Page 25&26

141 12 0
                                        

👩‍👩‍👧‍👧 WASU MATAN 👩‍👩‍👧‍👧
@2022

~Mallakar Zeesardaunerh~💜🖤

Story and Writting
by
Zainab Sardaunerh

🔔📚JARUMAI WRITER'S ASSOCIATION📚
{Marubuta masu aiki da jarumta domin wa'azantawa ilimantarwa, nishad'antarwa tare da fad'akarwa da jama'a bisa harshen hausa}
https://m.facebook.com/story.php?story_fbid=337435884671992&id=103920888023494&sfnsn=mo

⚜️©J.A.W📚🖌️

بسم الله الرحمن الرحيم
Da sunan Allah mai rahama mai jinkai

Ya ALLAH YADDA NAFARA WANNAN LITTAFIN LAFIYA KA YARDA NA KAMMALA SHI CIKIN KOSHIN LAFIYA.

SADAUKARWA

WANNAN LITTAFIN SADAUKARWA NE GA FADILA SANI BAKORI,HAFSAT ZUBAIRU SAMBO(Autar mama)AMINA MUHAMMAD BASO, MUMMYN SHUKURA,ASIYA MUHAMMAD,MAMAN AMATULLAH,MAMAN NUSAIBA,RAHMA KOISE,SISTER MIE AND HABIBTY NASMAH LOVE U ALL GUYS♥️♥️♥️

GODIYA

GODIYA MARA MISALI GA PHARTY BB,UMMU MAHIR,MOM ISLAM,UMMU ABDALLAH DA KUMA DAUKACIN MEMBERS NA JARUMAI WRITTER'S ASSOCIATION,MY DEAREST FAN'S SON SO FISSABILILLAH💓💓💓

BOOK 2
  Page 25&26

Batasan time din da ta saki neck din Amna ba ta dafe kumatunta na tsawon time din da bata san adadinsa ba,cikin karfin hali tayi opening eyes dinta domin taga wane mai zarran ne ya yi gangancin daura tafin hannunsa akan face dinta cikin kokwanto ta murza eyes dinta but the same thing idanuwanta ke ganar mata idan ta buda su,bakowa bane fache fuskar Aleeyu Haidar.

With so much shock take bin hannunsa da kallo wanda yayi using dashi ya damke hannun Amna yajata suka bi hanyar part dinta face dinsa ba fara'a kamar kumurci.

Cikin bacin rai da rufewar zuciya ta mara musu baya batare da tana kallon gabanta komai zaya faru ya faru.

Since lokacin da Ayshert ta wanke Amna da mari attention dinsa ya dawo kansu yana mamakin dalilin hakan,lura da irin shakar da Ayshert ta yiwa Amna ya sakashi mikewa ba shiri,ganin yunkurin Ayshert na son kara marin Amna ya sakashi wanke ta da marukan da baisan lokacin da yayi su ba.

  Cikin tsakiyar palon Amna ya yada zango sai a sannan ya saki dayan hannunta yayin da dayan ke dafe da side din da Ayshert ta mareta(ba karya ta maru fa🤣)

Yana kokarin fara magana Ayshert ta shigo palourn kamar wacce aka jefo daga sama cikin karaji da dacin rai take magana...

"Ni... Ni ka mara Aleeyu"

Turning face dinsa yayi daga side din da take ko kallo bata ishesa ba,side din da ya maida face dinsa ta koma tana shoutting "Ka mareni saboda ita Aleeyu, saboda wannan abar ka mareni?"

Ganin ya kara shareta ya bawa banza ajiyarta ya kara harzuka kambun haukarta ta ba tare da wani tunani ba tayi kan Amna dake hararar ta tun shigowarta,da niyar kai mata naushi ta tafi ita kuma Amna taki motsawa bare ta jaye saima shirin dambe da kariyar kanta take baisan time din da ya rike Ayshert ba ya yi watsi da ita gefe tare da daka mata tsawa wacce saida yan hanjin cikinta suka juya tsabagen firgita da tayi,ba ita da aka yiwa tsawar ba Amnar ma da gudu ta shige bedroom dinta.

Cikin kakkaurar muryarsa mai dauke da zallar bacin rai yace mata "ARE YOU MAD?Bakya da hankali ne?me yake damun kanki ne"

"Yeah I'M MAD,bana da hankali Haidar..bana dashi..in dai akan sonka ne ni cikakkiyar mahaukaciya ce...." ta mike tsaye tana cigaba da cewa..

WASU MATAN✔Stories to obsess over. Discover now