👩👩👧👧 WASU MATAN 👩👩👧👧
@2022~Mallakar Zeesardaunerh~💜🖤
Story and Writting
by
Zainab Sardaunerh🔔📚JARUMAI WRITER'S ASSOCIATION📚
{Marubuta masu aiki da jarumta domin wa'azantawa ilimantarwa, nishad'antarwa tare da fad'akarwa da jama'a bisa harshen hausa}
https://m.facebook.com/story.php?story_fbid=337435884671992&id=103920888023494&sfnsn=mo⚜️©J.A.W📚🖌️
بسم الله الرحمن الرحيم
Da sunan Allah mai rahama mai jinkaiYa ALLAH YADDA NAFARA WANNAN LITTAFIN LAFIYA KA YARDA NA KAMMALA SHI CIKIN KOSHIN LAFIYA.
SADAUKARWA
WANNAN LITTAFIN SADAUKARWA NE GA FADILA SANI BAKORI,HAFSAT ZUBAIRU SAMBO(Autar mama)AMINA MUHAMMAD BASO, MUMMYN SHUKURA,ASIYA MUHAMMAD,MAMAN AMATULLAH,MAMAN NUSAIBA,RAHMA KOISE,SISTER MIE AND HABIBTY NASMAH LOVE U ALL GUYS♥️♥️♥️
GODIYA
GODIYA MARA MISALI GA PHARTY BB,UMMU MAHIR,MOM ISLAM,UMMU ABDALLAH DA KUMA DAUKACIN MEMBERS NA JARUMAI WRITTER'S ASSOCIATION,MY DEAREST FAN'S SON SO FISSABILILLAH💓💓💓
BOOK 2
Page 45&46Ganin irin yanayin da haidar ya shiga duk ya rikice masa jin cewa an sallami waccan yarinyar ya saka shi fadin“relax please let us talk “
“wace magana kake so muyi Abdallah while you end everything”
“I’m sorry amma ni likita ne aiki na nake yi, you didn’t inform me you have any issues with that girl,yarinya taji sauki ta samu lafiya a wane reason zan tsayar da ita naki sallamanta“
“Yeah i know you’re a doctor and you do work it’s all my fault da na bari da mamma ki da dama suka kufce mun da na tsaya a wancan lokacin da ban kai ga rasata ba“
“me ka ke nufi?what is the problem”
“it’s not your problem just leave it ba zaka iya yin komi a kai ba”
“kar ka ce bazan iya komi ba alhalin baka jaraba ka gani ba,matsayin da na baka ya zarta na aboki,ina daukar a matsayin dán uwana na jini na dauka cewa damuwar ka damuwata ce damuwata damuwarka ce ashe ban sani ba kai ba hakan ka dáuka ba,kayi hakuri ban san cewa ina kutsa kaina ne gurin da matsayina bai kai ba ina shiga Al’amuran da ba’a bukata ta aciki” rike kai Aleeyu ya yi he’s so speechless ya rasa abun cewa “ba..wai..hakan nake nufi ba Abdallah i’m sorry …”
Dr Abdallah bai tsaya jin abunda Dr A.M ke fada ba ya fita daga room dín fuskar sa na nuna mood dín da yake ciki “Abdallah..Abdallah…Abdull” ko waiwayo wa bai yi ba bare A.M ya saka ran cewa zai saurareshi “oh Allah what’s wrong with me" Aleeyu ya fadá yana fadáwa bisa gadon da Aleeya ta yi jinya idanuwansa a rufe, mine ne Sunan ta? wace ce ita? a ina take? ina zai ganta? miye alakar dake tsakaninsu?
wadannan sune tambayoyin dake kai kawo a zuciyar Aleeyu Haidar,ransa duk ya kára jagulewa Abdallah ya yi misunderstanding dín sa,ta ya zai fahimtar da shi damuwarsa da kuma abunda yake nufi.BAYAN AWA BIYU
Haidar ne zaune a office d’in Abdallah suna magana bayan Abdallah ya sauko
“wannan shine dalilin da ya sa ka ga na shiga stress a kwana kin baya harma a yanzun kuma shine dalilin da ya saka nake nemanta har na shiga damuwa da banganta ba,kayi hakuri pls na gaya maka magana mara dadí,har acikin zuciyata ban dáuka cewa reply dín da na maka zai yi hurting dínka ba”

YOU ARE READING
WASU MATAN✔
Historia Cortaبسم الله الرحمن الرحيم WASU MATAN Littafi ne da ya kunshi halayen matan mu na yanxu ko nace matan zamani,halaye masu kyau da ma akasin su. Wannan littafi ya kunshi Kishi,kiyayya,tausayi,dama sauran su. INA ROKON UB...