page 38

202 12 0
                                    

Page 38


       🅽︎🅾︎🆃︎ 🅴︎🅳︎🅸︎🅲︎🆃︎🅴︎🅳︎

     * 乃|丂爪|ㄥㄥ卂卄*

"Misalin ƙarfe shi da na yan ma , mardiya da nafisa na zaune a tsakar gida tare da yara , suka ji anyi sallama an shigo cikin gidan,

Yaro ne ɗan mata shi ya shigo hannun shi riƙe da ƙaton akwati, gai she da yaya mardiya yayi , yace wai gashi in ji lion yace abawa A'ishah,

Yaya mardiya bata ce komai ba , nafisa ta tashi ta amsa, taja akwatin ta shiga da shi cikin ɗakin su ta aje, Aishah na zaune kanta haɗe da guiwa tana kukan zuciya,

"Lion bayan ya gama shirya wa, rubutu ya zauna yayi a cikin wata farar ta kar da, yana gama wa ya saka cikin ƙatan akwatin da ya haɗa kayan Aishah a cikin,

Ya fito ya samu yaro yace ya kai gidan su Aishah, ya rufe ko ina na cikin gidan, ya fito kenan hannun shi riƙe da akwatin kayan shi, ya ci karo da latifa jin gine da jikin motar shi,

Suna haɗa ido da ita ya ji gaban shi ya faɗi, take yaji wani matsanancin soyayyar ta ya kama shi, tsaya wa yayi yana kallon ta, ya kasa yin komai,

Latifa cewa tayi ƙaraso mana mu tafi ya kaja ka tsaya, ta wowa lion yayi yasa akwatin shi a bayan Boot ,

ya dawo ya buɗe wa latifa mota ta shiga, take farin ciki ya cika zuciyar latifa ganin da alama haƙar ta , ta cin ma ruwa,

Murmushi tayi ta kalli lion da yake tuƙi yana kallon ta, gaba ɗaya ya kasa mai da hankali kan abin da yake,

Tace mai ina zaka, da sauri lion ya bata amsa da, London, wani shu'umin murmushi latifa ta sake yi , tace cikin Murya ta bada umarni, tooh zan bika ,

Bakin lion na rawa yace too, dan ba soyayyar latifa ce ta kama shi ba kawai, har da wani shakkun ta ya kamu da shi, shi da ba mai bashi umarni amma yana ji a yanzu duk abin da latifa ta ce sai yayi shi, kai ko wuta tace ya faɗa zai fada,

Latifa cewa tayi offss gashi bani da visa,lion yace kar ki damu in muka je Abuja zan sa a miki,

Tafiyar awa uku da rabi sukai kafin suka ƙara sa Abuja, lion da , da shirin zuwa gidan da su dady ya koma yazo amma haɗa idon shi da latifa ya canza komai,

A hotel suka sauka ya kama musu ɗaki, ya kira abokin shi , ya tan baye shi , ko zai iya samu visa nan kusa,

Abokin yace ko za a samu gaskiya sai yakai nan da one week, bayan ya gama wayar ya dawo gaban latifa ya zauna ta wani ɗaura ƙafa ɗaya kan ɗaya tana karka ɗaya,

Magana ya fara kamar wanda yake magana da iyayen shi, ya gaya mata abin da abokin shi yace, latifa tace tana wani ya Mutsa fuska ok ba matsala i dai dan one week ne , we can wait,

Yan zu abin da nake so da kai kaje ka samu min abin da zan ci ina jin yin wa, da sauri lion ya ɗauki car key ɗin shi ya fita,

Fried rice tace tana so , ya siyo mata ya kawo mata tana yin loma ɗaya , ta Tofa mai a fuska, ta hau shi da Masifa, wai bai yi mata ba,

Haƙori lion ya bata ya sake fita ya nemi wani restaurant ya siyo shima haka tace bai yi mata ba , sai da lion ya je restaurant kusa biyar yana siyo ma latifa abin cin amma tana cewa bata so sai da ga ƙarshen ta haƙora taci na biyar ɗin,

MAI SONA  { 2023 }Where stories live. Discover now