Page 49
{ Matuƙar godiya gare ku , domila2namsu AUWALRABIHAMZA mazelasss AsmauKabir910 }
"Ya na ke jin haya niya tun daga waje sai kace ba asibiti ba, da sauri nurse ɗin ta ta shi , ta na cewa yi haƙori doctor was innan mutanen ne yanzu zan sa ayi waje da su,
Doctor kallon me ƙo sai tayi da ke rike da A'ishah, tace haba bayin Allah baku san ɗin asibiti bane akwai ma jin ya ta a kwan ce basa son haya niya,
Me ƙo sai cewa tayi ki yi ha ƙori , a te maka a du ba yariyar nan, doctor cewa tayi nurse me yi sa baki shiga da ita ɗa kin haihuwa ba ina katin ku ta tam bayi me ƙo sai,
Me ko sai ta ce ba mu da shi ƴar nan, nurse ɗin tayi saurin cewa basa a wo doctor ka wai lokacin haihuwa ne yayi suka ga abin yafi ƙar fin su shine suka kwaso ta suka kawo mana ita,
( Bazai dauke ku tsawon lokaci gurin like da comments ba )
Ɗaga mata hannu doctor tayi alamar tayi shiru, san nan ta ce baba duk fa ɗa kar wan nan da muke akan zuwa awo , amma ba kwa dau kwa ya kamata Ku gane cewa muma muna iya ƙoƙarin mu ana awo ne dumin lafiyar yaron data maman yaron da kuma samun sauƙi ga dukan mu, yanzu ba baya nan ta muke da shi ba taya zamu fara amsar haihuwar ta ,
Nurse kama ta ki shigar da ita ɗa kin haihuwa, amma ko da nan gaba ne ya kama ta ku gyara, nurse ba dan ta so ba ta kama A'ishah da ta fara ji gata, ta wuce da ita doctor ta bi bayan su,
Wata nurse ɗin daban ta kira me ƙo sai du min ta siya kati, da aka tambayi sunan A'ishah da baban ta , sai karya tayi ta bada sunan marigayi mijin ta, da ga ƙar she nurse ɗin ta sake tambayar da ina mijin A'ishahn a wannan karon ma me ƙo sai sake kar ya tayi, ta ce yayi tafiya baya gari ,
ɗan rubu ce rubu ce nurse ɗin tayi , ta miƙa mata wata ta kar da tare da cewa ga wannan kayayyakin da muke bukata ne yanzu nan dan in Basu ba ta ƴar ɗa za a amshi haihuwar ta, amsa tayi me kosai tana cewa to ƴar nan ina zan samu in siya,
Nurse ɗin ta ce ki fita waje zaki ga mata a zaune da kaya in kika bata takar dan nan zata hada miki ko mai da ko mai,
Fita me ƙi sai tayi taga wata mata bakin asibiti tare da kayayyakin amfani na jarirai da yara , sallama me ƙo sai tayi tare da cewa sannun bai War Allah, mata cikin gurɓa tacciyar hau sar ta, ta ƴar bawa ta ce yau wa baba,
Me ƙo sai ta miƙa mata ta ƙar dar tayi tana cewa gashi kayan haihuwa za a hada min, amsa matar tayi ta tashi ta fara haɗa wa, sai da ta gama, haɗa wa me ƙo sai tace nawa ne kuɗin,
Matar ta ce dubu biyar, kwance lali tare ta me kosai tayi ta ciro kuɗi ta irga dubu biyar cif , ta bata , sannan aka sa mata a leda ta amsa ta dawo asibitin, ta bawa nurse ɗin
Nurse ɗin , nurse ɗin amsa tayi tace me kosai ta zauna anan reception ta jira, zama tayi tana addu'ar Allah ya sauƙi A'ishah lafiya
A can ɗa kin haihuwa mata ne masu na ƙuda a ciki su hudu har da A'ishah dake kwance su biyar, nurse ɗin ne ta shigo ta aje kayan A'ishah kusa da kwadon da take kwance,
{ A temaka ayi following ɗina )
Doctor ta dawo kan A'ishah tasa hands gloves ta shiga duba ta, sai da ta kama tace wa ɗaya daga cikin nurses ɗin , kisa mata ido nan da one hour zata haihu, in lokaci ya kusa ki kira Ni dan abin bata Is so complicated nurse ɗin tace ok maaah,
Kafin doctor ta wuce duba sauran mara sa lafiya ,
Cikin ikon Allah ya rage saura ten minutes awa daya ta cika A'ishah ta fara na ƙuɗa ga dan gadan , da sauri nurse ta fita taje office din doctor ta kira ta ,
Doctor na zuwa ta shi ga yin duk abin da ya kama ta tare da te makon nurses , ba Jima wa kai ya fara fito wa doctor ta sa hannu ta fito da raguwar jikin yarin ya mace aka samu , nan da nan ta fara jan dara ta ciƙa dakin , doctor furta wa tayi ta ce masha Allah ganin irin kyan da babyn ke da shi kamar ƴar aljanu ( Ni Ko nace uban ta wasa ne gurin kyau bale azo ga kan mamatan ) har wani shape gare ta kamar budurwa, doctor miƙa wa nurse babyn tayi dun su shirya ta,
Ita kuma ta cigaba da duba A'ishah, kallon nurse din da ke miƙa mata abubu tayi ta ce akwai wani babyn fa,
kije ki kira wa'in da suka kawo ki Basu babyn kice su ƙaro wani kayan da za asa wa dayan in ya fito, fita nurse din tayi taje reception tace ina ƴan uwan A'ishah Zubairu, (sunan da me ƙo sai ta bada kenan) da sauri me ƙo sai ta, tashi tana cewa gani nan , nurse ɗin ta ce mata biyu Ni,
Bin bayan nurse din me ƙo sai tayi har suka kawo baƙin dakin haihuwar nurse din ta ce jira Ni anan,
Me ƙo sai ta tsaya nurse ɗin ta shiga ciki, bata jima ba ta fito hannun ta riƙe da baby ta miƙa wa mai ƙi sai,
Da bisimillah me ƙi sai tasa hannu ta amshi baby fuskanta ta cika da farin ciki tana cewa me muka samu haka, nurse din tace mace ,
Me ƙo sai ta ce masha Allah ashe duk mune , ya maman fatan tana lafiya, nurse ta ce kaya dama zaku je ku ƙaro dan akwai sauran yaro,
Me kosai miƙa mata ledar da suka zo da ita daga gida tayi , nurse ta amsa ta koma ciki,
Haka akai ta fama, har zuwa shaɗa ya da rabi na dare kafin kan yaron ya fara fito doctor ta temaka wajen fito wa da yaron
Sai dai yaron baya motsi, sa hannu doctor tayi a sai tin zuciyar shi ............
______________
Aslm reader tun just ya ya kamata Ku jini amma wallahi nayi business kuyi manage da wannan. Kada ku manta kuyi like and comment
YOU ARE READING
MAI SONA { 2023 }
Romantizm* 𝐒𝐞𝐱𝐲-𝐫𝐨𝐦𝐚𝐧𝐜𝐞-𝐡𝐞𝐚𝐫𝐭𝐛𝐫𝐞𝐚𝐤 * *Best in Wattpad ( 2022-2023 )* ★★★★★★★★★★★★★★★ Tana taka duk inda ya taka. Tana zuwa duk inda yake. Tana yin duk abin da yace Bata san komai ba sai soyayyar shi. Duk abin da yayi bata gani...
