✨✨✨✨✨✨
Mai sona
✨✨✨✨✨✨بِسْــــــــــــــــــــــمِ اَللّهِ الرَّحْمنِ الرَّحِيمِِ"
Page 27Not edited
"Lion yana zaune shida farhan a falon shi , basu fi awa daya da sau ka a Zazzau ba.
" Sun yi wanka, sun ci abinci , kana suka dawo falo suka zauna, dumin huta wa, wayar shi lion ya ɗau ko yayi dialing number Aishah.
"Ringing ɗaya A'ishah yayi ta amsa kiran, Aishah dake zaune a cikin ɗaki,
ta zuba uban tagumi," kamar wacce a kawa mutu wa, ka mar a ma farki ta ji wayar ta na ringing.
"Zaraf tayi ta dau ko wayar , sai ga su nan lion ya bai yana a gaban wayar,.
farin ciki ne ya cika ta, bata ɓata lokaci ba ta amsa kiran, ta ɗau ra wayar a kunnen ta.
"Ba tare da tayi salla ma ba ko cewa hello a zama nan ce , ta fara magana cikin kuka.
" Tace yah Aliyu! Kana ina? ina ka shiga? kwana biyu nake ta neman ka, baka amsa kira na,.
" in Nama message baka reply, ya Aliyu fatan kana lafiya? shin ba wani abu bane dai ya same kaba ko ?.
" Daga can ɓangaren lion bai amsa duk tam bayoyin da A'ishah ta je fo mai ba,
" Sai ma umarnin da ya bata kamar haka, ki same Ni a gida yan zun nan , ina da abin yi da gurin zuwa kada ki ɓata min lokaci, yana gama faɗae haka ya ending kiran.
"A'ishah ko ƙa dan bata jin haushin akan yacce lion ya mata magana ba, sai ma ɗaɗi da ta ji, yau taji Muryar shi.
" Uwa uba kuma ga ɗaukin ganin lion da za tayi a yau ɗin take, kun cin da tayi kusan kwana huɗu tana cikin shi yau zai gushe komai zai dawo dai-dai ,.
"zata san yacce zata yi da shi ya sauko ya haƙora ya yafe mata kan fushin da yake yi da ita.
" aje tunani tayi ta tashi tasa hijabi da nikab, ta fita, yau ko sallama bata wa yaya mardiya ba , wuce ta ma tayi tana zaune a tsakar gida,.
Yaya mardiya ta saki baki tana kallon ikon Allah don.
"Tana ta kiran sunan ta A'ishah Aishah amma ina A'ishah bata jiba ma balan tana ta juyo ta sau rare ta.
Tagumi ya mardiya tayi, ta ce oh Allah, ko mai yake
Damun yarinyar nan oho , Allah ne kawai masani, koma menene Allah ya dube ta ya yaye mata shi ameen." sannan fitar da tayi Allah ya kare ta ya tsare ta daga sharrin mutum da aljan
"A'ishah ko! cikin sauri tai ta tafiya, kamar wacce zata tashi sama, ko wacce zata tafi aljanna, ko duba ti-ti bata yi . Ɓalan tana ta an kare da ababen hawa dake yawa a tsakiyar ti-ti.
" Ta zo tsallaka titin da zai shigar da ita anguwar su, mashin ya kusa buge ta amma Allah ya tsare ta bai ko taɓe taba yayi can gefe daban ,
"mai mashin yaji haushin abin ya bita da zagi da Masifa yana cewa mutune kamar wasu dabbobi suna tsallaka ti-ti basa duba wa kamar wani gidan uban su, haba ai ko gidan uban su sai haka, .
Amma ina A'ishah ma bata san Allah yayi wani zuwar mai mashin ɗin ba ma , bare ta san ya kusa buge ta, ci gaba da tafiyar ta tayi abin ta cike da farin ciki zuwa ganin abin son ta.
"Cikin min tuna ƙalilan ta ƙara sa gidan su lion, yau akwai samari a ƙofar gidan, da yawa , lion ma yana gurin , bayan gama wayar su da Aishah ya fito dumin gai sawa da friends ɗin shi da suka zo yi mishi welcome back,

YOU ARE READING
MAI SONA { 2023 }
Romance* 𝐒𝐞𝐱𝐲-𝐫𝐨𝐦𝐚𝐧𝐜𝐞-𝐡𝐞𝐚𝐫𝐭𝐛𝐫𝐞𝐚𝐤 * *Best in Wattpad ( 2022-2023 )* ★★★★★★★★★★★★★★★ Tana taka duk inda ya taka. Tana zuwa duk inda yake. Tana yin duk abin da yace Bata san komai ba sai soyayyar shi. Duk abin da yayi bata gani...