Sanarwa

130 12 1
                                        

Assalamu Alaikum

Barkanmu da wannan lokacin ya Kuke ya gida dafatan kowa yana cikin koshin lafiya{ameen}🙏

      Ina mika sakon godiyata ga daukacin masoyana masu min fatan Alkhairi a duk inda suke, nagode sosai da addu'o'inku gareni tare da fatan Alkhairi.

      Ina godiya mara misali game da kaunar da kuke nunamin ga littafi na mai suna WASU MATAN ina alfahari daku.Son SO FISSABILILLAH ♥️♥️♥️

Ina mai sanar muku cewa anan ne na kawo karshen littafina na WASU MATAN BOOK 1 zaku jini d'auke da cigabanshi wato BOOK 2 inshaallah.Ku biyoni domin jin amsar wadannan tambayoyin

#Wacece Mahaifiyar Aleeya {HALIMATUS_SADIYA} ?
#mine ne alakarta da Dadda?
#su waye dangin mahaifiyar Aleeya ?
#wane hali Inna Saude take ciki?
#Abban Kabeer ya yi rantsuwa kan cewa sai ya daurawa Kabeer aure,da wa za'a daura?
#wane hali Agla zata shiga idan ta samu wannan mummunan labarin?
#shin Aleeya zata hadu da Aleeyu kuwa? Taya kuma za su hadu?
#wani hali yah Anwar zai shiga idan yaji wannan labarin,zai yi farinciki ko akasin haka?
#wanene zai kasance mijin Agla ?
1)Yah Anwar 2)Malam Nura 3)Kabeer ko kuma Aleeyu?
#Miya saka Aleeya take jin kamar zata rabu da abunda yake da kusanci da zuciyar ta?
#shin Kabeer ne abu mafi kusanci da zuciyar? Indan bashi bane to waye?
#wane hali Kabeer yake ciki ?
#shin Asirin da Maryama ta yi wa Kabeer zaya karye?
#wacece mahaifiyar Dr Ayshert?
#shin Dr Aleeyu zai auri Dr Ayshert kuwa?

Duk amsar wad'annan tambayoyin zaku jisu ne a cikin littafin WASU MATAN BOOK 2.

     Ku biyoni domin jin cigaban wannan labarin Nice taku har kullum🥰
©️♤♡ Zeesardaunerh

WASU MATAN✔Stories to obsess over. Discover now