page 4

368 23 2
                                    

✨✨✨✨✨✨
𝐌𝐀𝐈 𝐒𝐎 𝐍𝐀
✨✨✨✨✨✨

Wʀɪᴛɪɴɢ ʙʏ✍️
Haya Iqbal

*𝐍𝐚 𝐬𝐚𝐝𝐚𝐮 𝐤𝐚𝐫 𝐝𝐚 𝐥𝐢𝐭𝐭𝐚𝐟𝐢𝐧 𝐧𝐚𝐧 𝐠𝐚𝐛𝐚 𝐝𝐚𝐲𝐚 𝐠𝐚 𝐝𝐮𝐤 𝐰𝐚'𝐢𝐧𝐝𝐚 𝐬𝐮𝐤𝐞 𝐜𝐢𝐤𝐢𝐧 𝐰𝐚𝐧𝐢 𝐡𝐚𝐥𝐢 𝐚𝐤𝐚𝐧 𝐬𝐨*

بِسْــــــــــــــــــــــمِ اَللّهِ الرَّحْمنِ الرَّحِيمِِ"

*GARGAƊI*

Bamu yarda wani/ku wata ya joya wannan labarin ba tako wacce siga duk wanda ya aika ta haka nabar shi da Allah,

*Tsokaci*

Wannan labarin ƙirƙirarran labari ne ban yi shi dan cin zarafin wani ku wata ba, sai dan na nisha ɗantar wa da ilimar tarwa, idan yazo daidai da labarin ka/ki to ina mai nai man afuwar ku.

*Kalaman godiya*

Duk kan yabo da godiya sun tabbata ga Allah madaukakin sarki, ka ƙara tsira da aminci ga Manzon mu Annabi Muhammad {S.A.W }tare da alayen sa, ina godiya ga masoya na maza da mata ma su bibiyar littattafai na, haqiƙa soyayya ku agare Ni ita ke garamin ƙarfin kwiwa harna ke jin nima zan'iya.

*Shinfiɗa*
Wannan labarin labari ne mai cike da sarga ƙiyar soyayya, mai cike da ƙaddara kalala, ko wa'in an masoyan daga garshe zasu ci nasara, ku kasan ce masu bibiya ta dan jin yarda zata kaya.

Page 16-20

Yana twenty five years yagama master's degree dinshi a fannin medicine, yaza ma cikakken likita, asibiti to ci da dama acikin Australia sunsha kawo mai tayin aiki saboda kwarewar shi amma yaƙi sam dan aganin shi imma kuɗi yake nema an riga da an tara mai ,

Tun bayan tafiyar Aliyu Australia dangin alhaji Muhammad suka matsa saiya ƙara aure, daƙar ya amince aka haɗa shi aure da ƴar ƙanin baban shi Hajiya asebe,

Tun bayan auren su har kawo i yanzu Hajiya asebe bata haihu agidan ba , sai cin karanta take babu babba ka agidan na alhaji Muhammad taha tana zuba mulkin ta yadda taso .

Daƙar alhaji Muhammad yasa mu Aliyu ya dawo Nigeria, sai dai anan ake yin ta tun sanda Aliyu ya dawo Nigeria Hajiya asebe ta tada hankalin ganin ta raba Aliyu da mahaifinsa,

Shiko Aliyu ba shiga harkar tama yake ba in ya shiga cikin gidan ma sai in abban shi na gari wannan kenan,

********

A'ishah gaba ɗaya kasa bacci tayi tana tunanin abun ɗaya so faru wa da ita yau take , da kuma mutumin da bata taɓa kawo wa zai tai make taba ya te make ta,

Ashe yana da kirki yadda mutane suka ɗauke shi ashe ba haka yake ba kai gaskiya dole ta sake gode mai inso haɗu, a haka tai ta tunani kala-kala har bacci ɓarawo ya sace ta

*******
Washegari da wuri ta tashi ta gama aikin da ya kamata ace tayi, koko ta dama mama ta bata kudi taje ta siyo suga da ƙosai hijab ta sa ta tsin kanta da ƙin sa nikab kamar ko yaushe,

A can wani shago a saman layin su ta siyo, tun daga nesa ta hango lion a ƙofar gidan su Yana brush,
Al'adar shi kenan duk safe in zaiyi brush ba yayi a cikin gida sai ya fito,

A'ishah tana kawo dai-dai inda yake ta tsaya, tamai sallama, be ɗago ya kalle ta ba sai da ya gama wanke bakin kafin ya ɗago ya zuba mata idanun sa yana ƙare mata kallo, ji tayi ajikin ta kamar ana kallon ta gowa da kanta tayi, ganin irin kallon da yake mata ne yasa ta maida kanta ƙasa da sauri,

Dabur cewa tayi ta rasa mai zata ce ɗaƙar ta haɗo kalmomin ta furta cikin siririyar Muryar ta ce ina kwana, amsa wa yayi da lafiya daga haka kautar da kanshi yayi,

Rashin abin da zata ce mai ne yasa tayi mai salama ta wuce, harara yabi bayan ta da shi kamar tana kallon shi,

Shima juya wa yayi ya shiga gida ya shirya , dan zaiyi tafiya zuwa Abuja birth day din wani friend dinshi,

Bayan kusan kwana uku A'ishah kwata-kwata ta dena ganin lion kamar yadda ta saba ganin shi kullum a ƙofar gidan su, bata san mai ya ke damun ta ba har ta shiga damuwa rashin ganin shi kwana biyu,

Sai tawagar abokanan shi kullum suna nan kamar ko da yaushe, in nuhu zai raka hawa napep ta riƙa kallon gurin kenan ku zata ganshi, amma ba ku alamar shi,

So daya wa Nuhu yakan tambaye ta akan me take nema a gurin sai ta wayin ce tace bako mai, wannan kenan,

A'ishah tana cikin tafiya ta dawo gurin sahura , kisser abokin lion Wanda ta saba ganin su tare da lion ko da yaushe ta gani yana ta fiya yana bouncing irin na manyen gayu ,.

Take zuciyar ta tunzura akan ta tambaye shi lafiya kwana biyu bata ganin lion,

Sallama ta Mai ya ɗago yana kallon ta cike da mamaki wannan ai ƴar malam ce, aje mamakin yayi agefe ya amsa mata sallamar, gaisawa sukai, ta tambaye shi da,

Dan Allah abokin ka lion Yana Ina kwana biyu , zaro ido waje kisser yayi ya maimaita sunan lion , A'ishah tace eh , amsa ya bata da lion yayi tafiya But ƙila bazai fi nan da two days zai dawo ba,

Cewa tayi in sunyi waya ya gaishe shi kafin ta mai sallama ta wuce, mutuwar tsaye kisser yayi a gurin ya kasa ko motsa wa, daƙar yayi ajiyar zuciya ya zaro wayar shi ya danna number lion ringing biyu lion ya ɗauka, suka yiwa kansu kirarin da suka saba ,

Kisser yace kai zaki ashe dama duk kallon banza kake mana dama in muna haukar mu, tambayar shi lion yayi akan mefa,

Cikin shaƙiyan ci kisser yace ai dole kace haka, tun da kana zaga wa kana latsa yar mutane,

Tsaki lion yaja yace abeg man just go straight to the point, kisser gaya wa lion yayi yadda sukai da A'ishah,

Sai a lokacin lion ya tuno da ita ma tsaki ya sake ja kafin ya gaya mai me ya haɗa su baya da haka ba komai,

Fira suka ɗan taɓa irin na abokai kafin kisser ya tambaye shi yau she zai shigo garin , lion ya bashi amsa da jibi jibin nan ,

Kisser cewa yayi ai gwamma kayi ka dawo kar kasa ƴar malam ta susuce, kashe wayar lion yayi ya jefar agefe, ya janyo wata chika dake kwance age fen shi ya fara romancing din ta baji baga ni , sai wani nishi take tana ban ƙaro mai da ƙir jinta,

Bai sau rara mata ba har sai da ya samar wa kanshi natsu wa, inda ya bar wannan budurwa da matsa ƙafa dan alokacin ta fara jin wani sabon sha'awa ta taso mata , nan take ta fara shiga wani hali ,

Ganin lion yayi shige War shi toilet be damu da halin da take ciki bama yasa ta sa hannun ta, ta fara biya wa kanta buƙata,

Lion da shigar shi toilet tsarkake jikin shi yayi ya fito ganin abin da cicilia take ne yasa ya kau da kanshi ya shirya jikin ƙananan kaya kamar ko da yaushe,

Bandir din yan dubu dubu guda biyu ya ɗauko ya watsa mata yace kafin na dawo ki tabbatar kin bar ɗakin nan key din motar shi ya dauka ya fita,

Da fitar shi daga cikin five star hotel ba inda ya zarce sai wani game Centre na maza gurin irin samarin na ajeboters ne suke ta ruwa inda ya hangi abokanan shi suna boga snooker ya nufa da zuwan shi ,

Suka bashi sanda shima yayi joining dinsu , sai da suka gama wasan nin su agurin kafin suka yi sallar mangariba da ishsha a Centre mouse daga nan wani club dake nan cikin Abuja suka wuce, sheƙe ayar su sukai iya san ransu , sai wajen 2am suka bar club ɗin ,

Lion da koma War shi hotel zube wa yayi akan gado sai barci , koma ba komai yasa haka ba sai shisher da yay ta ɗura wa cikin shi ,

( masu ganin cewa shisher ba abin shaye shaye bace me yisa duk mashayin shisher bayan ya sha bacci nan take zai rufe mai ido , Ni bazan ce komai ba amma a rinƙa aiki da hankali )

Na barku lafiya , A kafto min comments da vote......

y͜͡a͜͡r͜͡ m͜͡u͜͡t͜͡a͜͡n͜͡ z͜͡a͜͡z͜͡z͜͡a͜͡u͜͡
🆂︎🆄︎🅻︎🅴︎🅹︎🅰︎

MAI SONA  { 2023 }Where stories live. Discover now