👩👩👧👧 WASU MATAN 👩👩👧👧
@2022
~Mallakar Zeesardaunerh~💜🖤
Story and Writting
by
Zainab Sardaunerh
🔔📚JARUMAI WRITER'S ASSOCIATION📚
{Marubuta masu aiki da jarumta domin wa'azantawa ilimantarwa, nishad'antarwa tare da fad'akarwa da jama'a bisa harshen hausa}
https://m.facebook.com/story.php?story_fbid=337435884671992&id=103920888023494&sfnsn=mo
⚜️©J.A.W📚🖌️
بسم الله الرحمن الرحيم
Da sunan Allah mai rahama mai jinkai
Ya ALLAH YADDA NAFARA WANNAN LITTAFIN LAFIYA KA YARDA NA KAMMALA SHI CIKIN KOSHIN LAFIYA.
SADAUKARWA
WANNAN LITTAFIN SADAUKARWA NE GA FADILA SANI BAKORI,HAFSAT ZUBAIRU SAMBO(Autar mama)AMINA MUHAMMAD BASO, MUMMYN SHUKURA,ASIYA MUHAMMAD,MAMAN AMATULLAH,MAMAN NUSAIBA,RAHMA KOISE,SISTER MIE AND HABIBTY NASMAH LOVE U ALL GUYS♥️♥️♥️
GODIYA
GODIYA MARA MISALI GA PHARTY BB,UMMU MAHIR,MOM ISLAM,UMMU ABDALLAH DA KUMA DAUKACIN MEMBERS NA JARUMAI WRITTER'S ASSOCIATION,MY DEAREST FAN'S SON SO FISSABILILLAH💓💓💓
BOOK 2
Page 23&24
A part din sa yayi dinner ba tare da su ba,Ayshert tayi zuba eyes har ta gaji haka ta mike ta wuce part dinta ko fira bata tsaya yi ba.
Da safe ma bada shi sukayi breakfast ba da yake ranakun aiki ne sannan yara na zuwa makaranta ba a cika breakfast a tare ba.
Lunch ma tayi ta zuba ido ba ta gansa ba yana Company abubuwa sun dauki hankalin sa,yayin da Ummiey tayi ta zuba ido ba Suhailat ba alamarta da yuwa ba gidan ta kwana ba.
Kansa duk ya dau zafi game da wasu abubuwa da yake gudanar wa a company,ran nan nasa yau duk ba dadi,kansa na masa ciwo because of stress hakan ya daure yazo gurin cin abincin dare.
Suna tsaka da dinner SUHAILAT ta shigo palourn ba sallama sai ganin ta sukayi ta nufo dining area,Bakaramin dokawa kirjin Ayshert yayi ba da tayi tozali da Suhailat,har saida ta sarke yayin da taji a cikin zuciyarta tamkar ta saka ihu ko zataji sauki,taya hakan ta kasance?me ya kawo Wannan matar anan?why shirin ta yake neman lalacewa?
Cikin mamaki su Amna ke duban Suhailat domin ba wanda yasan da zuwanta acikin su sannan tayi taking time bata zo gidan ba almost 1½ year.karasowa gurin Suhailat tayi cikin shigarta na riga da wando designer masu tambarin capital letter D ash colour ba laifi tayi matukar kyau,duban su tayi tace "Hi guys Barka"
Amna,Amar da marwan suka ce mata "welcome"
Kallon Ummiey tayi tace "Good evening Suruka"
"Evening,sai yanzun kika dawo?"
"eh wlh"
gurin Haidar ta karaso tare da bashi peck a kumatu tana cewa"How was your day baby luv"batare da tajira yayi respond ba taja kujerar dake kusa dashi ta zauna ta dauki fork da spoon ta fara cin abuncin dake cikin plate dinsa batare da tayi serving kanta ba.
Kallon kallo aka shiga yi tsakanin Amna da Ya Amar amma ba wanda yace wani abu.
She feels like an watsa mata ruwan zafi time din da lips din Suhailat suka suka sauka a face din Haidar,gabadaya ji tayi abuncin ya fitar mata a rai duk irin yunwar da take ji, zaman kuma ya kundureta duk sanin kewarsa da tayi ;gaskiya da sake bazata iya jurar ganin wadannan abubuwan ba she has to find solutions for her self.
YOU ARE READING
WASU MATAN✔
Historia Cortaبسم الله الرحمن الرحيم WASU MATAN Littafi ne da ya kunshi halayen matan mu na yanxu ko nace matan zamani,halaye masu kyau da ma akasin su. Wannan littafi ya kunshi Kishi,kiyayya,tausayi,dama sauran su. INA ROKON UB...
