Page 99&100

378 20 7
                                        

👩‍👩‍👧‍👧 WASU MATAN 👩‍👩‍👧‍👧
@2022

~Mallakar Zeesardaunerh~💜🖤

Story and Writting
by
Zainab Sardaunerh

🔔📚JARUMAI WRITER'S ASSOCIATION📚
{Marubuta masu aiki da jarumta domin wa'azantawa ilimantarwa, nishad'antarwa tare da fad'akarwa da jama'a bisa harshen hausa}
https://m.facebook.com/story.php?story_fbid=337435884671992&id=103920888023494&sfnsn=mo

️©J.A.W📚🖌️

بسم الله الرحمن الرحيم
Da sunan Allah mai rahama mai jinkai

Ya ALLAH YADDA NAFARA WANNAN LITTAFIN LAFIYA KA YARDA NA KAMMALA SHI CIKIN KOSHIN LAFIYA.

SADAUKARWA

WANNAN LITTAFIN SADAUKARWA NE GA FADILA SANI BAKORI,HAFSAT ZUBAIRU SAMBO(Autar mama)AMINA MUHAMMAD BASO, MUMMYN SHUKURA,ASIYA MUHAMMAD,MAMAN AMATULLAH,MAMAN NUSAIBA,RAHMA KOISE,SISTER MIE AND HABIBTY NASMAH LOVE U ALL GUYS♥️♥️♥️

GODIYA

GODIYA MARA MISALI GA PHARTY BB,UMMU MAHIR,MOM ISLAM,UMMU ABDALLAH DA KUMA DAUKACIN MEMBERS NA JARUMAI WRITTER'S ASSOCIATION,MY DEAREST FAN'S SON SO FISSABILILLAH💓💓💓

BOOK 2
Page 99&100

Bata jima da komawa ɗakintba ba Abubakar ya fito ya kunna wuta tare da ɗaura musu ruwan zafi,bayan sun tafasa ya koma ya kai musu.

A tare da yaron ta shiga wanka a chan ma sai da suƙa ɓata lokaci sannan suka fito suna dariya.

Tufafinsa ta saƙa masa yayin da ta saka rigar bacci,kallon saurayin nata tayi tana cewa "Darling muje ka tafi kar wani ya ganka"

"Ok darling"

Kallon Abubaƙar tayi tana cewa "Bazaka biyashi kuɗin aikinsa bane,meyasa kullum sai na maka magana akan hakanne"

Hakuri Abubakar ya bata tare da fita daga cikin ɗakin ya nufi nasa ya ɗauko kuɗin ya mika masa

"Ko kaifa mana bebi,bansan meyasa kullum sai na maka magana kan kuɗinnan ba ne,aiki yazo yayi fa kaga dole a biyashi hakkinshi,aikin da kai ka ƙasa yi shine yake maƙa,sam bai dace a rike masa ladan aikin sa ba"

Atare suka fito su biyu a jere yayin da Abubakar yake binsu a baya suka nufi gurin kofa,kiss ta yiwa yaron a baki tana cewa "Good night darling,sai kazo gobe" fita yayi yayin da take ɗaga masa hannu.

Bayan tafiyar sa ta kalli Abubakar "Muje ko"

Bin bayanta yayi suka shiga cikin ɗakin,saman gado ta kwanta yayin da Abubakar ya kwanta a kasan damɓe.

Tun lokacin da ta fahimci cewa sam Abubakar baya da wani amfani gareta ta ɗaina bashi kulawar da take bashi,a ƙasa yake kwana dukkan sanyin da daben yake da,wani lokacin ma sai taga dama take bashi abun rufa,abinci sai ta ga dama take dafawa ta sammasa,wani lokacin haka take barinsa da yunwa har ƙarfe biyu na rana bai yi ƙari ba,duk ya wani ƙan jame ya bushe ya rame yayi ɓaki kamar ba Abban Khaleel ba.
Ta kuma ɗauki ɗabi'ar kawo saurayinta cikin gidan suna aikata baɗala a ganban idonsa,wani lokacin ma idan yayi ƙasa da kansa sakawa take sai ta ɗago ya kallesu,wai ya kalla ya gani ya koyi yadda ake ko nan gaba zai iya sukkuna mata wani abu,haka zai fito ya ɗaura musu ruwan wanka cikin sanyi sannan idan yaron zai tafi ta saka ya bashi kuɗi,wai aikin da ya ƙasa yi ne shine shi yazo yana yi masa,don haka dole ya biya sa kuɗin aikinsa domin ba a kyauta yake yi ba.

WASU MATAN✔Stories to obsess over. Discover now