🍒🍒🍒🍒🍒🍒
Khairi na nanike da umar a kan three seater a parlor suna ta hira. Cikin hirar ne take tambayar sa
"Yauwa nikan ina son tambayar ka, wai yaushe ka fara so na??"
Khairi ta fada tare da saka kanta a kafadar umarUmar yayi shiru yana nazari tare da wani kayattacen murmushi sannan yace
"Se yanzu nayi realizing i have loved you since day 1, tun ranar da na fara ganin ki ana ruwa. Bansan menene soyayya ba a lokacin , i just knew i wanted to see you again. Bansan na fara sonki ba se da nayi realizing bana jin dadi idan ban ganki ba. I became restless idan ban ganki ba wani lokaci haka zanyi ta zagaye a office ina jiran shigowar ki"Khairi tayi dariya sosai sannan ta ce
"Wai, lalle kam ni kuwa ban san kana yi ba. Kasan ranar da na fara ganin ka nayi zaton kidnapping dinka akayi, baka ga kukan da na sha ba kuwa"Umar yayi dariya shima
"It was not funny kwata kwata lokacin. Allah ya kaddara haduwar mu da ke shiyasa tun farko nazo kano""Hmm haka ne, babu yadda Allah baya yin Al'amarin sa"
Ta fada tare da shiga cikin kogin tunani
In a second her life flashed in front of her eyes. Idan da so samu ne da yanzu tana gidan Ak saboda son da take masa. Amma ga inda kadararta ta kawo ta. A hakan ma AlhamdullahUmar ya dago da habar ta yana kallon ta tare da fadin
"Gani de a kusa da ke amma se naji ina missing dinki duk da muna tare, ban san ta ina zan fara miki bayani ki gane ba"Khairi ta dan zaro ido tana murmushi
"Tooo lallai abun babba ne yi min bayani zan gane"Umar yana murmushi shima yace
" Naji coffee maker yayi kara bari na je na dauko coffee na se na dawo na fada miki"Khairi ta dan matsa daga jikin umar dan ya tashi, se kuma ya kasa tashi ya tsaya kallon ta
"Kina kashe ni da cuteness dinnan naki"Khairi ta harare shi cike da shwagwaba tace
" to ka tafi mana, ba Kitchen zaka ba?""Se kinyi kissing dina"
Ya fada shima yana zumburo baki yana kwaikoyan shagwabar da take yi"Khairi tayi dariya sannan ta matso ta manna mishi kiss a goshi
"Saura nan"
Ya fada yana nuna kumatun sa. Khairi tayi a kumatun, ya kara nuna dayan kumatun, haka yayi ta nuna mata guri a fuskar sa tana yi mishi har se da ya kai kan lips dinshi"Saura last one a nan"
Ya fada har yana turo lebe gabaKhairi tayi kwafa saboda ta gama ainayo muguntar da zatayi mishi. Tana kissing lips din ta hada mishi da cizo.
Umar yana jin cinzon da tayi mishi ya ja da baya da sauri.
"Lalala kika cije ni??"
Yayi maganar kamar karamin yaroBa abun da khairi take se dariya har da hawaye
Umar ya hade rai irin na wasa sannan yace
"Tunda kike cije ni nima se na rama amma a kan gado zan rama nawa"Yana gama fadin haka ya fara kokarin sunkutar khairi. Khairi ta zaro ido cikin shock tana fadin
"Dan Allah kayi hakuri wlh bazan sake ba, yanzu fa nayi wanka kar ka sa na kara yin wani. Tuba nake ranka ya dade"Umar yana dariya ya ci gaba da kokarin daukar khairi ita kuma tana cijewa tana dariyar itama.
"Bari ma de na dauko coffee na na dawo zaki gane kurin ki"
Umar ya fada sannan ya sake ta ya nufi kitchenya dauko cup of coffee din sannan ya dawo har a lokacin fuskar sa da fara'a. maimakon yaga khairi ta maida mishi da murmushin se yaga ta zaro ido cikin tashin hankali"
"Menene a hancin ka!"
Ta fada da karfi tare da mikewa tsaye tana son taro shiUmar ya taba hancin sa ya ji ruwa, yana dubawa yaga jini ne,
Khairi ta zaunar da shi da sauri sannan ta zaro tissue da ke kan center table ta goge mishi.
Khairi ta sa ya daga kansa sama, ta ci gaba da shafar goshin shi tana masa sannu, Se da ta tabbatar jinin ya tsaya sannan ta dauko waya ta fara neman number dr ilyasu zata kira
YOU ARE READING
Sarkakiya
RomanceLabarin tsantsar soyayya me cike da sarkakiya ce ta kullu a tsakanin su. Ummulkhair ta zamo Allura cikin ruwa wanda me rabo ne ze dauka. Shin wa zata zaba a cikin su? Boyayyen masoyi Abdulkareem wanda yayi dakon soyayyar ta na tsahon lokaci ko kuma...