GODIYA! GODIYA!! GODIYA!!!
Na rasa da waɗanne kalmomi zanyi amfani dasu gurin nuna godiya gareku masoyana!
Nasan duk kalmomin da zanyi amfani dasu baza su isa bayyana godiyata a gareku ba,ina matuƙar godiya mara adadi a bisa ƙauna da soyayyar da kuka nunamun kuka kuma nunawa littafina,tabbas kune ni idan baku babu ZEESARDAUNERH,kune abun alfahiri da tinƙahona,ina matuƙar alfahari daku masoyana aduk inda kuke a faɗin duniya,ina muku fatan alkhairi duniya da lahira.
Sai mun haɗu daku a littafina na gaba mai suna MURADI {SOJA}
Nagode da kaunarku gareni,Son So Fissabilillah♥️♥️♥️
©♤♡ Zeesardaunerh
08135882322
YOU ARE READING
WASU MATAN✔
Krótkie Opowiadaniaبسم الله الرحمن الرحيم WASU MATAN Littafi ne da ya kunshi halayen matan mu na yanxu ko nace matan zamani,halaye masu kyau da ma akasin su. Wannan littafi ya kunshi Kishi,kiyayya,tausayi,dama sauran su. INA ROKON UB...