Page 45
Me maƙon ta ga ɗaki yayi datti sai taga ɗaki a gyare tsaf-tsaf , sai ƙam shi yake yi , ba wani gyran da ɗakin ke bukata, cikin zuciyar ta, ta ce amma bari ta duba cikin bayin ko shi ne ba a gyare ba, motsi ta fara ji daga wajen ƙofar ɗakin
kafin ta an kare Alhaji bawa ya shigo cikin ɗakin ya sa key ya kulle, yana mata wani mummunan mur mu shi me hade da dariyar basa wa,
Yana cewa baby naga alama kunya kike ji , muyi a falo, nasan yan zu kin riga da kin matsu , dan nasan ladi baza ta bar ki haka ba sai ta tsuma min ke ,
yadda zakiyi daɗin ci, to gani nazo ko kin fara jiƙe wa ne da gani zaki yi daɗi zo mu gani ya matso kusa da ita
Ra zana A'ishah ta yi , taja da baya Alhaji bawa ya sake matso wa, A'ishah matsa wa ta cigaba da yi har ta kai ji kin ban gon ɗakin , Alhaji bawa yasa hannu zai ka mo ta , ta zille mai,
haka suka rinqa ko kawa yana kamo ta tana kwa ce wa,
Har sai da Alhaji bawa ya cin mata , dan ya fara fusata da wahalar da A'ishah ke bashi, ya riƙe ta kam ta ƙasa kwace wa tayi,.
ƙarfin mace dana namiji ba ɗaya ba,A'ishah duk ta ji gata da sai nun fashi take fitar wa da kyar , dau kar ta yayi ya jefa ta saman gado, ya fara cire mata riga ya na lashe baki kamar wani maye, yana kawo dai-dai cikin zai cire ya daka ta sabo da abin da i don shi ya gane mai,
Wata ashar ya an tayo yayi maza ya miƙe yaja da baya, ya fara magana kamar haka,
Kan uban can Ni ladi zata yau dara , tasan da wa in da basu san maza ba kawai nake harka , shine ta kawo min me ciki, to billahillazi sai na War gaza ta, sai na ɓatar da ita a cikin duniyar nan,
A'ishah ganin ya bar ta tayi maza ta tashi ta gyara rigar ta , ta ɗau ko maya fin ta dake can ƙasa a yashe ta yafa ,
nuna ta Alhaji bawa yayi da ya tsa yace na baki nan da minti biyar kiyi maza ki bar cikin gidan nan ko in sa bin diga in har be ki in har be ban za, in yi gutsi-gutsi da naman ki in ba kar nukan gidan nan su cin ye,
Yana gama cewa haka ya buɗe daƙin ya fita ya buga ƙofar da uban ƙarfi, A'ishah ita ma da gudu ta sau ta fita ta jaka da takalmin ta rige a hannu,
Har ta fita a cikin gidan bata dena gudu ba har sai da tayi wa unguwar nisa sosai kafin ta daka ta tana sau ke nun fashin wahala, ga cikin ta da ya fara mata ciwo yana mur ɗawa gefe guda,
Sa ta kalmin ta tayi , ta ƙarasa ƙofar wani gida da ta ga fan fo a ƙofar gidan, kunna wa tayi ta fara shan ruwa, har sai da ta cika cikin ta tab ,
cikin ya fara ƙulle wa, kafin ta cire kan ta ta wan ke ƙafa fuwan ta da suka yi datti da ƙura, sannan ta koma can wani gefe da ta ga inuwa wa ta zauna,
Ta daɗe a zaune a gurin tana huta wa, tare da gode Allah da ya kare ta a yau ɗin,..
Sai da ta ji cikin ya lafa ya rage ciwo sannan ta tashi, ta fara tafiya tana neman hanyar da zai fitar da ita bakin ti-ti,
Sai da ta sha tafiya kafin ta kawo bakin ti-ti ta tare a dai dai ta sahu , ta gaya mai inda zai kai ta , ta shiga yaja suka wuce ,
***********
A ƙofar gidan mama ladi me a de-de ta ya sauke ta bashi kuɗin shi, ta dade a ƙofar gidan ta kasa shiga tana tsoron abin da zata tarar kuma a gurin mama ladi , bayan Allah ya kuɓuto da ita gurin Alhaji bawa,
Daga baya da taga tsayuwar baza ta mata ba ta yan ke shawarar shiga ko kayan tane ta kwaso ta bar gidan
Tana shiga da sallama da addu'ar neman tsari, aiko mama ladi ta fara cin karo, tana kai wa da kawo wa a tsakar gidan,
Mama ladi kallon A'ishah tayi da ta ja ta tsaya, tace ai ba tsaya wa zaki kiyi ba,
Maza zo ki kwashe kayan ki , tai mata nuni da kayan ta da aka fito da su aka zuɓe a gefe,
Ta cigaba da cewa maza kwashe ki san nayi dan ina zaune baza kizo ki tar watsa min sana a ba, nayi shekara ashirin ina sana ata ban taɓa samun matsala ba ,
Sai akan ki , to bazai yiwu ba, A'ishah da sauri ta kwashi kayan ta tayi waje , bata tsaya saura ran mama ladi ba,
Tafiya tai tayi , tayi wa unguwar nisa sosai, kawai daga sama taji anyi mata magana , au yar nan kece,
Ɗaga fuskantar tayi taga wa ke mata magana, tsohuwar nan ce da suƙa haɗu a mota ranar da tazo Kano
Gai she ta tayi, tsohuwa tace hala zaki koma can Zariyan ne ko, A'ishah tace a'a baba,
Haka kawai A'ishah taji tsohuwar ta kwanta mata arai ta buɗe baki ta tambaye ta abin da ke ran ta,
Tace baba dan Allah gidan haya nake nema ko kin san inda zan samu, tsohuwa cewa tayi gidan haya ƴar nan A'ishah ta ce eh baba , jim tsohuwa tayi na ƴan sakan Ni san nan ta cewa A'ishah biyu Ni muje ,
Ta taya A'ishah ɗaukar jaka ɗaya, A'ishah tayi-tayi ta bari amma tsohuwa tace ke dai muje yar na, gaba tayi A'ishah ta cigaba da bin ta a baya,
Har suka kawo wani ɗan ƙaramin gida, suka shiga ciki baƙin su ɗau ke da sallama,
Wata yar mata shi yar mata suka tarar a tsakar gida tana hura wuta,
Amsa sallamar su tayi, tare da musu sannu da zuwa, ta ƙara da cewa me ƙosar baƙuwa mu kai a gidan namu,
Ta amsa mata da eh, matar ta wa A'ishah Barka, tsohuwa da ake kira da me ƙosai ta kwance bakin zanin ta , ta ciro ɗan ma kulli ta buɗe ƙofar ɗakin ta, ta shiga ciki tana cewa A'ishah shigo ciki yar nan ,
Shiga Cikin ma dai dai cin ɗakin A'ishah ta yi, ta aje a kwatin ta kusa da inda me ƙosai ta aje mata ɗayar jakar ta, sannan ta zauna a kan tabar mar dake shinfiɗe a gefe guda ,
Ɗaƙin bashi da wani girma sosai, ƴan tar kacen kayan tsohuwa ne a zube a gefe sai ƙaramin gadon ƙarfe dake kafe a gefe guda,
Mai ƙosai ce da ta fita, ta shigo cikin ɗakin hannun ta riƙe da kofin ruwa me san yi, da ta ɗebo cikin ran dar ƙasa ,
Aje kofin ta yi gaban A'ishah tace ga ruwa kk sha yarinya nasan kin ɗebo rana kafin na ɗaura san War abin ci,
A'ishah duk da ba wani ƙi shi take ji ba , sai ma cikin ta dake ɗan yi mata ciwo, ɗau kan ruwan tayi ta ɗan sha ƙaɗan ta mai da ta aje
Ki shin gida tayi a gefe ta ɗaura kan ta saman jakar ta nan da nan gyan-gya ɗi ya fara kwasar ta.
..........
Don't forget to vote and comment , I know you're ignoring me.
By Salisu hauwau jidda ( ummita )

YOU ARE READING
MAI SONA { 2023 }
Romansa* 𝐒𝐞𝐱𝐲-𝐫𝐨𝐦𝐚𝐧𝐜𝐞-𝐡𝐞𝐚𝐫𝐭𝐛𝐫𝐞𝐚𝐤 * *Best in Wattpad ( 2022-2023 )* ★★★★★★★★★★★★★★★ Tana taka duk inda ya taka. Tana zuwa duk inda yake. Tana yin duk abin da yace Bata san komai ba sai soyayyar shi. Duk abin da yayi bata gani...