Page 46
By Hiya Iqbal
Har bayan maga riba A'ishah na kwance tana fama da ciwon ciki, abin cin da me ƙosai ta gir ka da kyar ta ci kadan ta koma ta kwanta,
Me ƙosai ce ta shigo cikin ɗakin bayan ta gama gyara waken da za tayi ƙosai da shi in Allah ya kai mu gobe,
Zama tayi ta bude kwanan towon da ta zuba wa A'ishah ta ga kadan A'ishah ta ci,
Cewa tayi ke ko lafiya kike ƴar nan , naga tun da muka zo baki tashi kin yi salla ba ga, abinci kuma baki ci ba,
Ai ko baki ci dan kan ki ba kya ci dan abin da ke cikin ki, mur gina wa A'ishah ta yi ta, ta shi jin me ƙosai ta yi maganar ciki,
Tana zazzare ida Nu, yar ƙaramar dariya mai ƙosai tayi ganin ala momin mamaki sun bayyana a kan fuskar A'ishah, sannan ta ce mama ki ke yadda akai na gane kina da juna biyu ko,
Haba in ban gane ba shekaru sittin da ƴan kai da nayi a duniya sai su zama a ban za ,
Sun kuyar da kan ta A'ishah ta yi alamar jin kun ya , me ƙosai ta sake cewa watan shi nawa , da kyar A'ishah ta bude bakin ta ce wata hudu,
Me ƙosai ta ce oh Allah yaran zamaNi, yan zu , wani guri ne yake miki ciwo ko A'ishah ta ce eh ciki nane ,
Daka haka me ƙosai bata ƙara cewa komai ba ta tashi ta fita,
Kai tsaye kemis ta wuce, ta samu mata me kemis ɗin ta mata baya Ni in da A'ishah ta ce yana mata ciwo,
Matar ta haɗa mata magunguna me ƙosai ta tambaya nawa ne , aka ce mata ɗari biyar da hamsin, kwana ce bakin zanin ta tayi, ta ciro ɗari biyar ɗin da ta mata saura duniya da lahira,
Roƙar me kemis ɗin me ƙosai tayi ta ce ta am shi ɗari biyar ɗin in yaso da safe in tayi cinikin ƙo sai zata cika mata raguwar, Naira hamsin,
Me kemis ta ce a'a ta bar shima ai ana tare , godiya me ƙosai tayi ta dawo gida ta ɗebi ruwa a ran da ta shiga cikin dakin,
Samun A'ishah ta yi ta fara bacci, tashin ta tayi, ta bata maganin da ta , siyo ta sha,
Cikin ikon Allah ba a fi min ti ashirin ba A'ishah ta ji duk ciwon take ji ya lafa mata,
Tashi tayi ta gaya wa me ƙosai tana so ta yi salla, bata buta tayi da ke cike da ruwa sannan ta nuna mata ban ɗaki,
Bayan ta gama biyan sallolin da ake Binta tayi addu'a ta kwanta nan da nan bacci ya kwashe ta, me ƙosai ta rufo musu ƙofa ,
_____________
Wace ce me ƙosai ?
Asalin ta ƴar kauyen kura, dake nan cikin garin Kano, tayi aure tun na saura yi da budurwa,
Ƴaƴan ta uku biyu masa ɗaya mace,
Dukkan su yan zu kowa ya ake iyalan shi ,
Shekara goma da suka wuce Allah ya amshi ran mijin me ƙosai,
Bayan rasuwar shine ƴaƴan ta suka juya mata baya ba mai kula da ita, abin ci ma sai ta yi wan kau na kayan mutane take samu taci,

YOU ARE READING
MAI SONA { 2023 }
Romance* 𝐒𝐞𝐱𝐲-𝐫𝐨𝐦𝐚𝐧𝐜𝐞-𝐡𝐞𝐚𝐫𝐭𝐛𝐫𝐞𝐚𝐤 * *Best in Wattpad ( 2022-2023 )* ★★★★★★★★★★★★★★★ Tana taka duk inda ya taka. Tana zuwa duk inda yake. Tana yin duk abin da yace Bata san komai ba sai soyayyar shi. Duk abin da yayi bata gani...