part 20

235 8 0
                                    

✨✨✨✨✨✨
Mai sona
✨✨✨✨✨✨

Wʀɪᴛɪɴɢ ʙʏ✍️
Hiya Iqbal

*𝐍𝐚 𝐬𝐚𝐝𝐚𝐮 𝐤𝐚𝐫 𝐝𝐚 𝐥𝐢𝐭𝐭𝐚𝐟𝐢𝐧 𝐧𝐚𝐧 𝐠𝐚𝐛𝐚 𝐝𝐚𝐲𝐚 𝐠𝐚 𝐝𝐮𝐤 𝐰𝐚'𝐢𝐧𝐝𝐚 𝐬𝐮𝐤𝐞 𝐜𝐢𝐤𝐢𝐧 𝐰𝐚𝐧𝐢 𝐡𝐚𝐥𝐢 𝐚𝐤𝐚𝐧 𝐬𝐨*

Dan Allah kuyi following ɗina a social media handle ɗina kamar haka , yin haka shine nuna Godiyar ku a gurina, musamman anan Wattpad..

*Facebook* jiddorh ofeecial

*Tiktok* @jiddorhofeecial

*Instagram* jiddorhofeecial

بِسْــــــــــــــــــــــمِ اَللّهِ الرَّحْمنِ الرَّحِيمِِ"

Page 96-100

Gidan yah mardiya" lion ya faka motar shi, A'ishah ta fito a cikin mota ta buɗe wa su amina motar suka fito ta mai da ta rufe,
mu kullin da ta rufe gidan da shi ta ciro key ɗin a jakar ta, ta buɗe gidan su amina suka shiga..

Kana ta koma cikin motar , ta shiga ta zauna ta kalli lion dake zaune yana latsa wayar shi, tay murmushi ,

Kashe wayar lion yayi ya jiyo da kallon shi zuwa gare ta yana ƙara , ƙarewa fuskar ta kallon kafin yace toh yane yan mata cikin yanayi irin na samari yan bana bakwai,

A'ishah murmushi ta sake yi karo na biyu ba tare da tace komai ,

Daukan daya daga cikin ledojin da suke gefen shi yayi ya daura mata akan ƙafar ta yana firta cewa ga wannan nasan kina son shiga cika saboda yara,

Sai gobe kenan, A'ishah furta cewa tayi eh sai goben kenan , lion yace ki kira Ni kafin ki wuce makaranta, A'ishah ta ce inshallah,

Lion ya kuma cewa yanzu tafiya zakiyi ki barni baza ki bani komai ba, A'ishah tan bayar shi tayi da cewa, to me kake so in baka,

Lion ya bata amsa da cewa a good night kiss ( sun batar sai da safe ) zaro ido waje Aishah tayi ta dauƙi ledar dake kan ƙafar ta ta fita daga cikin motar da sauri , har tana tuntuɓe..

Lion wani killer smile yayi ( murmushin mugunta ) kana ya fashe da mahaukaciyar dariya irin ta basawa, ya daki kan sitiyarin motar shi,

Yace a fili very soon ( Nan da gajeren lokaci ) very soon my kitten Zaki shigo hannu na sai yadda nayi dake, har sai na gaji , sai ki fita daga cikin tunani na,

Sake wani murmushi yayi ya tada mota ya bar gurin hotel ya wuce suka haɗe da latifa daya bari dan zuwa ya dauko Aishah yana shiga latifa ta taso ta rungume shi ko kayan arziki babu a jikin tana goggoga mai kirjin ta , cikin salon yaudara tace baby I miss you ( nayi kewar ka ) ,

You keep me waiting ( ka bar ni Ina ta jiran ka) , tuni lion ya amshe saƙon da ta aika mai kamar yacce take so,

Bai tanka mata ba , suka fada kan gadon hotel ɗin..

A'ishah har ta shiga cikin gidan da murmushi akan fuska ta, tana mamakin wani irin soyayyar ce haka lion yake mata, tana fatan wata rana ya zamo miji a gare ta dan in ta same shi tayi sa'a ba ƙarama ba kuwa

{ niko nace hmm Aishah kenan wai shin lion Yama taɓa cewa yana sonki ne, in kuma akwai wanda ya taɓa ji, to ya gaya min}..

Cire hijab ɗin ta tayi ta zauna kusa da su amina ta buɗe ledar Holandia milk ne a ciki da gasasshiyar kaza , kofi tasa Amina ta dauko da kwano ta zuba musu su, Ita ma taja gefe tana cin nata,

Bayan sun gama suka kuskure bakin su A'ishah ta rufe musu kofa suka kwanta,

Asuba ta gari...

Rose flower
Jiddorh ofeecial

MAI SONA  { 2023 }Where stories live. Discover now