page 33

262 11 3
                                    

Page 33

Not edited

"Ɓangaren su latifa ko, washe gari tana cikin bacci taji ana kiran sunan ta.
Latifa latifa latifa, cike da bacci da gajiya ta buɗe idon ta.

Shukurah ce tsaye a kan ta tana kiran sunan ta, ya Mutsa fuska latifa tayi ta tashi ta zauna.

Sannan ta ja tsaki tace wa shukurah lafiya, shukurah ta ce cikin Masifa.
Lafiyar ce ta kawo haka, kin wani kwan ta kina zuba bacci asara,

Bayan kin san cewa babban boka yace na koya miki duk wani aiki da ɗan ƙun giya ke yi,
To bazai yiwu ba haka kawai ina zaune ki jamin masifar da boka zai yi fushi da Ni,

Saboda haka kiyi maza ki tashi ki shirya ki same Ni a falo, shukurah na gama gaya wa latifa magana ta fice a cikin ɗakin.

"Tsaki latifa ta sake yi , da sauri ta tashi da ta tuna cewa babban boka zai iya yi mata wani mugun abu in taƙi bin Umar nin shi,

Da sauri ta shiga cikin toilet ta fara wanka tana tunanin gwamma ta bi zu a hankali har ta cimma burin ta,

In ta samu lion ya zama yana a tafin hannun ta, ɗauƙe shi za tai su bar ƙasar .

Cikin sauri ta gama wanka ta fito ta shirya cikin riga da wando, ta fito falo ta iske shukura zaune a falon da kayan kari a gaban ta.

"Dariyar ƙeta shukurah tayi ganin yadda latifa ta fito cikin minti goma har wanka kuma tayi cikin ɗan ƙan ƙanin lokaci,

Cikin shaƙi yan ci tace a'a latee baby har kin fito, maza ƙara so mu karya,

Kullu tun baƙin ciki ne ya tsaya wa latifa a wuya ta haɗiya ta amsa da hmm,

Cikin sanyin jiki ta ƙara so kusa da shukurah ta zauna, ta zuba dan Kali da kwai ta haɗa tea,

Ta fara sha , ɗa kyar ta cinye abin da ta zuba saboda tana ci kamar an tilasta mata cin guba,

Bayan sun gama cin suka koma saman kujera, shukurah ta ɗora ƙafa ɗaya kan ɗaya ta ƙar ƙa ɗawa kamar wata boss.

Ƙa ido ji ta fara jero wa latifa duk ciki ba wani na arziki kau cewa da saɓa wa mahalici ne kawai.

Dole ne ɗan ƙun giya ya kasance in mace ce ta ringa lasbian namiji kuma gay luwaɗi.

Dole ne ɗan kungiya ya ringa temaka wa gurin yaɗa zina da fasiƙan ci a cikin al'umma.

An haram tawa ɗan ƙon giya yin aure ko ya haihuwa, imma ya haihuwa za a sadaukar da abin da ya haifa ga do-do.

Duk shekara ana gudanar da taro , wan da duka members na gun giya ke haɗu wa, dumin sadaukar war jinin mutane ga dodo dumin nuna godiya a gare shi .

Duk wanda ya nemi bijirewa ƙungiya hukuncin mutuwa ne a gare shi,

Latifa ce ta fara magana cikin kuka tana cewa Wallahi shukura tsakani na dake Allah ya isa,

Ni na ce ina son shiga wata ƙun giyar kuce wannan ai cin amana ne, cikin sharuddan naku wanne ne na ɗau ka,

Gaye gayen magana latifa ta cika ba dani, shukurah ta ja tsaki tace cigaba da surutun ki wan da bazai amfane ki da komai ba sai ma ya ja miki matsala dan zaki amshi mummunan hukunci gurin babban boka,

Dan ma ki sani duk abin da muke yana sane damu , zai iya bai yana a gaban duk wani ɗan kungiya in yana da ɓokatar haka.

Sai dai in mu ne muke buƙatar wani abu a gurin shi , zamu neme shi inda yake,

Kuma duk wanda ya shiga ƙungiyar nan ba fita , dan ya sai da wa she dan kan shi, latifa You have to know that you already sell your soul to devil

Dan haka dole kiyi biyayya, shukura na gama cewa haka ta tashi ta shige cikin ɗaki ta bar latifa a falo tana shar ɓar kuka,

"Sai da tayi kuka ma ishe kafin ta haƙora, tayi dana sanin-sanin shukura a rayuwar ta.

Wannan kenan

*********

Ɓangaren lion da Aishah yau kwana biyu uku kenan da ɗaura auren da suka yi.

Sai shan amar cin su suke , kusan a gidan Aishah take wuni yanzu, tayi musu girkin karin kumallo abin cin rana da na dare .

Kafin ta ke koma wa gida, lion har ƙofar gida yake raka ta yanzu dan yace yanzu ita nauyi ne akan shi, ya ɗauki alkawarin kare ta da kula da ita ,

kuma yau ce ta kama ranar da zasu koma makaranta , ranar wata Litinin misalin ƙarfe bakwai da rabi na safiyar ranar,

A'ishah kaya take sawa cikin sauri dan lion na jiran ta a ƙofar gida , zai kai ta makaranta.

Cikin ƙan ƙanin lokaci ta gama shirya wa ta ɗauko jakar da take zuwa makaranta da ita ta zuba littattafan da zata ɓukata,

Ta fito tayi yaya mardiya sallama, da sauri ta shiga cikin motar, lion ya tada,

Sai da suka fara tafi ya , lion ya jiyo yace wifey, Aishah ta ce uhmm .

"Lion yace you know I'm going to miss you to day, yan zu yau haka zan wuni bake,

A'ishah ta ce kayi hakori kai da kan ka kace na ɗan lokaci ne, zamu kasan ce a tare ko wani lokaci,

Suna maganar yacce zasu yi missing ɗin juna a yau suka kawo bakin titin, nafisa na tsaye tana jiran su, tana ganin sun yi fakin ta shiga , cikin motar, ta gai she da Aliyu ya amsa kamar ko da yaushe.

Lion yana kawowa bakin get ɗin f.c.E Zaria yayi fakin , nafisa ta fita daga cikin motar ya rage daga Aishah sai lion a ciki

"Lion jan yo A'ishah yayi ta dawo jikin shi, ya sun baci hannun ta, da kuma ruwan ta da hanci ta, daga ƙar she ya sun baci laɓɓan ta, yace take care ya zato kuɗi a aljihun shi yan dubu dubu ya san ya shi a tafin hannun ta.

Cire kuɗin ta miƙa mai, tace i don't need it Ina da wasu a guri na, ƙin amsa lion yayi yace na baki ne saboda now you're my responsible, ba ruwa na da kina da kuɗi

A'ishah cewa tayi but yah Aliyu, lion cewa ƙarki kiyi min gaddama jeki kada kiyi Latti,

Sake peck ya mata a goshin ta , ya fita ya bode mata ƙofa ta fito, sai da ta....

**************

Buzeeee over

Prado me

Don't forget to vote and comment share to your love ones.

Bye

MAI SONA  { 2023 }Where stories live. Discover now