page 13&14

177 15 4
                                        

👩‍👩‍👧‍👧 WASU MATAN 👩‍👩‍👧‍👧
@2022

~Mallakar Zeesardaunerh~💜🖤

Story and Writting
by
Zainab Sardaunerh

🔔📚JARUMAI WRITER'S ASSOCIATION📚
{Marubuta masu aiki da jarumta domin wa'azantawa ilimantarwa, nishad'antarwa tare da fad'akarwa da jama'a bisa harshen hausa}
https://m.facebook.com/story.php?story_fbid=337435884671992&id=103920888023494&sfnsn=mo

⚜️©J.A.W📚🖌️

بسم الله الرحمن الرحيم
Da sunan Allah mai rahama mai jinkai

Ya ALLAH YADDA NAFARA WANNAN LITTAFIN LAFIYA KA YARDA NA KAMMALA SHI CIKIN KOSHIN LAFIYA.

SADAUKARWA

WANNAN LITTAFIN SADAUKARWA NE GA FADILA SANI BAKORI,HAFSAT ZUBAIRU SAMBO(Autar mama)AMINA MUHAMMAD BASO, MUMMYN SHUKURA,ASIYA MUHAMMAD,MAMAN AMATULLAH,MAMAN NUSAIBA,RAHMA KOISE,SISTER MIE AND HABIBTY NASMAH LOVE U ALL GUYS♥️♥️♥️

GODIYA

GODIYA MARA MISALI GA PHARTY BB,UMMU MAHIR,MOM ISLAM,UMMU ABDALLAH DA KUMA DAUKACIN MEMBERS NA JARUMAI WRITTER'S ASSOCIATION,MY DEAREST FAN'S SON SO FISSABILILLAH💓💓💓

BOOK 2
  Page 13&14

Bara mu waiwayi DR. ALIYU HAIDAR DA DR.AYSHERT

  Cikin amincewar ubangiji ya kammala course dinsa da zai yi bangaren Heart Lafiya,tun yana wata hudu a kasar ya gane cewa ana bibiyarsa ko da ya bincika Chewing gum ce wato DR.Ayshert, batare da ya bari ta gane cewa ya gano tana kasar ba ya shareta sometimes idan tana d'an nesa dashi ta tsure sa da kallo duk sai ya takura,yarasa yadda zaiyi da wannan yarinyar da taki barin shi ya sha iska,ko ina yake a kowace kasa ko gari sai ta bishi wannan abun ko matarsa albarka kamar wani d'anta. cikin ransa yake cewa.."anya wannan matar tana Lafiya?"sometimes sai yaga kamar ba zuciya a kirjinta, gaskiya idan ya koma Nigeria sai yayi checking dinta ya gani amma kuma taya mutum zai rayu ba zuciya?gaskiya tana bukatar ganin likitan kwakwalwa in banda bayason ta takura masa da anan kasar zai saka taga likita.

Wata ni'imtacciyar iska ya shaka alokacin da kafarsa ta taka kasarsa 9ja ya yi missing din gida ba kad'an ba tsawon shekara daya baya nan, direct gidan Ummeynsa ya wuce dake nan abujan ya yi missing dinta sosai yana matukar sonta fiye da mahaifiyarsa"Ammy" kamar yadda take sonsa fiye da komi nata, kwanansa ukku anan Abuja misalin 4o'clock ya wuce garin kano katafarin Palace din mahaifinsa wato ALHJI MUHAMMAD AHMAD MAI ZINAREE part dinsa ya wuce ya watsa ruwa yayi sallah, duk jin jikinsa yake a gajiye saboda tafiyar motar da ya yi, amma haka ya daure ya shiga part din mahaifiyarsa.

Haduwar wannan palon baa magana ko palon matar shugaban kasa Albarka.
    Ba karamin farinciki Ammy tayi da ganinsa shima haka sun dau lokaci mai tsawo suna fira ya yin da take tambayar sa ya ya baro Ummieyn tasa? yace "tana Lafiya tace a gaidake tama kira phone dinki ba ta samu ba"
"Opps wallahi wayar na hanun baby Amna ne since suka fita da ita da yake wayanta ya samu matsala jiya da daddare"

Kallon agogon hanunsa yayi yaga time  sannan yace "Ohk kenan nan tazo shiyasa banganta ba achan, tunda Ummiey bata barinta shegen yawo shiyasa tayo hijira nan, yadda zata samu damar yawo"

"ka fara ko yayi kyau,ka sani baza ka takurawa baby ba, idan ba haka ba katattara ka koma inda kafi wayo"

langwab'e kansa yayi sannan yace"yanzufa na iso har kin fara korata Ammy"

WASU MATAN✔Stories to obsess over. Discover now