✨✨✨✨✨✨
𝐌𝐀𝐈 𝐒𝐎 𝐍𝐀
✨✨✨✨✨✨Wʀɪᴛɪɴɢ ʙʏ✍️
Hiya Iqbal
*𝐍𝐚 𝐬𝐚𝐝𝐚𝐮 𝐤𝐚𝐫 𝐝𝐚 𝐥𝐢𝐭𝐭𝐚𝐟𝐢𝐧 𝐧𝐚𝐧 𝐠𝐚𝐛𝐚 𝐝𝐚𝐲𝐚 𝐠𝐚 𝐝𝐮𝐤 𝐰𝐚'𝐢𝐧𝐝𝐚 𝐬𝐮𝐤𝐞 𝐜𝐢𝐤𝐢𝐧 𝐰𝐚𝐧𝐢 𝐡𝐚𝐥𝐢 𝐚𝐤𝐚𝐧 𝐬𝐨*
بِسْــــــــــــــــــــــمِ اَللّهِ الرَّحْمنِ الرَّحِيمِِ"
*GARGAƊI*
Bamu yarda wani/ku wata ya joya wannan labarin ba tako wacce siga duk wanda ya aika ta haka nabar shi da Allah,
*Tsokaci*
Wannan labarin ƙirƙirarran labari ne ban yi shi dan cin zarafin wani ku wata ba, sai dan na nisha ɗantar wa da ilimar tarwa, idan yazo daidai da labarin ka/ki to ina mai nai man afuwar ku.
*Kalaman godiya*
Duk kan yabo da godiya sun tabbata ga Allah madaukakin sarki, ka ƙara tsira da aminci ga Manzon mu Annabi Muhammad {S.A.W }tare da alayen sa, ina godiya ga masoya na maza da mata ma su bibiyar littattafai na, haqiƙa soyayya ku agare Ni ita ke garamin ƙarfin kwiwa harna ke jin nima zan'iya.
*Shinfiɗa*
Wannan labarin labari ne mai cike da sarga ƙiyar soyayya, mai cike da ƙaddara kalala, ko wa'in an masoyan daga garshe zasu ci nasara, ku kasan ce masu bibiya ta dan jin yarda zata kaya.Page 21-25
Misalin sha biyu na rana ya farka sakamakon mafarki da yayi da A'ishah wai suna having sex tare sai sambatu yake akan ta , tsaki yaja ya miƙe ,
Ganin yanda ya bata wan don shine yasa ya wuce toilet wanka yayi ya fito ya shirya ,
Haɗa kayan shi ya fara, dan ya yanke shawarar komawa Zaria ayau ɗin nan ba sai gobe ba, ya na gama wa ya fita a cikin room ɗin ya bada mukullin ɗakin a reception,
Yana gama saka kayayyakin shi a cikin mota , ya shiga ya ta da, ya ɗauki hanyar Zaria,
Shabiyu da rabi dai-dai ya isa Zaria, yana gama fakin ya fito nanda nan tawagar abokanan shi suka taso suna mai kirari da mai Barka da dawo,
Ɗaƙar ya ƙwaci kanshi ya shiga gida, part dinshi ya wuce , da shigar wanka yayi tare da ɗauro alwala dan tuni amfara kiran sallar azahar ,
Ga jeren wando da Jallabiya ya saka ya tada salla da ƙidar War shi ko addu'a bai tsaya yiba ya cire jallabiyar ya faɗa kanga do,
Nan da nan mafarkin da yayi jiya ya fara dawo mai, marar shi ya shafa data fara murɗa mai,
Tashi yayi ya fara magana shi kadai da cewa dole ma na haɗu da maiyar yarinyar nan ta faɗa min da lilin ta na lashe min kurwa,
Yana cikin magane maganen shi kisser ya turo ƙofar ɗakin ya shego, magana ya fara kai lion Kai da kace sai gobe shine zaka mana dirowar bazata, da nazaci ƙaryar su osker ne da suka cemin ka dawo shi yisa na shigo inga Ni,
Lion Bai amsa duk tambayoyin da kisser yayi masa ba saima shi jefo wa kisser tambaya da yayi,
Ya ce ina zan ganta yanzu, kisser cewa yayi wake nan, tsaki lion yaja yace that what so you call her yar malam ,
Dariya ce ta, taso wa kisser Amma ya dannen ganin yadda lion ta tamƙe fuska yana ciccin magani ,
Kisser cewa yayi ɗazun naganta ta wuce ta unguwar mu duk yadda akai tsugugi taje gurin yayar ta,
Tashi lion yayi ya kalli kisser yace muje, zaro ido waje kisser yayi yace, ina
Banza lion ya mai ya fita a ɗakin girgiza kanshi kisser yayi yabi bayan lion, Yana mamakin irin halin miskilancin abokin nashi,
*******
A'ishah yau tun da ta, tashi ta, ta tashi da niyar zuwa gidan ƴa mardiya, ku da yaushe ina sun haɗu mitat ta kenen A'ishah bata zuwa gidan ta, to yau data bata da lecture ne tace bari taje gidan ko zata huta da mitar ƴa mardiya,da gama aika ce aika cen da zata yi ko wanka batayi ba ta debi kayan sawar ta tawa mama sallama ta wuce,Gidan ya mardiya ta gama taya ya mardiya aiki kenan tayi wanka tana sa kaya ta jiyo daga tsakar gida yaro yana cewa wai ana kiran A'ishah,
Ya mardiya dake tsakar gida ne tace wa yaron je kace tana zuwa, yaron koma yayi yace wa su lion wai ance tana zuwa,
Ya mardiya shigo wa ɗaki tayi ta kalli A'ishah tace yauwa yi maza ki gama shirya wa a ana jiran ki a waje sheru A'ishah tayi bata ce komai ba a zuciyar kuwa tunani take waye ke neman ta da tsakar ranar nan, gama saka kayan tayi ta zura hijab tayi hanyar waje,.
Da fitar ƙofar gidan da fuskar lion ta fara cin karo dummmm gaban ta ya faɗi,
Tun fito War ta lion ya zuba mata rikitattun idanunsa yana ƙare mata kallo a fakaice, bawan da zai gane da yana kallon ta,
Da ƙyar A'ishah ta aro dauri ta gaishe su bayan haka bata ƙara cewa komai ba saima ɗaukar da kanta ƙasa da tayi tana wasa da yatsun hannuwanta,
Lion kallun kisser yayi nanda nan kisser ya gane me yake nufi murmushi yayi ya ɗan matsa can nesa dasu ya zauna,
Lion rasa abin cewa yayi duk irin bala'in da yazo dan shuka mata ya mance da su tun bayan ɗaura idanun shi da yayi akan kyakkyawar fuskar ta,
Daƙyar ya iya haɗu kalamai yace , ihmm gani ance kina nema na, daƙo kanta da tayi ta kalle shi da sauri ta mai da kanta ƙasa ta ce a'a Ni bana neman ka kawai dai naga kwana biyu na dena ganin kane,
Lion cewa ok tun da bakya nema na bari in tafi, da sauri A'ishah tace sorry ba haka nake nufi ba tsaya lion yayi ya ɗaga mata gira yace to mai kike nufi,
Murmushi A'ishah tayi bata ce komai ba shima lion be ce komai ba sai can A'ishah tace ka dawo lafiya, amsa ya bata da lafiya,
Ce mata yayi shi zai wuce sallama tamai ta juya ta shiga cikin gida, har ta ƙole aka dena ganin ta be dena bin hanyar da ta bi da kallo ba,
Cike da shaƙiyan ci kisser yazo ya dafa shi yace Lion ashe haka ka faɗa da yawa ba musaniba,
Duka lion ya kaiwa kisser, kisser ya kauce yana cewa ah yi haƙora bani nakar zomon ba rataya aka ban,
Gaba yayi kisser ya bishi a baya, bai koma gida ba ɗakin kisser suka wuce, suka fara babba kawa cikin su shisher baji ba gani,
A'ishah sai bayan sallar isha'i ta baro gidan ya mardiya, cike da ɓacin rai sakamakon sahura da tai ta jira zasu yi wani assignment na biology Amma har ta ƙara ci zaman ta bata zo ba ta gwada kiran wayar tama amma switch off ,
Tana cikin tafiya taji ance keee , a tsorace ta juya , lion ne ya wani haɗe rai yana aiko mata da wani mugun kallo,
A'ishah ɗan ajiyar zuciya tayi ganin ko waye, cewa tayi har ka tsora tani wallahi,
Harara lion ya jefo mata yace ai dole ki ji tsoro , ke bakya jin magana sai kirinƙa fita da daddare in da wani abu zai faru yanzu ba wanda yakai ki jin tsoro ,
Meyisa tun ɗazu baki koma gida ba sai da dare yayi,
A'ishah cewa tayi, ihmm nima banso kaiwa dare ba assignment din drawing na biology mukayi da wata ƙawata zamu yi agidan ya mardiya amma nai ta jiran bata zo ba , kuma gashi Ni ban iya drawing ba,
Taɓe baki lion yayi yace muga drawing din menene,
A'ishah ciro practical manual ɗin ta a cikin jaka ta miƙa mai ansa yayi ya bude ya gani kafin yace yanzu muje na raka gida Ni zan miki assignment ɗin ,
Zaro ido A'ishah tayi tace ka iya ne, ɗan guntun murmushi lion yayi yace I'm a doctor,A'ishah cewa tayi aiko dole ka iya dan ace , a very good scientist can draw perfectly,
Lion yace oh , ke kuma your not a good scientist ko , murmushi kawai A'ishah tayi suka cigaba da tafiya har suka shigo cikin layin su kafin lion yaja birki sukayi sallama ta ƙara sa gida,..
Please readers kuyi magana in littafin bai muku ba sai na dena rubuta wa,
y͜͡a͜͡r͜͡ m͜͡u͜͡t͜͡a͜͡n͜͡ z͜͡a͜͡z͜͡z͜͡a͜͡u͜͡
🆂︎🆄︎🅻︎🅴︎🅹︎🅰︎
YOU ARE READING
MAI SONA { 2023 }
Romansa* 𝐒𝐞𝐱𝐲-𝐫𝐨𝐦𝐚𝐧𝐜𝐞-𝐡𝐞𝐚𝐫𝐭𝐛𝐫𝐞𝐚𝐤 * *Best in Wattpad ( 2022-2023 )* ★★★★★★★★★★★★★★★ Tana taka duk inda ya taka. Tana zuwa duk inda yake. Tana yin duk abin da yace Bata san komai ba sai soyayyar shi. Duk abin da yayi bata gani...