✨✨✨✨✨✨
Mai sona
✨✨✨✨✨✨بِسْــــــــــــــــــــــمِ اَللّهِ الرَّحْمنِ الرَّحِيمِِ"
Page 26
*𝐀𝐢𝐬𝐡𝐚𝐡 { 🅟︎🅞︎🅥︎ }*
Yau kusan kwana huɗu rabon dana ga lion ko naji Muryar shi, tun ranar da ya gaya min ma fitar da zai sa mu rayu da juna har a bada har ƙarshen nun fashin mu shine muyi aure ba tare da sanin kowa ba,Abu ne ya haɗe min na rasa me zanyi wani tunanin zanyi me ya kamata na yanke, shin ko na yarda ne tun da muna son juna ,
In nai haka kuma ban kyauta wa iyaye Naba, na budul ce musu, na rusa soyayyar da suka nuna min na tsawon shekaru ashirin,
Wai yo Ni A'ishah shin wani irin tunanin ya kamata nayi ne,
Ban ne mi shawarar kowa ba, dan neman shawara gurin wani ma wani samun dama ne, wata damuwar ba a iya furta ta abaki , balan tana har ya baka shawara,Tun ranar nake zuwa gidan su lion bana samun shi sai dai na ƙara ci zama na , na dawo gida,
Zuciya tana min zafin haɗe da wani tururi kamar tana ci da wuta, wuni ɗaya ba tare da ganin lion ba ko jin Muryar shi , rashin ganin shi a rana ɗaya Bara zana ce ga rayuwa ta bare yau kusan kwana huɗu,
Duk na bi na ra me , sai dai in kulla kaina a ɗaki ina kuka, ya mardiya tayi juyin duniya akan me ke faruwa dani na dena wal wala sai dai na mata shiru dan bani da amsar bata,
To me zan ce mata sai dai shiru, Nuhu sai zuwa nake, amma bana fita, ya mardiya tayi juyin duniya na faɗa mata ko dai mun yi fada da Nuhu ne,
Tayi lal la shin har ta ha ƙura, yan zu haka kwance nake akan gado, a du ƙun ƙune ido na a lumshe , amma ba bacci nake ba,
Hannu na riƙe da rigar lion dana rungume, wacce naje jiya na ɗauko dan ta rage min kewar shi dana ke,
Amma ina abin yaci tura , ya wuce tunanin me tunani, tunanin na fara ko dai in ammin ce ne ,
Ai malam na sona sosai ko anzo anga ne zai fahimce Ni kuma ya yafe min,
Ban taɓa yi mai lefi ba wannan ne na farko, kuma hukunci na farko dana fara yanke wa akai na,
Yanzu dama tace , in ban yi ba , Ni ce rayuwa ta zata lalace anan gaba zan zo inyi rayuwa da wanda bana so , wanda bai cancanci ya zama miji na ba,
Lion ne dai-dai da Ni, da shi na dace, dole nayi wannan, dole ne , dumin rayuwa ta, ta gobe, zan yi wannan dumin farin ciki na anan gaba,
Tashi nayi na zau na, na furta afili , na yar da zan aure ka yaya Aliyu, na yar da cewa wannan ita ka dai ce mafita a gare mu gurin ganin mun mallaki juna,
Sannan na yar da , da soyayyar da kake mini baza ka taɓa gudu Naba , saboda kai mai SONA ne,
Hijab na miƙe na ɗauko na sa, na fito tsakar gida, na iske ya mardiya a zaune tana jan carbi,
Cewa nayi ya-ya mardiya bari naje shago na siyo abu,cewa tayi a dawo lafiya nace Allah yasa ameen,
Kafin na fita tafiya kaɗan nayi na ƙarasa wani shago da bashi da nisa da gidan, nayi sallama nace a bani katin MTN na ɗari biyu, na siya na jiyo na dawo hanyar gida,
Ina dawo wa na shiga ɗaki na cire hijabi na zauna a gefen gado na ɗauki waya ta na loda katin , yana shiga, na fara kiran number lion amma baya ɗauka , dama tun ranar baya ɗaukan kira na,
Saƙo na tura mai kamar haka ina addu'ar Allah yasa ya duba.
[ Aslm yaya Aliyu nasan kana fushi dani amma kayi hakori, ka dena dumin rashin ganin ka na kashe Ni, kullum mutuwa nake Ina dawo wa ko zan ganka,
Na ammin ce da duk abin da kace zanyi , ]*𝘄𝗿𝗶𝘁𝗲𝗿 { 𝗽𝗼𝘃 }*
Yau kwana huɗu kenan da zuwan lion tare da latifa Kaduna dumin sha ƙata wa,
Yana sane, yaƙi ɗaukan kiran da A'ishah take mashi a kullum tun zuwa shi Kaduna amma share wa yake , message ɗin da take tura mai ma yana buɗe wa ya karan ta amma baya mata reply,Kuma yayi haka ne dan yasa tasha wahala dumin ta baɗa kai , yasa mu ya cin ma manufar shi ,
Suna zaune shida friends ɗin shi maza da mata a gurin wani shakatawa dake nan Kaduna,
Latifa zaune take kusa da shi rabin jikin ta akan na shi tana wani karai raya tana narke wa a jikin shi,
Wayar shi ce tayi bay bire tin ya ciro ta cikin aljihun shi , message ya gani daga A'ishah, murmushin mugun ta yayi, cikin zuciyar shi yace yar wahala,
Buɗe wa yayi ya karan ta,ture latifa yayi a jikin shi ya miƙe yana cewa Yes yes yes,
Kallon shi kowa da ke gurin suka fara yi farhan yace my man ya dai, lion cewa yayi ta amince can you believe it she just accept it, farhan dariya shima ya kama yi , suka tafa hannu farhan yace congratulations man
Kaga ya kamata mu shirya koma wa dan mu tsara komai cikin kankanin lokaci, lion yace yes you're right , we have to go let go get ready,
Latifa ganin lion na niyar tafiya ya barta a gurin, da alama ya mance tana gurin har yake magana akan wata mace, wai kamar ma koma wa Zaria taji yana yi , su da suka yi shirin yin sati biyu kafin su koma,
Ce ba-by Wait, tsaya wa lion yayi ya jiyo yace You what latifa You should just get lost Ina da account number ɗin ki , zan tura miki da kuɗin ki,
Latifa tace but , lion yace look I'm not in mood to listen to any of your right now so bye,
Suka wuce shi da farhan,
Samari da ƴan matan gurin suka fara mata ɗariya ganin irin lilliƙe wa lion da take yi amma daga ƙarshe ya dis ga ta,Har hawaye na zubo mata a idon ta dan takai cin yarfin da lion ya mata ,
Da kyar taja jikin ta , ta koma hotel ɗin da suka sauka , ko da ta koma har su lion sun wuce,
Haɗa ina ta ina ta tayi ita ma ta kama hanya, moto Park dake Kaduna taje , ta shiga motar da zata je zaria,
Haka ta koma Zaria zuciyar ta cike da shirin mugun ta da take shirin yiwa lion , ta ɗauƙi alwashin ta muwa akan cin mutuncin da ya mata..
Lion da farhan a mota ɗaya suka koma zaria, farhan ya na gaya ma lion yacce zasu yi komai cikin sauƙi har suka kai gidan su lion.....
_______________
𝐍𝐨𝐭 𝐞𝐝𝐢𝐭𝐞𝐝
𝐤𝐮𝐲𝐢 𝐡𝐚𝐤𝐨𝐫𝐢 𝐝𝐚 𝐣𝐢𝐧𝐚 𝐬𝐡𝐢𝐫𝐮 𝐚𝐛𝐮𝐛𝐮𝐰𝐚 𝐬𝐮𝐧 𝐲𝐢 𝐲𝐚𝐰𝐚 𝐤𝐮𝐲𝐢 𝐦𝐚𝐧𝐞𝐠𝐢 𝐝𝐚 𝐰𝐚𝐧𝐧𝐚𝐧 𝐛𝐲𝐞

YOU ARE READING
MAI SONA { 2023 }
Romance* 𝐒𝐞𝐱𝐲-𝐫𝐨𝐦𝐚𝐧𝐜𝐞-𝐡𝐞𝐚𝐫𝐭𝐛𝐫𝐞𝐚𝐤 * *Best in Wattpad ( 2022-2023 )* ★★★★★★★★★★★★★★★ Tana taka duk inda ya taka. Tana zuwa duk inda yake. Tana yin duk abin da yace Bata san komai ba sai soyayyar shi. Duk abin da yayi bata gani...