Page 58
" Zaune suke tsakar gida suna Shan iska,, a fill-in tsakar gida kasan cewa lokacin na zafi be , A'ishah kenan ,Suna zaune ita da me ƙo sai a tsakar gidan suna fira bayan Kai da kawo da A'ishah tayi gurin ganin tasa AHYAN da AYANA bacci , saboda rigimar su har ƙarfe goman dare, amma sun ƙi suyi bacci sai ƙiri niya suke ,
Barin ma AYANA da har tafi AHYAN rashin ji saboda shi ba lafiya ya cika ba,
Fira suke ita da me ƙo sai, me ƙo sai ta ce, ƴar nan da kin bar tafiyar nan inshallah ba abin da zai ga gagara, yaran nan baza zuji dadi ba in aka raba su,
A'ishah cewa tayi , baba ai na Dan wani lokaci ne, ba wai zan tafu in zauna acan bane ne dun-dun dun,
Iya kaci na wata ɗaya in yaso Dan abin da na samu , a samu a saka yaran nan a makaran ta ban San a dawo hutu ban sasu ba rashin jin nasu na ƙara yawa ,
Me ƙo sai cewa tayi to shi kenan ƴar nan tun da abin da kika zaɓa kenan kuma kina ganin hakan yafi bani da ta cewa , fata na Allah ya Kai KU lafiya in lokacin dawowar ku yayi ya dawo mana da ku lafiya,
Sannan ta ɗaura da cewa, ƴan zu kenan ,
Da shi me gidan nawa zaki tafiya , A'ishah tace eh , in na bar shi da wai niya zata to miki yawa , gashi in sun hadu rashyin jin nasu Kara yin yawa yake,A haka suka cigaba da magana , kafin ɗaga baya suka tashi suka shiga ɗaga cikin ɗaki suka kwanta
"Washe gari , haya niyar su AYANA ya tada A'ishah, tun kafin A'ishah ta gama miƙe wa AYANA ta taho gurin ta , tana cewa cikin muryar ta ta yara irin masu wayau nan cakwai-cakwai, Aunty A'ishah kin ga AHYAN wai bazai aramin ball ɗin shi ba nayi wasa da ita,
AHYAN ne yayi caraf yace har muyryar AYANA tafi tashi fita dai-dai, kaiya take momy nace mu buja taye wai shaide ta buja ita kacai,
Aisha tsugunna na wa tayi dai dai tsayin su sanna ta ce , ba na hana ku faɗa da juna ba, ku kenan kun rin ƙa haya niya kuna damun mutane akan abin da bai Kai ya kawo ba,
AHYAN ne yace ya haƙoyi momy baja mu shake ba, Aisha cewa tayi ba wani haƙori, da zan yi, kwashe kayan wasan zan yi na kyautar da su ga wasu yaran ,
Da sauri AYANA ta ce a"a , no momy baza mu sake faɗa ba mun dena, Aisha ta ce ai dama ni na siyo su da kuɗi na kuma yanzu na kwace ,
Kama kunnen su sukai suka haɗa baki a tare suka ce , we're sorry momy baza baja mu shake ba , magiya sukai tayi mata har sai da ta haƙora,
Suka rungume ta suka manna mata kiss a kuma tun ta , sannan suka CE atare thank you Mommy we really love you, Aisha ta ce,
I love you too my babies, yanzu kuje ku zauna ku natsu bari naje na kawo muku break fast, tashi tayi ta fita,
A zaune a saman tabar ma , A tsakar gida, ta iske, me ƙo Sai tana sauraren radio, zama tayi a gefen ta , me ƙo sai tace yaran sai da suka taso ki ko , Aisha ta ce wallahi kam kin tashi lafiya,
Me ƙo sai ta amsa da lifiya lau, bayan sun gama gaisa wa, Aisha ta tashi ta girka musu abin kar ya wa, bayan ta gama ta sauke ta mayar da ruwan wanka,
Bayan sun gama karya wa, ta musu wanka, ta shirya su , sannan itama ta shiga na ta wankan ,
Bayan ta fito tana cikin ɗaki tana shirya wa taji, sallamar habi dillaliya, ita CE wacce ta samo mata aikin wucen gadi a Abuja wanda zasu tafi ayau ita da AHYAN,
AYANA zata zauna a gida tare da me ƙo sai, gama shirya wa tayi ta fito tare da kayan su a cikin ƴar ƙaramar jaka
Ta aje a gefe suka gaisa da habi dillaliya , sannan ta zauna a gefe ta riƙo hannun AYANA sannan ta ce , what Mommy told you,
YOU ARE READING
MAI SONA { 2023 }
Romance* 𝐒𝐞𝐱𝐲-𝐫𝐨𝐦𝐚𝐧𝐜𝐞-𝐡𝐞𝐚𝐫𝐭𝐛𝐫𝐞𝐚𝐤 * *Best in Wattpad ( 2022-2023 )* ★★★★★★★★★★★★★★★ Tana taka duk inda ya taka. Tana zuwa duk inda yake. Tana yin duk abin da yace Bata san komai ba sai soyayyar shi. Duk abin da yayi bata gani...