👩👩👧👧 WASU MATAN 👩👩👧👧
@2022
~Mallakar Zeesardaunerh~💜🖤
Story and Writting
by
Zainab Sardaunerh
🔔📚JARUMAI WRITER'S ASSOCIATION📚
{Marubuta masu aiki da jarumta domin wa'azantawa ilimantarwa, nishad'antarwa tare da fad'akarwa da jama'a bisa harshen hausa}
https://m.facebook.com/story.php?story_fbid=337435884671992&id=103920888023494&sfnsn=mo
⚜️©J.A.W📚🖌️
بسم الله الرحمن الرحيم
Da sunan Allah mai rahama mai jinkai
Ya ALLAH YADDA NAFARA WANNAN LITTAFIN LAFIYA KA YARDA NA KAMMALA SHI CIKIN KOSHIN LAFIYA.
SADAUKARWA
WANNAN LITTAFIN SADAUKARWA NE GA FADILA SANI BAKORI,HAFSAT ZUBAIRU SAMBO(Autar mama)AMINA MUHAMMAD BASO, MUMMYN SHUKURA,ASIYA MUHAMMAD,MAMAN AMATULLAH,MAMAN NUSAIBA,RAHMA KOISE,SISTER MIE AND HABIBTY NASMAH LOVE U ALL GUYS♥️♥️♥️
GODIYA
GODIYA MARA MISALI GA PHARTY BB,UMMU MAHIR,MOM ISLAM,UMMU ABDALLAH DA KUMA DAUKACIN MEMBERS NA JARUMAI WRITTER'S ASSOCIATION,MY DEAREST FAN'S SON SO FISSABILILLAH💓💓💓
BOOK 2
Page 21&22
"Morning suruka Ykk"(suruka shine sunan da Suhailat ke kiran Ummiey dashi tun kafin auren su da Haidar)
Ummiey tace "lafiya qalau ya gida,saukar yaushe?"
"Yesterday ne i think 1o'clock kuna bacci even Baby ma yayi bacci time din da nazo"
"Miyasa baki kira aka dauko ki a airport ba"
"No suruka,since last two month ina Abuja ban tafi ko'ina ba"
"Allah sarki"
Wayarta ce tayi kara,checking tayi ta ga mai kiran nata,duban Ummiey tayi tace "bye suruka sai na dawo"
Tafiya tafara,with shock Ummiey ta dube shigarta tace "a hakan zaki fita?"
"No suruka I'm matured enough, now nayi hankali,zan daura after dress idan na biya our home" bata jira Ummiey tace wani abun ba ta karasa fita tabar ta cikin mamaki duk da cewa ba Wannan ne farko ba but tayi tunanin ta sauya.
Time din da ta fita direct part din Zaki ta wuce,ma'ajiyar keys taje ta zabi na motar da take son fita.
Duk yawan securities da masu aikin dake gurin hakan bai dameta ba ta cigaba da tafiyarta har ta isa parking lot, many an motoci ne pake a gurin ba kalar da babu,cikin Range Rover ta shiga tare da mata key ta fita a tsiyace.
Karar motar da taji yasa ta mike zaune bisa tattausan bed dinta,a tunanin ta Haidar dinta ne ya dawo because dazun taso tayi tozali da shi kafin ya fita amma Allah bai kaddara ba sai tashin motar sa kawai taji alamun ya fita.
Cikin hanzari ta mike tana da bukatar yin tozali da kyawawar fuskarsa domin jiya dashi ta kwana a cikin mafarkin ta,kallon katon mirror dake manne a bangon dakin nata tayi,Alhamdllh lolon fuskarta ya ragu,daren jiya kinyin bacci tayi sai da ta luddeshi ta jure duk wani ciwo da radadin da takeji tsabagen haushin abunda Amna tayi mata.
Tafiya take a hankali with no sound because she doesn't want to meet him,a sace take son kara kallon kyakkyawar fuskar da take shafawa a cikin mafarkinta tare da kyakkyawan sajensa dake matukar tafiya da ruhinta idan tana kallon sa.
Tafi minti goma tana leke a second palourn amma bai shigo ba,Ummiey kawai ta hanga a dining area tana break,Batasan ya akai zuciyarta ta jata har cikin palourn ba sai gata a entrance na gidan,dubawa tayi taga bata ga motar da Haidar ya fita da ita ba,kenan bai dawo ba? to waye ya fia a gidan,ita ce kawai da mom ke cikin gidan,dage kafadunta biyu tayi domin wannan baya damuwarta,zuciyarta ba dadi ta koma ciki,at all ta manta da Ummiey na cikin palourn sai da taji ta kira sunan ta,breakfast ta saka tayi,sun d'an taba fira kafin ta wuce part din Abbu.
YOU ARE READING
WASU MATAN✔
Short Storyبسم الله الرحمن الرحيم WASU MATAN Littafi ne da ya kunshi halayen matan mu na yanxu ko nace matan zamani,halaye masu kyau da ma akasin su. Wannan littafi ya kunshi Kishi,kiyayya,tausayi,dama sauran su. INA ROKON UB...
