page 56

218 19 2
                                    

Page 56

( Yanzu komai ya canza , sai kun yi comment da like zaku ga posting, amma in bakwa so kuji yan da wannan yaki zai kasance to, duk wanda ya karanta littattafin batare da yayi comments ko like ba shida Ubangiji )

" Yana fito ya ci karo da ma'aika cin shi yana ƙoƙarin kama Hajiya asabe, tsawa ya daka mai , amma ina me makon ya tsora ta , sai ma jiyu wa da yayi, yana cewa ran ka shi daɗehh , kazo ko , to kace wa Hajiya ta zo muje muyi aureh , auren soyayyahh ina son tah wallahi sosai fa

Daddy cewa yayi kana son ta, Ni kake gaya wa haka ka fara shaye-shaye ko kuma ciwon hauka ne ya kama ka,

Matar tawa kake cewa kana so  shugabar taku, a zuci ye mutumin yace ran ka ya daɗi ina ganin girman ka, ka dena cewa zuciya ta matar ka yanzu sai na bazar da kai a gurin nan,

Daddy ganin abin ya wuce tunanin shi, gashi mutumin ya kama Hajiya ta mau ya ƙi sa ƙi, yasa ya ƙwala kira security, nan da nan suka cika ɗakin

Daddy ya basu umurnin kama shi su fitar da shi, da kyar aka kwace Hajiya asabe da ido yayi tsoro tsoro a hannun shi,

Kafin suka fita da shi yana ihu yana kiran Hajiya asabe su zo su tafi duniyar tsuntsaye,

Daddy ya gargaɗi security ɗin da kar ya ji maganar a waje, sannan ya dawo falon ya iske Hajiya asabe ,

Kallon tsaf ya ƙare mata, sannan ya ce me kika aika ta , tayi shiru bata ce komai ba ya sake tambayar ta nan ma tayi mai shiru, 

Wuce wa yayi , sannan ta ce you're Excellency tsaya ka saurare Ni, ya ɗaga mata hannu alamar ta bar shi , sannan ya shige cikin ɗakin shi ya sa ƙi ya rufe,

Zama yayi , duk zuciyar shi bata mai daɗi , gaba ɗaya ya gaji da lamarin Hajiya rabi, wato wani abun tayi shirin ƙulla wa, Allah bai cin ma nufin taba,

Ita ko Hajiya asabe ta dade a falon dady kafin ta ja jikin ta sukuku ta kowa part ɗin ta , tana tunini me dady zai mata Allah yasa ya tsaya ya saurare ta ko ƙarya ta haɗa mai

Duk abubuwan sun mai yawa akai ga ɗa wai niya ta ƙasar shi gaba ɗaya tana kan shi , a gida ma wata ɗawai niyar ce, Hajiya asabe bata bar shi da tsafe tsafen ta Bama,

Ga lamarin Aliyu da ya rasa yadda zai shawo kan abun ɗan shi ya dawo gida,

Daga ƙar she yan ke shawara yayi , ya kira mate makin , akan ya cigaba da kula wa da al"amuran ƙasar na wani lokaci,

Kafin ya dawo, sannan yasa aka haɗa mai tafiyar sirri zuwa India ba tare da kowa ya sani ba,

Cikin ɗaren ranan ya wuce India

****************

*India*

Zaune suke

A cikin falon , latifa da Hajiya shukura,

Hajiya shukura ce naji tana cewa , na riga na kama magana da matema kin shi , gobe zai shiga ƙasar Poland dumin gudanar da wani taro

A yau ya kamata mu dau hanya dumin mu same , musan yadda za ayi mu ƙulla halaƙa,

Latifa cewa tayi shike nan , dama na dade ina so in fara harka da miya gun kwayoyi dan an ce sun fi kawo kuɗi,

Hajiya shukura ta ce to ai ko ga dama ta samu, na riga da na mana booking flight nan da awa biyu zai tashi, sai ki gama shirya komai,

Latifa da Hajiya shukura sun shirya tafiya ƙasar Poland, dumin haɗuwa da shugaban kungiyar mafiya ta Afrika dumin ƙalla alaƙa da shi gurin sai da miya gun kwayoyi

Kamar ko yau she da ta saba tafiya yawon ƙasashen, a wannan lokacin ma masu tsaron gida ta bawa umarnin da Susa I do a gidan kar su bari wani ya shiga ko fita ba tare da izinin ta ba,

MAI SONA  { 2023 }Where stories live. Discover now