part 6

311 19 13
                                    

✨✨✨✨✨✨
𝐌𝐀𝐈 𝐒𝐎 𝐍𝐀
✨✨✨✨✨✨

Wʀɪᴛɪɴɢ ʙʏ✍️
Hiya Iqbal

*𝐍𝐚 𝐬𝐚𝐝𝐚𝐮 𝐤𝐚𝐫 𝐝𝐚 𝐥𝐢𝐭𝐭𝐚𝐟𝐢𝐧 𝐧𝐚𝐧 𝐠𝐚𝐛𝐚 𝐝𝐚𝐲𝐚 𝐠𝐚 𝐝𝐮𝐤 𝐰𝐚'𝐢𝐧𝐝𝐚 𝐬𝐮𝐤𝐞 𝐜𝐢𝐤𝐢𝐧 𝐰𝐚𝐧𝐢 𝐡𝐚𝐥𝐢 𝐚𝐤𝐚𝐧 𝐬𝐨*

بِسْــــــــــــــــــــــمِ اَللّهِ الرَّحْمنِ الرَّحِيمِِ"

Page 26-30

Washe gari, da wuri A'ishah tayi shirin zuwa makaranta sakamakon lecture da take da shi yau tun takwas,

Sai da tawa mama sallama har yakai soro kafin ta tuna da assingment ɗin ta dake gurin lion, dum gaban ta ya bada ,

Tace, a fili, yau na kaɗe har buzu na gashi ko number Aliyu bani da,

Fita tayi ta fara tafiya, unguwar ba kowa da shike sa fiya ce, kuma garin yau an ɗan tashi da sanyin.

A hankali ta cigaba da tafiya har ta kawo dai-dai ƙofar gidan su lion , kafin ta ja ta tsaya, ta kafe ƙufar gidan da kallo kamar mai nazar tar wani abu,

Ƙaramar ƙofar ta nufa, ta tura tana tura wa cikin sa'a ko ƙofar ta buɗe hamdala tayi a cikin zuciyar kafin tasa kai ta shiga cikin gidan,

Tsaya wa tayi tana ƙare wa tsarin gidan kallo, wanda ba ƙaramin kyau yayi ba kai kace gidan ba a cikin unguwar yake, ba,

Sai dai kuma nan ake yinta bata san inda zata ga lion ba, can sai ta tuno da labarin da nafisah ta taɓa bata na yanayin tsarin gidan, da ko wani part na ciki,

Wanda yake tsaki na dady ne gefen dama na kuma na Hajiya sahura, ta gefen hagu koma na lion ne, wanda an rubuta sunan shi ma a jikin ƙofar shiga part ɗin,

Murmushi tayi ganin ta gano abun da take nema, ƙara sawa tayi ta fara tunanin ta buga ƙofar ko tayi magana,

Tana ɗaura hannun ta akan handle ɗin ƙofar , ƙofar ta buɗe, sallama tayi cikin siririyar Muryar ta tashi ga ciki,

Ta ci karo da wani ƙaya taccen falo kamar a ƙasar waje, zuba wa falon ido tayi tana ƙare mai kallo, ba wani tar kace bane a ciki amma ya ƙaya tu, iya ƙatuwa ,

Aje tunanin tayi a gefe ganin ta kusa yin latti ta nufi Hanyar ɗakin da ta gani,

Lion ta gani kwance akan makeken gadon shi sai bacci yake, daga shi sai dogon wando jeans , kau da kan ta A'ishah tayi daga kallo shi kafin ta ƙara sa gurin ta,

Fara buga filon tana cewa ya tashi, amma ko alamar motsa wa bai yiba, hango practical manual ɗin tayi agefe shi, ta kai hannun zata ɗauka, kawai ji tayi an jata,

Faɗa wa kanshi tayi, bata sani ba tun shigo War ta ɗakin ya farka mamaki ne ya cika shi na, ganin ƙarfin halin ta na iya shigowa ɗakin shi da tayi, sai kace ba ƴar malam ɗin data sani ba,

Sa hannun shi yayi ya yaye niƙaf ɗin daya rufe mata fuska, kallon juna suka fara na yan daƙiƙo, shi lion zuba wa lib ɗin ta ido kawai yayi burin shi kawai yaji bakin shi a cikin nata amma yasan ba yanzu ya kamata ya nuna mata kwadayin shi ba, but soon,

Ki ciniyar tashi take lion ya ƙara matse ta, sannan ya haɗe girar sama da ƙasa, yace me kike yi anan, dama ashe baki da hankali har kin iya zuwa ɗakin maza ko .

Ruɗe wa A'ishah tayi cikin cracking voice tace ba ba haka bane fa, sakin ta lion yayi ta tashi da sauri, kana yace to inba haka bane menene, in yanzu na danne ki a ɗakin nan fa, ba mai jin ko ƙarar ki,

MAI SONA  { 2023 }Where stories live. Discover now