bisa harshen hausa}
https://m.facebook.com/story.php?story_fbid=337435884671992&id=103920888023494&sfnsn=mo

⚜️©J.A.W📚🖌️

بسم الله الرحمن الرحيم
Da sunan Allah mai rahama mai jinkai

Ya ALLAH YADDA NAFARA WANNAN LITTAFIN LAFIYA KA YARDA NA KAMMALA SHI CIKIN KOSHIN LAFIYA.

SADAUKARWA

WANNAN LITTAFIN SADAUKARWA NE GA FADILA SANI BAKORI,HAFSAT ZUBAIRU SAMBO(Autar mama)AMINA MUHAMMAD BASO, MUMMYN SHUKURA,ASIYA MUHAMMAD,MAMAN AMATULLAH,MAMAN NUSAIBA,RAHMA KOISE,SISTER MIE AND HABIBTY NASMAH LOVE U ALL GUYS♥️♥️♥️

GODIYA

GODIYA MARA MISALI GA PHARTY BB,UMMU MAHIR,MOM ISLAM,UMMU ABDALLAH DA KUMA DAUKACIN MEMBERS NA JARUMAI WRITTER'S ASSOCIATION,MY DEAREST FAN'S SON SO FISSABILILLAH💓💓💓

BOOK 2
  Page 31&32

AYSHERT

Isha a kano ta dabo tumbin giwa tayi mata acikin hadadden palace din Alhaji MAS'UD MAI NERA
Yanzu haka zaune take a bedroom din mahaifiyarta HAJIYA FATIMA BINTA MAS'UD.

Tambayarta take akan me ya sami hannunta budar bakin Ayshert sai cewa tayi "ba damuwarki bace mom,you said kina bukatar ganina to gani"

"kamar ya badamuwa bace,bandage ne fa a hannunki"

"ki bani amsar tambayata mom sai na baki taki"

"Ok,mikike yi ne a Abuja kuma since when kika dawo daga india"

"amsar tambayar ki ta biyu itace almost one weeks"

"1weeks shine ko kiyi calling dina ki sanar dani?what about tambayar farkon"

"I think time din kina Germany,tambayar farko kuma it's not your problem"

Cikin d'an daga murya Hajiya binta tace"banason renin hankali Ayshert,wace irin amsa ce wannan everything kice ba damuwata bace idan har baki kasance damuwata ba waye damuwata aduniyar nan ,in har ban damu dake ba dawa zan damu,kin manta abunda na fada miki ne?me ya kaiki Abuja har kikayi kwanaki achan?

"Mom you change Wallahi,miye matsala d'an naje Abuja naga ba wanchan gidan naje ba;a gidan su hanan nake fa kuma wani uzuri ne ya zaunar dani bayan na dawi daga india,meyasa kike kokwanto akaina na ne?"

Sassautowa Hajiya Binta tayi kafin tace"no,bawai ina kokwanto akanki bane dear,sai dai bana son wani abu ya sameki,damuwata bata wuce na ganki cikin farinciki ba,banason ki kasance cikin damuwa da rashin kwanciyar hankali a rayuwar ki shiyasa ko kadan banason kije Abuja,Banason ko hanyar gidan ALHJI ABBAS MAI NASARA inuwarki ta gibta,Banaso bana kaunar duk wata alakar da zata hadaki da SADIYA ko Ahalinta,kisani su barazana ne ga rayuwar ki da kwanciyar hankalin mu"

"nasha jin wadannan kalaman tun ba yanzu ba mom daga gareki kuma na hardace su,now tell me what's the problem da yasa kika mun kiran gaggawa nasan ba wannan ne kadai ne"

"Hakane but shima yana daya daga ciki,ya batun alkawarin mu,jikina na bani something bad is going to happen"

"mom relax,ban karya alkawarinki ba,har yanzu ni banga wanda ya mun
ba bare na fada soyayya dashi"

WASU MATAN✔Stories to obsess over. Discover now