Page 36
Not edited
"Ƙarfe goma na safiya, Aishah ce a tafe zuwa gidan su lion, cikin shirin ta kamar ko da yaushe, tana ƙara sowa gidan ta buɗe ta shiga,
" can kuma ne Nuhu ne da Murtala a laɓe a wani lungu suna leƙen Aishah har ta shiga gidan kafin suka fito.
" Murtala yace wa Nuhu kai je ka kira malam kamar yacce muka tsara, Ni zan tsaya anan in jira ku.
" Nuhu ya wuce cikin sauri, ya samu malam a zaune yana duba wasu littattafai, sallama yawa malam ya nemi guri ya zauna.
be jira malam ya amsa sallamar ba yace, malam yi masa ta shi muje , aljanu ne suka tashi gidan Alai Muhammad shine aka ce ina yi matsa in kira ka.
Malam cewa yayi subhanallah to tashi tashi muje , malam na cewa haka ya tashi ya aje littattafan da ke hannu shi , suka wuce shida Nuhu,
Koda suka ƙara sa ƙofar gidan malam ja yayi ya tsaya, Nuhu yace mu shiga mana malam , malam yace a'a baza ai haka ba,
Bama shiga gidan mutane kai tsaye ba, bari mu samu yaro ya shiga yayi mana sallama sai wani ya fito ya mana iso,
Nuhu yace babu wata matsala malam kawai mu shiga shi da kan shi me gidan yace in kira ka Muzo da sauri,
Malam yace ayi haka to Bismillah mu shiga, suna shiga cikin,
Nuhu ne a gaba malam na biye da shi a baya part ɗin lion suka nufa wan da, Murtala ya nuna wa Nuhu dan ya kai malam ciki,
Suna ƙara sawa Nuhu ya buɗe ƙofar yaci Sa'a a buɗe take , ya ce wa malam ya shiga, malam ya shiga shima Nuhu ya shiga,
da shigar malam cikin part ɗin yana ya tsaya ganin irin mugun gani da yayi,
Addu'a yake Allah yasa mafarki yake kuma Allah yasa ya farka daga cikin irin wannan mummunan mafarkin,
Lion ne ke kwance, Aishah na saman shi tana aika mai da saƙon Ni, kiss take aika mai tako ina a sassan jikin shi, gaba ɗaya basu san mutanen sun shi go ba,
Malam yana tsaye kamar gun ki ya ƙasa motsa wa, sai salati suka ji daga sama, mutane sun cika falon kowane ya na Allah wadai , da wa dai,
Da wuce War Nuhu Murtala yaje majalisa-majalisa ya taro mutane ya tahu da su.Da sauri Aishah ta tashi daga saman lion tana gyara rigar ta, nan take hawaye ya wan ke mata fuska ganin mutane cike a falon uwa uba malam dake tsaye a gurin,
Dur ƙu shewa tayi a ƙasa tana sakin wani sabon kuka, ma,
Malam juya wa yayi ya fita cikin san yin jiki, lion ya tashi tsaye ya kalle mutane da ke cikin falon,
Yaja tsaki yace to in kun gama munafun cin sai ku wuce ko tun da ba gidan uban mutane bane ,
Mutanen fita suka fara yi suna ƙara Allah wadai, Nuhu da Murtala suka rage , Murtala ya ce amma dai anji kun ya , Annabi a baki she ɗan a zuciya,
Lion ya tun kare shi zai kai mai duka da sauri Murtala ya fita, lion ya nuna ƙofa da hannun shi ya cewa Nuhu kai ma get out ko na sakar ma kar nika,
Wani kallon mai cike da baƙin ciki da tsana Nuhu ya aika wa Aishah sannan ya sa kai shima ya fita,
Falon ya rage daga lion sai Aishah, lion ƙara sawa yayi kusa da Aishah dake tsugunne tana kuka, ya ɗa gota ya na share mata hawaye, yana cewa stop crying baby za muyi wa baba baya Ni zasu fahim ce mu,
Fisge jikin ta Aishah tayi tana cewa me yisa tun a yan zu baka musu bayani ba, wait in ma mun wa malam baya Ni ya fahimce mu, su kuma mutanen fa.
Lion cewa yayi look beb you're just over reacting, A'ishah cewa tayi over reacting ko, tana cewa haka ta fita daga part ɗin tana kuka,
Lion yana cewa ta tsaya ta fahim ce shi amma ina Aishah tuni ta ɗau ki jakar ta ta fita,
Yana ganin ta fita bata saurare shi ba , ya fashe da wata muguwar dariya har yana hawa ye, yace gwamma da haka ma komai yazo da sau ƙi am free now,
Bari in je in shirya in shiga duniya kuma, ɗaki ya shiga ya fara haɗa kayan shi da zai buƙata.
Malam ko, ko da yakai gida shiga yayi cikin san yi jiki, ya samu guri ya zauna, mama ta tashi tana cewa subhanallah malam lafiya, me yake damun ka haka shiru malam yayi bai ce da ita komai ba
Mama tayi tayi da malam ya gaya mata abin da ke faruwa amma malam yaƙi furta komai,
Can sai ga Aishah ta shigo gidan, da shigo War ta gidan ta zube gaban malam da mama tana sakin kuka tana cewa malam ka yafe min wallahi ba abin da kake tunani bane,
Mama tashi tayi ta ɗago Aishah tana cewa tashi me kikai mai har yake fushi da ke haka, malam bai taɓa fushi da kowa kamar haka ba , bale ke shalelen shi, Aishah shiru ita tayi bata ce komai ba sai wani sabon kuka da ta sake saki,
Malam ya tashi zai shiga cikin ɗaki Aishah ta riƙo ƙafar shi tana cewa ɗan girman Allah malam ka yafe min ,
Malam ya han ɓare ta da ƙafar shi ya shiga cikin ɗaki, Aishah har baki sai da ta fasa, jini na ta zuba
Mama salati ta fara dan ko duk abin da ke damun malam ba ƙarami bane,dan duk cikin yaran shi bai taɓa sa hannun ya ɗaki wani ba, kai ko almajiran shi baya duka, wai amma yau ya ture yar shi da yafi so duk cikin yaran shi,
"Mama zuwa tayi ta ɗago Aishah ta tema ka mata ta wanke bakin ta, kafin ta zaunar da ita ta sake tam bayar ta abin da ya faru har yasa malam yayi fushi haka,
A'ishah ta fara kuka mama abin ɗaure mata kai yayi , ta rasa me ya faru haka ba malam ɗin ba ko Aishah sunƙi faɗin abin da ke faruwa, daga baya dai ta shi tayi taje ta ɗau ko wayar ta ta dubo number Yaya Sa'a ta danna mata kira,
Ringing biyu yaya Sa'a ta ɗauka tace sallama alaikum mama mun tashi lafiya mama tace kina jina yaya sa'a tace eh mama ina jin ki,Mama ta ƙara da cewa
********
Mutane da yawa suna ganin cewa rayuwar su zata tafi ne a yadda suka tsara wa kan su ..
A cikin da ƙiƙa ɗaya Allah zai iya can za komai..
Wani lokacin munayin lefi, amma ba mu ka dai abin yake shafa ba har da na kusa damu ...
Ƙaddarar Aishah yanzu ta fara
Don't forget to vote and comment share to your love ones thank you bye
![](https://img.wattpad.com/cover/255564266-288-k622805.jpg)
YOU ARE READING
MAI SONA { 2023 }
Lãng mạn* 𝐒𝐞𝐱𝐲-𝐫𝐨𝐦𝐚𝐧𝐜𝐞-𝐡𝐞𝐚𝐫𝐭𝐛𝐫𝐞𝐚𝐤 * *Best in Wattpad ( 2022-2023 )* ★★★★★★★★★★★★★★★ Tana taka duk inda ya taka. Tana zuwa duk inda yake. Tana yin duk abin da yace Bata san komai ba sai soyayyar shi. Duk abin da yayi bata gani...