👩👩👧👧 WASU MATAN 👩👩👧👧
@2022~Mallakar Zeesardaunerh~💜🖤
Story and Writting
by
Zainab Sardaunerh🔔📚JARUMAI WRITER'S ASSOCIATION📚
{Marubuta masu aiki da jarumta domin wa'azantawa ilimantarwa, nishad'antarwa tare da fad'akarwa da jama'a bisa harshen hausa}
https://m.facebook.com/story.php?story_fbid=337435884671992&id=103920888023494&sfnsn=mo⚜️©J.A.W📚🖌️
بسم الله الرحمن الرحيم
Da sunan Allah mai rahama mai jinkaiYa ALLAH YADDA NAFARA WANNAN LITTAFIN LAFIYA KA YARDA NA KAMMALA SHI CIKIN KOSHIN LAFIYA.
SADAUKARWA
WANNAN LITTAFIN SADAUKARWA NE GA FADILA SANI BAKORI,HAFSAT ZUBAIRU SAMBO(Autar mama)AMINA MUHAMMAD BASO, MUMMYN SHUKURA,ASIYA MUHAMMAD,MAMAN AMATULLAH,MAMAN NUSAIBA,RAHMA KOISE,SISTER MIE AND HABIBTY NASMAH LOVE U ALL GUYS♥️♥️♥️
GODIYA
GODIYA MARA MISALI GA PHARTY BB,UMMU MAHIR,MOM ISLAM,UMMU ABDALLAH DA KUMA DAUKACIN MEMBERS NA JARUMAI WRITTER'S ASSOCIATION,MY DEAREST FAN'S SON SO FISSABILILLAH💓💓💓
BOOK 2
Page 19&20Alhamdllh jikin Ummiey da sauki kasala kawai takeji yayi checking dinta komi Normal.
Ranar Assabar bayan sunyi lunch suna zaune dukkan su a palour Amar da Ummiey na kallon news a plasma tv dake cikin palourn ya yin da Ayshert da Amna ke amfani da wayarsu,Haidar kuwa yana operating din system dinsa.
Since morning Ayshert ke cewa Ummiey tana fama da headache Ummiey tayi_tayi tasha magani amma taki,yanzun ma zaune take saman kujera da waya a hanunuta ta danne_danne tunani take aranta taya zata aiwatar da plan dinta.
Dubanta takai gun Ummiey taga alamun zata juyo sai ta rike kanta da y'an yatsunta,Ummiey da ta wai_wayo da niyar yi mata magana sai taga ta rike kan nata cikin tausayawa Ummiey tace "Aisha kan ne har yanzu?"
"Ummm"
"Dafatan kinsha medicine da na baki dazu?"
"eh nasha"
"tashi kije dakinki ki samu bacci Inshallah zai daina ciwo"
"Ok mom"
Murmushi Amna tayi ahankali ta matso kusa da ya Amar ya kasance ba wata tazara sosai a tsakanin su tayi kasa da muryarta yadda shi kadai zaiji abunda take cewa "kasan Allah ya Amar wannan matar makaryaciya ce,kaji fa wai harda cewa tasha magani alhalin dazu ina kallonta tayi melting dinsa a cup ta zuwar dashi a kitchen,I think she's planning something Allah"
"Babyn Ammy ki dinga kyautatawa mutum zato yana iya kasancewa dagaske take,because of what zata yi karyar ciwo"
Aranta tace that's what I want to find out but a fili sai tsaki tayi tana cewa "banma san meyasa na maka magana ba ashe ma na manta munyi fada"ta koma karshen kujera ta cigaba da latsa wayarta
"Ok sai yanzu kika tuna kenan"ya idar yana murmushi sannan ya kalli Ayshert yace "sannu Anty Aysha,Allah ya kara sauki"
"Ameen" tace a hankali,tashi tayi tana layi Ummiey tace "harda jiri kike gani ne" tace"eh"
Ummiey ta kalli Amna tace "baby ta shi kiyi helping nata izuwa dakinta"
Har Amna ta bata face dinta tare da kawar da kai sai kuma tayi wani tinani cikin kankanin lokaci da sauri ta gyara face dinta tare da yunkurawa domin mikewa amma Ayshert tayi hanzarin cewa "no leave it,ki barshi kawai kiyi zamanki I can help my self basai kin wahalar da kanki ba zan iya da kaina"
YOU ARE READING
WASU MATAN✔
Short Storyبسم الله الرحمن الرحيم WASU MATAN Littafi ne da ya kunshi halayen matan mu na yanxu ko nace matan zamani,halaye masu kyau da ma akasin su. Wannan littafi ya kunshi Kishi,kiyayya,tausayi,dama sauran su. INA ROKON UB...