✨✨✨✨✨✨
Mai sona
✨✨✨✨✨✨*𝐔𝐧𝐢𝐭𝐲 𝐰𝐫𝐢𝐭𝐞𝐫'𝐬 𝐚𝐬𝐬𝐨𝐜𝐢𝐚𝐭𝐢𝐨𝐧*
.𝖒𝖔𝖙𝖙𝖔.
{ 𝒘𝒆'𝒓𝒆 𝒖𝒏𝒊𝒕𝒚 𝒘𝒓𝒊𝒕𝒆𝒓𝒔, 𝒎𝐢𝒔𝒔𝒊𝒐𝒏 𝒕𝒐 𝒎𝒐𝒕𝒊𝒗𝒂𝒕𝒆 𝒂𝒏𝒅 𝒆𝒏𝒕𝒂𝒓𝒕𝐚𝐢𝐧 𝒐𝒖𝒓 𝒓𝒆𝒂𝒅𝒆𝒓𝒔}𝑃𝑒𝑛 𝑜𝑓
R̶o̶s̶e̶ f̶l̶o̶w̶e̶r̶Wʀɪᴛɪɴɢ ʙʏ✍️
h̶e̶r̶w̶w̶e̶r̶ j̶i̶d̶d̶e̶r̶h̶*𝐍𝐚 𝐬𝐚𝐝𝐚𝐮 𝐤𝐚𝐫 𝐝𝐚 𝐥𝐢𝐭𝐭𝐚𝐟𝐢𝐧 𝐧𝐚𝐧 𝐠𝐚𝐛𝐚 𝐝𝐚𝐲𝐚 𝐠𝐚 𝐝𝐮𝐤 𝐰𝐚'𝐢𝐧𝐝𝐚 𝐬𝐮𝐤𝐞 𝐜𝐢𝐤𝐢𝐧 𝐰𝐚𝐧𝐢 𝐡𝐚𝐥𝐢 𝐚𝐤𝐚𝐧 𝐬𝐨*
Dan Allah kuyi following ɗina a social media accounts ɗina kamar haka , yin haka shine nuna Godiyar ku a gurina, musamman anan Wattpad..
*Facebook* jiddorh ofeecial
*Tiktok* @jiddorhofeecial
*Instagram* jiddorhofeecial
بِسْــــــــــــــــــــــمِ اَللّهِ الرَّحْمنِ الرَّحِيمِِ"
Page 106-110
* Author { POV } *
Lion na gani ya nufi part ɗin dadyn shi, cikin tafiya irin tasu ta manyan gayu,
tura kofar shiga yayi ya shiga batare da yayi sallama ba ta faɗa cikin falon,
Dady ya gani a zaune tare da Hajiya asabe a gefen shi, neman guri yayi ya zauna bai ce komai ba,
Kallon shi dady yayi yace good morning my son , fatan kana lafiya, lion amsa wa yayi ba kunya da morning Dad,
Dady ƙara wa da cewa yayi dama abin da yasa na kira ka, magana zamuyi , kasan na shiga siyasa, saboda abubuwa suyi min sauƙi nake son koma wa Abuja gaba ɗaya ,
ko na rage zirga-zirga da yawa , kullum yau ina Abuja gobe zaria shine na kira ka inji ko zaka bimu mu koma tare,
Ɗago da kanshi lion yayi yace what , dady Ni ba inda zani ina nan har lokacin da zan koma Australia abi na,
Dady ne yace relax my son ba wai ina tilas ta maka bane gani nake kamar zaman ka acan zaifi tsaro, anan maƙiya na zasu iya kawo ma hari a ko da yaushe,
Hajiya asabe ce tace; haba Alhaji tun da yace baya son koma wa can ɗin ka ƙyale shi mana, ai shi ba yaro bane zai iya kula wa da kan shi,
Ya tafi uwa duniya ma ya zauna tun yana ƙarami bare yanzu,
Dady ɗaga mata hannu yayi yace da kata Hajiya asabe ba dake nake ba da yaro na nake magana,
Hajiya asabe cewa tayi ai dama hardai akan Aliyu ne nayi magana sai ka rinƙa hayayyaƙo wa mutane, haba daga gayar gaskiya, tashi tayi ta fita fuu tana ƙunƙu nai,
Dady kallon lion yayi yace tashi kaje my son duk hukuncin da ka yanke dai-dai ne a guri na , lion cewa yayi dady dama account ɗina yayi low ne shine nace
Dady cewa yayi don't worry my son anjima zan sa asama 20 million ai ya ishe ka ko, ko kana da wata matsala kason Ni duk nema na duk akan kane
Lion cewa yayi eh, ya isa ma haka dad , thank you so much, I love you , dady yace i love You two my son, lion hugging dady yayi kafin ya fita a part ɗin,
part ɗin shi ya wuce , ya rage kayan jikin shi, yaje ya kunna shisha ya fara sha , yana jiran zuwa Aishah, dan sun shirya zata zo.
Ɓangaren A'ishah kuwa tun bayan mutuwar mijin ya mardiya yau kusan wata ɗaya kenan , tana zaune ne a gidan, bata koma gida ba,
YOU ARE READING
MAI SONA { 2023 }
Romance* 𝐒𝐞𝐱𝐲-𝐫𝐨𝐦𝐚𝐧𝐜𝐞-𝐡𝐞𝐚𝐫𝐭𝐛𝐫𝐞𝐚𝐤 * *Best in Wattpad ( 2022-2023 )* ★★★★★★★★★★★★★★★ Tana taka duk inda ya taka. Tana zuwa duk inda yake. Tana yin duk abin da yace Bata san komai ba sai soyayyar shi. Duk abin da yayi bata gani...