Sanarwa 2

81 10 4
                                    

Assalamu Alaikum

Barkar mu da Warhaka dafatan kowa yayi sallah Lfy.

Ina yiwa kowa barka da Sallah Allah maimaita mana ameen😍 (ina jiran nawa soyen😉)

Kamar yadda na fada muku a posting dina na daya gabata cewar na kammala littafina na WASU MATAN BOOK1 to Inshallah WASU MATAN BOOK 2 zai fara zuwar muku ne a ranar Laraba wato 20th july 2022 Inshallah.

Inason amfani da wannan damar domin sanar da ku cewa nayi missing SIMS dina wato layukana da nake chart daku a yanzu haka duk wanda ya turamin sako a wannan number 09066484295 ko kuma 08104093636 ba zai ga nayi responding ba a sakamakon sace mun waya da layuka da akayi.

  Ga sabuwar number na ga dukkan wanda ke bukatar magana dani 08135882322

  Nagode da kaunarku gareni,Son So Fissabilillah♥️♥️♥️

©♤♡ Zeesardaunerh

WASU MATAN✔Where stories live. Discover now