page 64

199 22 7
                                    

Not editing

" Kwana biyu kenan da kwantar da AHYAN a asibiti, ya ji sauƙi jiki yayi kyau, yau za a sallame su,

Ba yan da lion be yi ma A'ishah ta saurare shi amma taƙi , in yazo ganin jikin AHYAN fita take har sai ya fita, amma ya kyalle dan yasan fiye da haka ma sai ya faru,

Daddy ma yazo ya duba jikin AHYAN ɗin , sannan ya gaya wa A'ishah in an sallame yana so zasu yi magana,

A'ishah ita dai ta amsa mai ne , ba wai dan tana ganin hakan ba zai ma faru ba, dan ta shirya ɗaukar AHYAN su gudu a yau inshallah,

Lion ne ya shigo ya duba su ya kawo musu abin kari , kafin ya wuce dan yana da theater da safen nan,

Bayan sun gama cin abincin A'ishah, ta dauƙi AHYAN suka bar cikin asibitin ba wanda ya hana A'ishah fita,

AHYAN ne ya tambaye ta da mommy ina ja muje mu bai Abba, A'ishah ce tace so nawa ina ce ma ba abban ka bane amma baka saurara ta ko,

AHYAN cewa yayi a'a Ni abba nane Ni ki kai Ni gurin shi, A'ishah ganin AHYAN zai mata rigima yasa ta mai wayau,

Tace mai to yi shiru abban ka kake so AHYAN yace eh , A'ishah ta ce to zamuyi wani wasa Ni da kai da kuma abban ka,

Zamuyi nesa da abban ka , in ya gano mu da wuri shi yaci, ina bai gano muba kuma zamu dawo mu muka ci , sai ya siyo mana chocolate da yawa,

Tsalle AHYAN yayi yana cewa ye ina son chocolate, A'ishah tayi murmushi sannan ta ce yanzu to be a good kayi shiru , mu tafi kada ya kama mu,

Mota ta tare, ya fara kai ta banki ta cire kuɗi kafin , suka wuce tasha suka shiga motar Kano,

***********

Lion bayan ya fito daga ɗakin theater, office ɗin shi ya fara wuce ya gyara jikin shi yayi Sallah, sannan ya tawo ɗakin da aka kwantar da AHYAN,

Da sallama ya tura ƙofar ya shiga, amma ga mamakin shi bai ga kowa cikin ɗakin ba,

Zama yayi yana jiran su domin a tunanin shi suna cikin bayi, amma ina ya kwashi kusan rabin awa bai ga sun fito ba,

Tashi yayi ya kwankwasa ƙofar bayin amma shiru ba a amsa shiba , ya tura ya ji ƙofar abu de , sai dai ba kowa a cikin bayin ba A'ishah bare AHYAN,

Gaban shine yayi mummunan faɗuwa, fito wa yayi ya fara tambayar nurses ɗin ko sun ga A'ishah da AHYAN amma duk sun ce basu gan taba dan lokacin basu bane akan aiki,

Haka ta gama duba kaf asibitin amma basa ciki, daga securities ɗin cikin asibitin har zuwa ma aika tan ba wanda da yace yaga A'ishah,

Hankalin shi gaba ɗaya ya ƙara tashi, har kusan ƙarfe biyar na yamma daga baya doctor Anwar yace a duba CCTV ko za asa mu wani abu,

Ai ko ana duba wa suka ga san da A'ishah ta dauki AHYAN suka fita daga cikin asibitin har zuwa lokacin da suka shiga cikin mota taxi,

Taahin hankalin wan da ba a samai rana shine lion ya shiga, labari har ya ishe wa daddy shima duk hankalin shi ya ɗaga,

Ya kira Alhaji joorda ko ta koma can gidan ne amma amsar ita ce a'a bata dawo ba,

Bada umurni yayi da abin ciko mai baya bai akan motar da ta ɗauke su nan da awa guda,

Amma hakan bai samu ba har sai bayan sallah isha'i, aka gano mutumin yace a bank ya fara sauke su kafin , ya kuma ɗaukan su zuwa tashar hawa motoci,

Da safe a tashar lion ya dura ya fara bin cike akan motar da A'ishah ta shiga da kuma in da ta Kai su,

Bai sha wahala gurin gano wa sakamakon aje baya nai da suke na in da persenger zai je da kuma in da ya fito,

Kafin ya bar tashar daddy ya Kira shi ya na sanar da shi an gano wacce ta kawo A'ishah aiki gidan Alhaji joorda a Kano take ,

MAI SONA  { 2023 }Where stories live. Discover now