page 2

515 29 2
                                    

✨✨✨✨✨✨
𝐌𝐀𝐈 𝐒𝐎 𝐍𝐀
✨✨✨✨✨✨

Wʀɪᴛɪɴɢ ʙʏ✍️
Haya Iqbal

*𝐍𝐚 𝐬𝐚𝐝𝐚𝐮 𝐤𝐚𝐫 𝐝𝐚 𝐥𝐢𝐭𝐭𝐚𝐟𝐢𝐧 𝐧𝐚𝐧 𝐠𝐚𝐛𝐚 𝐝𝐚𝐲𝐚 𝐠𝐚 𝐝𝐮𝐤 𝐰𝐚'𝐢𝐧𝐝𝐚 𝐬𝐮𝐤𝐞 𝐜𝐢𝐤𝐢𝐧 𝐰𝐚𝐧𝐢 𝐡𝐚𝐥𝐢 𝐚𝐤𝐚𝐧 𝐬𝐨*

بِسْــــــــــــــــــــــمِ اَللّهِ الرَّحْمنِ الرَّحِيمِِ"

*GARGAƊI*

Bamu yarda wani/kuwata ya joya wannan labarin ba tako wacce siga duk wanda ya aika ta haka nabar shi da Allah,

*Tsokaci*

Wannan labarin ƙirƙirarran labari ne ban yi shi dan cin zarafin wani ku wata ba, sai dan na nisha ɗantar, idan yazo daidai da labarin ka/ki to ina mai nai man afuwar ku.

*Kalaman godiya*

Duk kan yabo da godiya sun tabbata ga Allah madaukakin sarki, ka ƙara tsira da aminci ga Manzon mu Annabi Muhammad {S.A.W }tare da alayen sa, ina godiya ga masoya na maza da mata ma su bibiyar littattafai na, haqiƙa soyayya ku agare Ni ita ke garamin ƙarfin kwiwa harna ke jin nima zan'iya.

*Shinfiɗa*
Wannan labarin labari ne mai cike da sarga ƙiyar soyayya, mai cike da ƙaddara kalala, ko wa'in nan masoyan da garshe zasu ci nasara, kukasan ce masu bibiya ta dan jin yarda zata kaya.

Page 6-10

Wacece A'ishah

Cikakken sunan ta shine A'ishah malami shekarar ta ishirin da haihuwa, su biyar mata baban su malam malami ya haifa,

Oops! This image does not follow our content guidelines. To continue publishing, please remove it or upload a different image.

Cikakken sunan ta shine A'ishah malami shekarar ta ishirin da haihuwa, su biyar mata baban su malam malami ya haifa,

Malam malami cikakken bazazzagen ne agarin Zaria aka haife shi anan yatasu har ya girma, kasan cewar shi mutun mai ilimin addini tun duniya na kwance watara sunje wani gauye yaɗa da'awa mai suna shika,

Mai garin ƙauyen yaba shi auren ƴar shi bilkisu,( Mama kenan) a lokacin biki akai na ƴan gata bayan shagalin bikin ne amarya ta tare a unguwar da Malam malami yayi gini mai suna sapale roud , bayan shekara biyu da auren nasu ne mama ta haihu ta haifi ƴa mace aka samata suna Sa'a ,

Wani cikin mama ta kuma samu , anan ne malam ya taso da maganar ƙara aure mama bata wani damu ba dan ta-taso gidan kishi yoyi,

Indo Wata bafulatanar hanwa Fulani ce dake tallan nono, to a gurin tallan nonon ne suka haɗu da malam , haka aka sha biki amarya ta tare a ɗaya daga cikin ɗakonan dake gidan,

Zaman su da mama dai ba a cewa komai ba faɗa ba zagi kuma ba mai hantarar wani a tsakanin su, malam yana adal ci atsa kanin su,

Umma Indo ma tana bawa mama girman ta, ahaka har mama ta haihu mace yarinya taci suna naja, bayan ƴan watan Ni Umma ita ma ta haifi ƴa mace yarinya taci suna mardiya,

MAI SONA  { 2023 }Where stories live. Discover now