part 15

236 11 2
                                    

✨✨✨✨✨✨
𝐌𝐀𝐈 𝐒𝐎 𝐍𝐀
✨✨✨✨✨✨

While you're reading this page listen to this song up there☝️

Wʀɪᴛɪɴɢ ʙʏ✍️
Hiya Iqbal

*𝐍𝐚 𝐬𝐚𝐝𝐚𝐮 𝐤𝐚𝐫 𝐝𝐚 𝐥𝐢𝐭𝐭𝐚𝐟𝐢𝐧 𝐧𝐚𝐧 𝐠𝐚𝐛𝐚 𝐝𝐚𝐲𝐚 𝐠𝐚 𝐝𝐮𝐤 𝐰𝐚'𝐢𝐧𝐝𝐚 𝐬𝐮𝐤𝐞 𝐜𝐢𝐤𝐢𝐧 𝐰𝐚𝐧𝐢 𝐡𝐚𝐥𝐢 𝐚𝐤𝐚𝐧 𝐬𝐨*

بِسْــــــــــــــــــــــمِ اَللّهِ الرَّحْمنِ الرَّحِيمِِ"

Page 71-75

A bayan layin su, in da lion ya saba ɗauka da aje A'ishah yauma dai-dai gurin ya faka motar shi,

Lion kamo hannun A'ishah yayi ya haɗa da nasa, yana kallon ta, da riki ɗaddon ida nun sa,

Ya zuba mata ido yana kallon kyakkyawar fuskar ta ko ƙif ta idon shi baya yi,

A'ishah ji tayi wani abu da bata san ko meye ba yana mata yawo a cikin jikin ta,

Kautar da fuskar ta gefe tayi cike da jin kunya da rashin sabo da abin da lion yake mata tayi,

Lion buɗe bakin shi yayi yace cikin husky voice ɗin shi, rowar ganin kyakkyawar fuskar ki kike min ko ,

shike nan na dena kallon ki har dai hakan zai saki farin ciki baby , da sauri A'ishah ta jiyu da fuska ta i zuwa kan fuskar lion ,

cikin yanayin na damuwar da ta nuna akan fuskar ta, tace haba ya Aliyu me yisa zaka ce haka, Ni na isa in hana ka kallon fuska ta kawai daiiii...

Sai kuma tayi shiru ta sunkuyar da kanta ƙasa tana murmushi, lion shima murmushi yayi ya kamo fuskar ta ya hade goshin su guri ɗaya.

Kana yace cikin wani salon magana na yaudara wanda ita kadai zata iya ji ko da akwai ko wani a kusa da su, yace kawai dai me A'ishah tace uhm uhmm ,

lion da yatsan shi guda ɗaya ya sa ya fara wa A'ishah susa a kan fuskar ta yace uwmm yan mata nahhh baza ki faɗa min ba ko, ko dai ma nasan komai yisa kike haka ,

Bebb I know you're not computable akan yacce nake taɓa miki jiki both I can control my self, when I'm with you beb, I'm I addicted to be touching you, ke ɗin ce kyan ki yayi yawa.

Shiru A'ishah tayi bata ce komai ba a wannan lokacin bata san wani kallar tunani zata yi ba and she can't unaccept the fact that she's enjoying his every touch,

Tana cikin wa'in nan tunanin ne cikin zuciyar ta, lion ya fara goga hancinsa akan nata cikin wani irin salo mai wiyar faɗa,

Labɓan shi yakai kan nata, dama tuni idon A'ishah a rufe suke tana amsar saƙon nin da lion ke aika mata su, zai haɗe bakin su kenan suka ji ana bubbuga ƙofar motar ,

Da sauri A'ishah ta raba jikin ta daga na lion ta fara saita kanta , kafin ta buɗe ƙofar motar nafi ce a tsaye, ko sallama A'ishah bata wa lion ba ta fita a cikin Motar da sauri,

Ta kama hannun nafi suka wuce daga gurin lokacin an shishshiga masallaci dumin gudanar da sallar magrif,

Hanyar gida suka nufa, suna shiga cikin gidan baƙin su dauke da sallama mama ta hausu da faɗan meyi kaisu yin dare agidan mutane ta inda take shiga bata nan take fita fa,

Dukan su sunkuyar da kai sukai ba wanda ya iya cewa uffan dan sun san basu da gaskiya,

mama sai da ta gaji da faɗan tace su wuce suje suyi salla da sauri suka shige ɗaki

Bayan sun ƙidar da sallar ishsha'i sun ci abinci, suna zaune shiru , nafi ta kalli A'ishah tace wato baza ki bani labari bako , sai na tambaya ko, to gashi na tambaya

MAI SONA  { 2023 }Where stories live. Discover now