page 62

221 21 15
                                    

Not editing

" Da misalin ƙarfe huɗu da rabi na yamma daddy da lion suka ƙara so gidan cikin jerin motocin shugaban ƙasa da suke mai rakiya,

Kama daga Alhaji Ahmed joorda zuwa ga uwar gidan shi Hajiya Binta da kuma ƴar shi ruky, tun da suka ji yo ji niyar motocin suka fito hara bar gidan suka tsas tsaya cikin shiga ta alfarma ,

dumin su tar ɓi man yan baƙin da suka yi, barin ma ruky saboda zumuɗi har make up artist ta Kira ta tsara mata kwalliya saman fuskanta ta dawo kamar wata ƴar tsana,

A jere motocin suka tsaya, wasu jami'ai suka fito suka buɗe wa daddy da lion suka fito,

Har baƙin motar Alhaji joorda ya ƙara so ya tar bi daddy, suka yi musa ba ha, Hajiya Binta da ruky suma ƙara so wa sukai aka gag gai sa kafin suka shiga daga ciki

A falon Alhaji joorda aka sau ƙe su , kafin ma aika ta suka fara cika gaban su da abubuwan motsa baki da A'ishah ta ba je basirar da Allah ya mata ta girka su,

Sai fira ake shi dai lion Yana zaune baya cewa komai , Allhaji joorda ne yace wa lion. , ya dai my son ya kayi shiru baka cewa komai ka saki jikin ka nan kamar gida ne,

Sannan ya kalli ruky dake zaune kusa da lion yace mata dota me zai hana ki zagaya da yayan ki ya ga gida , miƙe wa ruky tayi tana jiran lion ya miƙe amma kamar ma bai san tana yi ba,

Sai da daddy ya mai signal da ya tashi ya bita kafin ya tashi ba dan yana so ba, ya bi bayan ta tafiya kawai suke har ruky ta fara gwada jan shi da fira,

Duk da dai ba amsa mata yake ba sai in ta tambaye shi wani abun ya amsa mata da eh ko a'a,

Har suka kawo wani haɗaɗ ɗebe gading suka zauna saman wasu kujeru da aka ƙera da siminti , ruky cikin yan ga da i yayi ta ke wa lion fira tana yi tana haɗa wa da shagwaɓa ,

Ringin wayar da ke hannun shi yayi tayi , yayi excusing kan shi ya tashi yayi ɗan nesa da ruky ya amsa wayar daga asibiti aka mai kiran,

A can kuma quarters ɗin ma aika ta AHYAN ne zaune yana ta jiran mommy shi yaga yau ta dade bata dawo ba kamar yadda ta saba,

Ita ko A'ishah tana kitchen tana kan gama snack ɗin da take abin da zata yi kenan na ƙarshe, ita kan ta sauri take ta koma gurin AHYAN ɗin kar ya fara kuka ɗan saboda yanayin jikin shi ba a so yana kuka,

Shi ko AHYAN tashi yayi , shi anan dole zai je ya nemo mummy shi, ba sanin ko ina yayi a gidan ba , tun da suka zo A'ishah bata bari ya sake fita ba,

Sai yau da ya fito da kan shi , gani yayi gurin ya mai wani iri , ga han ya daban daban bai ma san wacce zai bi ba,

Daga baya dai ya yan ke shawarar bin wata hanya ko zai ga mommy shi a gurin, tafiya yai tayi amma bai gan taba be gama kowa ba,

Sai daga baya ya hango wani mutumi kyakkyawa a tsaye yana waya, nan da nan yaji yana son shi, da sauri haɗe da ɗan gudu ya ƙara sa gurin mutumin,

Shi ko lion Yana tsaye yana amsa waya , yaji an ambaci sunan Abba cikin Muryar yara daga sama kallon gefen shi yayi , ya ci karo da ɗan ƙaramin yaro kyakkyawa da bazai wuce shekaru uku ba,

Nan take jin wata muguwar soyayya yaron ta kama shi, durgusa wa yayi daidai tsayin yaron , yayi murmushin ya shafa kuma tun shi , sannan ya ce mai , and wa yace ma Ni abban ka ne,

AHYAN cikin kunya yace ba tun da momy kyakkyawa ce , kai ma kyakkyawa ne shine kuka Hai fi cute boy Kama ta,

Lion cewa yayi oh really AHYAN yace yesh, shafa kan shi lion. Yayi sannan yace to ina mommy naka , AHYAN cewa yayi kamar zai yi kuka nima ban gan ca ba, ita nake nema ɗan Allah ka caini gurin mommy na,

Suna cikin haka ruky ta hangi lion tare da wani yaro kamar ɗan aljani tsoro ne ya cika ta ɗan a iya sanin ta kaf gidan babu ƙaramin yaro dan doka ce aka sa a gidan Saboda bata don kananun yara,

Da sauri ta ƙara so gurin ta fin cike AHYAN daga jikin lion sannan ta wurgar da shi a ƙasa, lion cewa yayi rukayya Are in you right sense,

Ruky cewa tayi my lion stay away from him aljani ne, lion bai saurare taba ya tsugunna ya ɗauƙi AHYAN da ke rusa uban kuka , ba inda baya amsa kukan shi cikin gidan, ya fara lallashin shi,

Amma AHYAN kamar sake tun zura shi ake sai rusa kuka yake,

Ita ko A'ishah bayan ta gama aikin ta , ɗakin su ta wuto gurin AHYAN amma abin mamaki , AHYAN baya cikin ɗakin nan da nan ta ruɗe ta fara neman shi ,.

Wasu daga cikin ma'aikatan gidan suka taya ta duba shi ɗan suna tsoron kada masu gidan su gan su gan shi, saboda yar su bata son yara,

Ba daɗe wa suka jiyo kukan shi daga gadin ɗin gidan , da gudu A'ishah ta nufi gurin da ta jiyo kukan AHYAN,

Tun daga nesa ta hango AHYAN da ke yin kuka a hannun wani mutumi da bayan shi kawai take iya gani,

Sai ruky da ke tsaye a gefen su, da sauri A'ishah ta zo ta amshe AHYAN a hannun lion , tana duddu ba jikin shi ta ga mai ya faru da shi,

Lion ya na riƙe da AHYAN a hannun shi yana lalla shin shi ɗan kukan da yake har cikin zuciyar shi yake jin kukan yaron , kawai sai yaji an am she shi a hannun shi,

Mace ya gani , zai yi magana kawai sai taga ba kowa bane face A'ishah, tsaya wa yayi yana kallon ta ba tare da ya motsa ba ,

ya tsaya kiƙam kamar gun ki , saboda mamakin ganin A'ishah da yayi , sai dai A'ishahn da yasa Ni wannan tafi cika da haske,

Kallon ta ya cigaba da yi dan baya so ya ko kifta idon shi yafi so ko mafarki yake ya fiso ɗure a haka cikin baccin kar ya far ka,

A'ishah ganin ba alamar ciwo jikin AHYAN yasa ta dago fuskar tana tambayar su cikin ɓacin rai , da me kuka wa ɗana,

Sai dai maganar ta maƙale wa tayi a maƙoshi sakamakon cin karo da tayi da fuskar lion da shima kallon ta yake,

AHYAN ne ya ce mommy dis bad aunty ce ta ture Ni daga gurin Abba mommy ki Zane ta she's bad , Yana magana jini na fito a bakin shi ,

Sai kuma ya fara rurrufe idanu wan shi yake har ya rufe su gaba ɗaya ya dena magana, cikin kuka A'ishah ta fara jijjiga shi tana kiran sunan shi, duk tabi ta ruɗe ta rasa abin yi , shima lion ganin abin da ya faru cikin lokaci ƙan ƙani hankalin shi ya tashi,

Su daddy da suka ƙara so gurin, ganin abin da ke faruwa yasa , yace Aliyu me kake jira maza amshe mana kakai shi asibiti, sai yanzu idea ɗin asibiti yazo wa lion a Kai ,

da sauri ya amshi AHYAN hannun A'ishah ta wuce da sauri, ita ma A'ishah baya shi ta bi , da zuwan shi gurin motocin da suka zo dasu , ya buɗe bayan motar ya kwantar da AHYAN,

Ya amshi key ɗin motar ya shiga gaban motar zai tada A'ishah tayi maza ta shige baya ta dau ki AHYAN ta kwantar a cin yar ta,

Tada motar lion yayi yai ta sharara gudu saman kwalta har sai da ya shiga harabar......

See you soon if you comment and vote if not sai after Ramadan to..

MAI SONA  { 2023 }Where stories live. Discover now