Page 29&30

182 29 0
                                        

👩‍👩‍👧‍👧 *WASU MATAN*  👩‍👩‍👧‍👧
          @2021

~Mallakar Zeesardaunerh~💜🖤

*Story and Writting*
           by
*Zainab sardaunerh*

   بسم الله الرحمن الرحيم
Da Sunan Allah Mai Rahama Mai Jinkai 📚

         _________________      
       ______
🅙︎𝗮𝗿𝘂𝗺𝗮𝗶 🅦︎𝗿𝗶𝘁𝗲𝗿𝘀 🅐︎𝘀𝘀𝗼𝗰𝗶𝗮𝘁𝗲𝗱📚🖊
https://www.facebook.com/101679598253281/posts/101680068253234/?app=fbl
_Marubuta masu aiki da jarumta domin wa'azantawa illmantarwa, nishadantar tare da fadakarwa da jama'a bisa harshen hausa_

                 🏔🅙︎🅦︎🅐🏔

*Follow this link to join my* *whatsApp group*
https://chat.whatsapp.com/LXIF4UAUqeGCWONjQCrG4Y

*Follow this link to join my* *WhatsApp group* : https://chat.whatsapp.com/J7fqJ9AqzNTGfSryVEm4dZ

*Join me on Telegram*
https://t.me/joinchat/yZ0tHN29JA4wMzZk

*Join me on Whattpad*
https://www.wattpad.com/

*Follow me on facebook*
https://www.facebook.com/groups/465546087828286/permalink/465546091161619/

*Page* 29~~ 30

Wannan shine dalilin da yasa ta jigata da yawa adalilin d'adewar da ummanta tayi.kuma inshallah yau take sammanin dawowarta sokoto, shiyasa take cikin farin ciki a yau sosai,ba abunda takeso irin kabeer ya shigo hannunta kamar da sai yadda tayi dashi.yanxu haka ma sunyi waya da umman nata bcox a Illela ta kwana,nan bada jimawa ba zata iso Sokoto.


   Da misalin karfe hudu hajiya hawwa ta dira a gidan su kabeer,lokacin yana chemist dinsa,futawa tayi sannan ta dauko kulin magani ta bata daga wanda zata sa masa a ruwa wanka sai wanda zata samasa a abinci sannan layukan da zata sa cikin pillow dinsa sannan ta kara mata bayanin abunda boka dajjal yace na batun aiki na nan bai warware ba amma ta kiyaye taba iyayensa sannan ta kula wurin gudanar da wannan aikin domin wannan karon kabeer yabar wasa da addu'a shiyasa aka kara wani aiki mai karfi a kansa,to"umma yanzu ya za'ayi nifa bana masa girki wlh balle ai nakai masa ruwan wakan ta filllow ba damuwa zansa amma wad'annan akwai matsala"

"nikam zan wuce gida yanzun, kyasan yadda zaki yi nidai nagama nawa aiki saura naki"

"ok umma sai munyi waya,in na samu nasarar aikatawa zan sanar dake"

"Badamuwa na wuce,shin wai ma tsaya yaushene zaki zo daukan maleek ne?yaron yana kewan iyayensa fa"

"gsky umma kibarshi gun ki kawai domin ni bazan iya da kukan sa ba kuma damuna zai dinga yi"

"ohk ba matsala na wuce"rakiya Maryama Tayi mata har bakin da madadaicin gate d'insu sannan umman ta tashiga motarta ta wuce its kuma ta koma cikin gidan tana tunanin ya zata aikata  sauran ayyukan bokansu.

   A.M.A kuwa bayan ya baro offices d'insa kamar kullum gidansa ya nufa time na sallah nayi yaje yayi kamar kullum yadda ya saba sai da ya gabatar da isha ya fito daga masallacin,part d'insa ya nufa ruwan brown coffee kawai yasha domin bai iya d'aura wani abun yanzu kuma baza ya iya fita restaurant ba now,abubuwan da su zamar masa al'ada yayi bayan ya gama wanka ne yayi brush ya kimtsa kansa cikin kayan baccinsa pink colour masu matukar kyau sannan ya kwanta tare da cigaba da aikinsa a system d'insa kafin yayi bacci.

      Saida Suhailat Ta kwashe one week sannan tadawo daga tafiyan da tayi ashe ba ta ma cikin garin tana Kaduna gurin bukin kanwar abokiyarta.baisanta dawo ba sai da ta kwana daya a ciki gidan sannan ya ganta,bai mata maganar fitar da tayi ba bcox dama ta saba itama bata masa ba.lokacin week end ne bai fita company ba yafito main pallon ne yaganta zaune bisa kujera "Hi babe ykk"

kamar bazai amsa mata ba,saida ya gama shan kamshinsa sannan ya d'aga mata kao alamar amsawa ,bata damu ba becox tasan bai cika son yawan magana ba tace "sorry two day's na barka k'ai d'aya amma yanxu na d'awo i hope everything normall"baima nuna mata yaji abunda tace ba balle tayi tunanin yayi reponding nata ko da yake hankalinta na kan waya dama batayi expecting amsa daga gare sa ba,cigaba da chat da friends d'in tayi inda suke fasa mata kai a group d'insu na *CLASEES* *LADIES* domin ta hadu sosai a pics din bukin da aka turo mata,wani munafukin murmushi yayi cikin ransa yana maimaita kalamanta"wai na barka kai d'ai,to miye amfaninki ko da kina cikin gidan,ni banga banbanci tsakanin zamanki da yawo da kika tafi b..'tina ninsa ne ya katse  alokacin da ta wanke wata mata da mari ji kake tass wacce a kallah a haife zata haifeta da sauri ya mike ganin ta na kokarin  kara mata wani ya rike hannunta  cikin dacin rai waigowa tayi tace"babe pl..................................✍️✍️✍️

      *Zeesardaunerh ce*

           ( ~Y'ar karamarsu babbar~ ~su~👧🥰🤩)

# _comment_
# _like_
# _share_

*comment and vote d'inku su ke* *karamin karfin guiwar typing* 💋

WASU MATAN✔Stories to obsess over. Discover now