Page 33&34

209 21 2
                                        

👩‍👩‍👧‍👧 WASU MATAN 👩‍👩‍👧‍👧
@2022

~Mallakar Zeesardaunerh~💜🖤

Story and Writting
by
Zainab Sardaunerh

🔔📚JARUMAI WRITER'S ASSOCIATION📚
{Marubuta masu aiki da jarumta domin wa'azantawa ilimantarwa, nishad'antarwa tare da fad'akarwa da jama'a bisa harshen hausa}
https://m.facebook.com/story.php?story_fbid=337435884671992&id=103920888023494&sfnsn=mo

⚜️©J.A.W📚🖌️

بسم الله الرحمن الرحيم
Da sunan Allah mai rahama mai jinkai

Ya ALLAH YADDA NAFARA WANNAN LITTAFIN LAFIYA KA YARDA NA KAMMALA SHI CIKIN KOSHIN LAFIYA.

SADAUKARWA

WANNAN LITTAFIN SADAUKARWA NE GA FADILA SANI BAKORI,HAFSAT ZUBAIRU SAMBO(Autar mama)AMINA MUHAMMAD BASO, MUMMYN SHUKURA,ASIYA MUHAMMAD,MAMAN AMATULLAH,MAMAN NUSAIBA,RAHMA KOISE,SISTER MIE AND HABIBTY NASMAH LOVE U ALL GUYS♥️♥️♥️

GODIYA

GODIYA MARA MISALI GA PHARTY BB,UMMU MAHIR,MOM ISLAM,UMMU ABDALLAH DA KUMA DAUKACIN MEMBERS NA JARUMAI WRITTER'S ASSOCIATION,MY DEAREST FAN'S SON SO FISSABILILLAH💓💓💓

BOOK 2
  Page 33&34

Zaune yake a cikin office dinsa yana sauke ajiyar Zuciya bayan ya sha ruwan da Abdullah ya mika masa masu sanyi,ya aza kansa bisa table he wants to think but bai masan daga ina zai fara ba,ba abunda yake muradi a yanzun sama da yaji muryar ahalinsa,akwai abunda ke shirin faruwa dashi because wannan is not normal heartbeat,bai sani ba Wannan abun dake shirin faruwa weather is good or bad,but ko minene yana fatan Allah ya saukaka masa ya rage masa wannan bugun zuciyar da faduwar gaban.

Muryar Dr Abdullah yaji yana tambayar sa "are you okay now"

"Yes"

"are you sure"
ya daga masa kai

" good,zaka iya zuwa emergency kuwa"
ya girgiza masa kai

" ok no proble,bara naje na duba wane condition Yarinyar take ciki a yanzu sai nayi informing dinka ko zaka iya helping dinta with something"

ya karisa yana fita daga office d'in

Bayan wani lokaci ya saka hannun sa yayi picking phone d'in sa,bayan ta bude ya shiga Call logs sai a sannan ya ga missed calls na mutane da yawa mussamman Abdullah da Ummiey;since yesterday misalin 5o'clock da ya ajiye wayar bai kara bi ta kanta ba sai yanzun,har Ammy na cikin layin wadannan ya ga missed calls dinsu.

Batare da b'ata lokaci ba ya yi dialing number Ummieynsa Kamar daman kiransa take zaman jira ringing d'aya tayi picking tana sauke ajiyar zuciya "kina lafiya Ummiey"

"kai zan tambaya Aleeyu,dafatan lafiya kake....ba abunda ke damunka,kar ka mun karya if you are not well let me know..meyasa baka picking kirana".

"Relax Ummiey, take a breath; ni lafiya nake"

"no Haidar you are hiding something,since yesterday gabana ke faduwa jikina yake bani wani abu na faruwa,nayi kiranka you refuse to pick my call and now you said you are okey taya zan yarda"

"Did you trust me Mamana"

(Mamana shine sunan da yake kiran Ummieynsa kuma Gwaggon sa dashi a duk time d'in da yake son ta yarda da abunda zai fada mata)

"Beyond limit Zakina"

"ok ni ina lafiya ki kwantar da hankalin ki "

"Are you sure"

WASU MATAN✔Stories to obsess over. Discover now