WASU MATAN 👩👩👧👧
@2021
~Mallakar Zeesardaunerh~💜🖤
Story and Writting
by
Zainab Sardaunerh
🔔📚
JARUMAI WRITER'S ASSOCIATION📚
{Marubuta masu aiki da jarumta domin wa'azantawa ilimantarwa, nishad'antarwa tare da fad'akarwa da jama'a bisa harshen hausa}_
https://m.facebook.com/story.php?story_fbid=337435884671992&id=103920888023494&sfnsn=mo
⚜️©J.A.W📚🖌️
Assalamu Alaikum sunana Ummu Maleek
Muna siyarda kayayyaki masu kyau da inganci
munada maganin Ni’ima macce duk rashin ni’imarta Insha allahu rabbi zataji ni’ima tamkar korama ±💃💃💃💃
Muna da maganin infection ko wanne iri duk nacin infection Insha allahu rabbi kikayi amfani dashi zai rabu dake
munadasu Tsumin kala kala Munada gumbar nonon rakumin munadata dabino
Akwai mallakar miji masu zamu🔥🔥wanda inki kayi amfani dashi mijinki ko dutsene shi saiya tanka
Munada Emergency thghting duk yadda kika kai da budewa zaki hade tsaf Insha allah’ akwai hips Elargenment akwai breast Elargenment
Munada kayayyakin mata kala da iri masu zafi🔥🔥tamkar boom😻😻sha yanzu magani yanzu
Duk abinda kake da bukata zaka iya nemana ta👉07037112549
©️♤♡ Zeesardaunerh
Page 89~~90
INNA SAUDE
Shiru Inna Saude tayi tana sauraren bayanin Bappa game da Abunda wad'annan mutanen suka zo dashi,bawai bata fatan Aleeya ta samu miji mai wadata bane amma taso ace Salamatun ta ce wadannan Alhazawan suka zo neman auren ta.
Duk da cewa tasan muddin Aleeya tayi aure gidan masu kud'i zata wala fiye da sammani domin Salamatu halinta ta dauko da shegen wayon tsiya amma zata so ta rayu cikin wad'ata.
Amma kuma miye abun damuwarta a ciki badai zata samu kud'i ba falillahilhamdu.
Dan tab'ata Bappa yayi ganin ta lula duniyar tunani yana cewa "
Lafiya dai ko naga kin yi shiru
Acikin ransa kuwa yana fatan kar yan bakin cikin nata su motsa tace bata yarda da wannan abun ba, ba tare da ya tabbatar da cewa mamansa na son yaron ba ko a'a.
Juyowa tayi ta kallesa tana cewa"
Badole na shiga tunani ba, kana neman yi mana asara,arziki na kusanto mu kana nisantamu dashi.
Taya zakace sai ta kammala karatunta? amfanin uwar me karatun nata ke yi mana, kuma ai takai munzalin aure idan bata yi auren ba mi kake so tayi, kana wata maganar soyayya,ita wannan yarinyar ta ina tasan wata soyayya wacce a ko da yaushe cikin hijabi da likabi take.
Shin tsaya ma wai kama taba ganin ta ta tsaya da wani saurayin ko ka taba jin labarin hakan?
Ko dai Uwarta batayi auren soyayya ballantana ita, ni dai in har bata sonsa kawai a hada aurensa da Salamatu yafi gwara nayi mata auren da wuri da na bari ta aure samarin anguwar nan da basa da sana'ar yi, ko ni da nayi auren soyayya uwar me soyayyar ta tsinanamin.
Ita kuma sai kayi ta barinta cikin gida har tazama uwar mata ba mashinshini.
YOU ARE READING
WASU MATAN✔
Short Storyبسم الله الرحمن الرحيم WASU MATAN Littafi ne da ya kunshi halayen matan mu na yanxu ko nace matan zamani,halaye masu kyau da ma akasin su. Wannan littafi ya kunshi Kishi,kiyayya,tausayi,dama sauran su. INA ROKON UB...
