Page 48
[ Wato ko, ko da yaushe in naga adadin yawan readers da kuma mutane ƙalilan da suke min likes abin yana Ban hau shi sosai kuma yana kona mun zuciya last page haka na roƙe ku amma mutum ɗaya ce tayi ƙoƙarin yimin comment domila2namsu. Godiya babu ada di.]
"Cikin rufin asirin Allah A'ishah da me ƙosai suke rayuwa, duk da cewa mane ji kawai suke, har A'ishah ta fara ɗiban tufafin ta tana seda wa,
ba yadda me ƙasaitacciyar ba tayi ba da ta bari amma A'ishah tufafin bata ga amfanin ajiyar su ba har dai zasu zauna da yun wa,
Ga ciki ya tsufa, watan gobe ne zata shiga watan haihuwar ta , nan ma me ƙo sai ba yanda bata yi ba A'ishah ta dun ga zuwa gurin a'wo amma A'ishah ta tu bure ta ce baza ta ba,
Cikin ya tsufa yayi girma sosai, da kyar ta ke zama da kyar take ta shi,
Duk yam Mar Allah take fita tat taki tun daga farkon unguwar har ƙarƙashin she kafin ta ju yo ta dawo,
-------
( Da alama novel ɗin bata muku daɗi in baya ku fada zan daka ta )A yau cikin da ke jikin A'ishah ya shiga wata tara da two weeks a yadda me ƙo sai ta mata bayani a zuwa wannan lokacin a ko da yaushe zata iya fara na ƙuda, duk alamomin me ƙosai ta gayar mata, addu'ar ta kawai Allah ya kawo mata shi da sau ƙi
Da yam mar ranar Litinin kamar kullum haka ta shirya cikin doguwar rigar ta da bata da nauyi , ta wa me ƙo sai dake girki sallama, me ƙo sai ta mata a da wo lafiya A'ishah ta sa kai ta fita, da kyar ta ke a je ƙafa ɗaya ta ɗa ga ɗaya ,
daure wa tayi ta cigaba da tafiya , can ba tai wani nisa sosai ba taji baza ta iya cigaba da tafiya ba dan wani juya wa da cikin ta yayi,
( Kada ku man ta ku ɗin ga danna likes )A dad da fe ta ju yo ta dawo, ta ɗa ga ƙafa kenan zata shiga cikin gidan ta ji ruwa ya fashe ya gan gar o mata kan jin yar ta , zafin raɗa ɗin azaba yasa ta dur ƙoshe a gurin tana ɗan ƙara tana da fe cikin ta,
Me ƙo sai da ke zaune gaban mur hu tana fi-fita wuta ta ji ƙara daga waje , haka kawai zuciyar ta ta bata da ta le ƙa taga lafiya, duk da cewa bata kawo wa cewa bata sa a zuciyar ta cewa a A'ishah nace dan ba yanzu bane lokacin da wo War ta
Tana le ƙa wa bakin ƙo fa ta ci karo da A'ishah, cewa tayi subha nallah , tsu gunna wa tayi ta kamo A'ishah ta te maka mata suka shiga cikin gidan, ɗa ki ta wuce da ita ta kwantar da ita saman ta bar ma
Hijabi me ƙoƙarin sai ta saka da sauri, takal mi ma daban-daban ta saka da sauri-sauri take tafiya har tana cin tun tu ɓe , gidan unguwar zoma dake unguwar ta shiga tana taf ka sallama bata jira an amsa ta shiga cikin gidan,
Cin karo tayi da jummai unguwar zoma, ta shirya cikin kayan ta na aikin asibiti tana rufe ƙofar ta da mukulli,
Jin ana rakka sallama yasa ta juyo tana amsa, ganin me ko sai yasa tace a'a lafiya me ƙo sai na gan ki a ruɗe,
Me ƙo sai cewa tayi ƴar nan ke dai bari dan Allah te mako na zo nema gurin cikin sauri, tambayar ta yi te makon me , me yake faruwa , me ko sai ta ce wallahi yarinya ce jika ta gata can na baro ta cikin ɗa ƙi ta na na ƙuda,
Jummai unguwar zoma ta ce kash wallahi me ƙo sai gashi kuma lokacin tafiya ta aiki ya yi yan zuma haka kin gani ina shirin ta fiya ne,
Me ƙo sai ta cen ƴar nan ki dubi girman Allah da ma aiki , muke ƙi du ba yariyar nan , in sha Allah baza a ɗauki tsawon lokaci Bama zata sau ka,
Jummai cewa tayi to shike nan Allah ya sa muje in gani, San nan ta ƙara sa rufe gidan gaba ɗaya suka wuce,
{ Bazan gaji gurin ce muku da ku ɗin ga like da comment da following ɗina ba }
Cikin ɗakin suka shiga, ba ɓata lokaci jummai unguwar zoma ta sa hand gloves ta shiga du ba A'ishah , A'ishah azaba ta mata yawa sai gumi take yi , inna lillahi tai ta fa man an bata,
Tun ana min to ci har maga riba ta kawo kai amma shiru bata sau ka ba, sai jini da ya dan fara zuba,
Jummai unguwar zoma ce wa tayi gaskiya ya kamata a kai ta asibiti kar abun ya tsa nan ta gwam ma in wata matsalar ce a tare tun da wuri, kuma gashi tayi lat tin zuwa gurin aiki dam ma night duty gare ta,
Me ƙo sai amsa mata tayi da to ta fita da sauri dumin samun abin hawa, ta jima tana tare bata samu wasu da mutane wasu ko sun tsaya in ta gaya musu inda zata a sai su wuce ,
da kyar da wahala ta samu wani mai adai dai ta, ya biyu ta , ya tsaya kofar gidan ta, shiga cikin gida
Jummai ce ta kamo A'ishah suka fita me ƙi sai ta tsaya haɗa kayan da suka aje na haihuwa da ɗan ƙudin da suka tara dan ko ta kwana ta deba , dubu sha biyu da ɗari biyar ciff ,
tana gama hada wa fita ta shiga cikin adai dai ta suka wuce , ba wata tafiya me nisa sukai ba suka kawo primary health care da ba shi da nisa da unguwar,
Bayan sun sauka jummai ce nan ma ta saka te maka wa A'ishah suka shiga cikin asibitin, me ƙo sai ta tsaya ta sallami me adai dai ta , sannan ita ma ta bi su ciki,
Tambayar me ƙo sai ka tin awon A'ishah akai ta ce ai ba tai awo ba , ma aika ciyar da ke amsar kati ce ta ce to tun da dama tun farko baku da niyar zuwa asibiti yan zu me ya kawo, wato kun mai damu sha shai tun farkon da yar ku tayi ciki baza ku kawo ta ba sai da kuka ga abin ya ga gare ku,
To yan zu muma baza mu amshe ta ba ku kwashe ta ku mai da ta gida ku amshi haihuwar da kan ku, faɗe-fade cikin za fin rai tare da ihu nurse ɗin tai-tai wa me ko sai, mutane sai ɓata ha ƙuri suke ganin halin da A'ishah take ciki ,
amma nurse ɗin nan fa fa fur ta fuske tayi kamar bata san sunayi ba ta cigaba da duba takar dun da ke gaban ta ,
Wata mata ce ƴar babban haka ta shigo cikin asibitin taji haya niya , nurse ɗin saurin miƙe wa tayi tana cewa san nu da zuwa doctor, bata amsa ba ta ce me yake faruwa ne na ke jin haya niya tun..............

YOU ARE READING
MAI SONA { 2023 }
Romance* 𝐒𝐞𝐱𝐲-𝐫𝐨𝐦𝐚𝐧𝐜𝐞-𝐡𝐞𝐚𝐫𝐭𝐛𝐫𝐞𝐚𝐤 * *Best in Wattpad ( 2022-2023 )* ★★★★★★★★★★★★★★★ Tana taka duk inda ya taka. Tana zuwa duk inda yake. Tana yin duk abin da yace Bata san komai ba sai soyayyar shi. Duk abin da yayi bata gani...