page 68

188 24 7
                                    

Page 68

Not editing

Happy reading.

" Washe garin ranar tun da lion yayi Sallah asuba ya koma ya kwanta be fita ba saboda zazzaɓi da ya rufe shi tun daren jiya,

Haka ya ƙara ci wunin ranar a kwance shi bai ci abinci ba shi be sha magani ba, sai dai ya tashi yayi sallah sannan ya koma ya kwanta,

Acan gidan su A'ishah kuma, wuni suka yi suna jiran abban su dan ya musu alƙawarin zuwa amma shiru bai zo , aiko sun damu A'ishah da koke ranar, sun hana sakat wai sai ta kai su in da Abban su yake,

Ita ma kan ta A'ishah tayi mama kin rashin zuwan lion ɗin ,

amma sai ta share a zuciyar ta aiyana da hakan ya fi da alama ya ji kashe ɗin da ta mai,

can ƙasan zuciyar ta kuma bata ji dadin rashin zuwan nashi ba.


      Ranar Lahadi 

Lion ringing ɗin wayar shi ne ya takura mai , da kyar ya kai hannun shi ya jan yo wayar ,

ya amsa kiran ya ɗaura wayar akan kunne shi batare da ya duba sunan wanda ke kiran shi ba, ko yace wani abu ba,

Daga can ɓangaren da aka kira ne naji ance , ya dai ɗan rai nin wayau , saboda rashin mutunci irin naka wayar ma baza ka daga ba,

Ɗakyar lion ya bude baki yace what now Ahmed, daga can wan da lion ya Kira da Ahmed ne yace to ganinan ƙara sowa Zariya hope dai ka gama gana wa da Madam ɗin da yaran ko,

Shiru lion yayi bai ce komai ba, Ahmed ya dau ka kiran ya katse ya ce, hello hello Aliyu kana jina chan ƙasa-ƙasa lion yace am sick,

Ahmed cewa yayi what you're sick , meya same ka ? Tukun nama kana ina ne yanzu, .

Ɗakyar lion ya iya buɗe baki ya faɗa mai sunan hotel ɗin da yake , kafin Ahmed yace gashi nan zuwa,

Sulale wa wayar tayi ta faɗi a hannun shi, lumshe ido yayi ya buɗe, saboda tsananin zazzaɓin da ya rufe shi,

Ba dade wa Ahmed ya ƙara so hotel ɗin masu kula da hotel ɗin suka mai iso har in da ɗakin lion yake,

Kafin ya shiga, yana shiga ya iske lion dake kwance saman gado yana rawar sanyi, da gudu ya ƙara sa inda yake yana kai hannun shi  jikan lion yayi maza ya cire, saboda,, zafin da ya ɗauka kamar kasa hannun ya ƙona ka,

Fita yayi , yayi tambaya aka samo mai likita dan ya duba lion,

Kona aka samo shi , ya duba shi, cewa yayi a sama wa lion abinci, aiko da kyar ya samu ya ci , sannan likitan ya mai allura , kafin aka sallame shi ya wuce,

Bacci ne ya ɗauki lion ɗin Ahmed ya nemi guri ya zauna, sai chan Rana misalin uku na rana, lion ya tashi yana ya mutsa fuska, cire drip din da aka sa mai yayi, ya tashi ya zauna,

Ahmed an ƙare da tashin lion yayi , ya miƙe yana cewa ya dai man , ka tashi ya jikin naka, da sauki kawai lion ya amsa bai sake cewa komai ba ya sauka daga kan gadon ya shiga toilet ,

Harara Ahmed yabi lion da shi yana cewa dan mulki kawai , baka da lafiya ma sai ka gwada ma mutane halin naka, koma wa yayi ya zauna ya cigaba da danna wayar shi,

Ahmad cousin ɗin lion ne ta ɓangaren mahaifiya, da mamar shi da mamar Ahmad Uwar su ɗaya uban su ɗaya , a da su suke neman lion Dan ayi zumunci amma baya bi ta kan su,

sai yanzu  ya koma ya nemi inda suke ya basu hakori suka amshe shi hannun bibbiyu aka cigaba da zumunci,

Ahmed yana aiki a Abuja da ministry of finance, kusan sa an nai ne da lion , matar shi ta mutu gurin haihuwa ,

MAI SONA  { 2023 }Where stories live. Discover now